idan kai masoyin gurumtum ne kaye mun like malam 4 life wllh🥺🙏
2024-11-01 09:12:31
961
😎Golden~Money 🤑 🕊️ :
Wanda yaji dadin maganar maln yayimin like 😢😭😭
2024-11-14 11:20:55
401
Salisu haladu danhajiya :
Allah duk Mai zagin malamai kasar nan Allah kahadashi da bala,i
2025-01-12 08:39:17
20
SEFSKIDO 001 :
kada bin hakida yasa munazagin mallamanmu
2025-01-11 11:32:26
12
Najib Muhammad Barde :
Mallam Guruntum duniya ne Wallahi. 🥰
2025-02-15 19:11:33
5
💚🅰️Ⓜ️💙 :
wallahi tallahi kuwa, wannan gaskiyane
2024-12-26 19:50:45
5
Abdoul Raouf :
Ameen Suma Ameen 🤲🤲🤲
2025-02-11 10:32:09
8
Nana collections :
Wallahi Rainine kesa wasu mutanan furta mummunan kalamai akan malumanmu Allah yakara shiryamu hanya madaidaiciya. Allah yakara muku lafiya
2024-11-14 19:37:39
16
Jiddah 🥀🤍🫶🏻 :
Wllh wanna gaskiya ne Allah yasa mudace 🥺🙏
2025-03-02 19:21:29
5
beentyusuf🤗🥰 :
Wannan haka yake mlm Allah yakara girma
2024-09-18 07:50:41
6
beby :
wlh Ina matukar alfahari dani ahalissunna cr
2024-11-15 12:44:49
9
ibrahimusman7636 :
hakane mallam bakarya bane
2024-11-19 06:04:02
7
DEATH MACHINERY☠️ 💀 🧑✈️ :
Allah ya kare mana mutuncin Mallam mu 🥰🥰AMEEN ya Allah 😢😢😭
2024-11-14 15:41:30
6
Alhaji abba :
gakiya ne amee allha maln
2024-08-27 22:31:07
10
user86147213636056 :
Gas kiyane wlh
2025-03-09 05:17:11
6
Abdul Dan mama :
gaskiyane wlh malam Allah yaqara lpy darayiwa me Albarka amiin yah Allah
2024-11-19 14:36:42
5
M_Sarky 🤴 :
Wanda yaji dadin maganar malam Dan Allah yayimin like
2025-04-23 06:11:51
32
Abban islam :
kaima maganarka wani lokaci aisan raine saboda kayiwa direba sharri
2024-08-28 10:19:27
41
HASSAN YALOW :
mlm babu abin daza muci maku sai dai kuyi hakori
2024-08-28 11:32:27
33
Yakub Abdullah A.M.V. :
wallahi gaskiya ne Mallam. Allah ya kare Mana Mallam mu na musulunchi
2024-08-29 06:41:01
5
abdullahibuhari19 :
Dukwanda shi masoyin Guruntum ne yamin like
2024-11-24 06:37:37
22
machaallah :
wallahi
2024-08-31 10:54:26
5
KWAGGANEKA ❔ :
INA MAI YIWA MALAN ADDU AH YA ALLAH KAQARA KAREMUNA IRE IRENKU KASSA KUFI QARFIN AZZALUMMAI KASSA KUYI RINJAYEE AKAN SA6AWA UBAN GIJINMU
YA ALLAH KASAKAWA MALAMAN MU NA ADDINI DA MAFIFICIN ALKHAIRI
2024-08-28 12:00:01
18
To see more videos from user @bashirusman25, please go to the Tikwm
homepage.