Hakanan nee yaa sheikh Allah yakaramana soyaya anabi Muhammad salalahu alaihi wasalam.
2024-09-05 07:37:28
2
Bakura B3 :
yes malan mugode
2024-09-01 14:38:50
5
salisumohammed395228 :
jazakallahu kairan
2024-09-03 20:33:41
3
Am Nasır :
Tabbas makari mahaukaci ne wai yafi karfin hujja ka duba wata mgn fah 😂😂😂
2024-09-01 13:14:54
16
UKASHA DAN -IZALA :
@man sageer itta bidi'ah fah bala'ice alaji
2024-09-01 10:22:28
29
@mmar Edreez :
dolene daga gareka Amma badaga Allah ba ko manzan Allah SAW karyan banza in 419 har abada bazamuyi ba kuma wallahi Muna tare da manzan Allah saw ko a lahira ku tsaya ga Shehu ganyass....
2024-09-01 15:47:31
21
Zeeknight Computers :
birthday kawai a taqaice 🤔
2024-09-01 16:40:42
21
abu mus'ab azzamfarawee :
gaskia wanan ba dalili bane ba a addini da ya kamata dole ka kawo dalili ko hujja daga qur and d hadici ammm Allah ya sa mudache