@madubinarewa01: Yawan Mafarkin Kada (Crocodile), ba abu ne mai kyau ba Wani Lokaci Kuma Zunubbai ne Suka yiwa Mutum Yawa. ABIN LURA Sai Idan Wannan Mafarkin Ya yawaita wannan Alama ke iya tabbata. Allah yasa mu dace. #madubinarewa #foryou #sokoto #kannywood #kannywood_exclusive #1millionviews #hausatiktok #arewapeople

Madubin Arewa
Madubin Arewa
Open In TikTok:
Region: NG
Tuesday 03 September 2024 19:23:12 GMT
21156
761
28
9

Music

Download

Comments

yahaya4539
yahaya :
Allah ya qara basira da nisan kwana mai albarka 🙏🙏🙏🙏
2024-09-04 07:38:18
1
khadibaby111
khadi Abdul :
Aslm. Mlm dan Allah menene fassarar mafarkin hawa bene wani lokacin ina gudu ina hawa ina duguwan ma wasu wani lokacin kuma ina neman hanya
2024-09-24 21:59:40
1
chapiousanicom7
chapiou :
aslm Malan barka da warahaka Malan da farko ni mazaunin Libya ne to senikeyin mafarkin natafi gida wanna mafarkin inayin chi sosai
2024-09-12 08:36:01
1
bilkisubilkisu669
mamancy :
dan Allah mafarkin rakumi
2024-10-07 16:45:20
1
anersibraheem
No competition in destiny :
Masha Allah allah yasaka da alkhairi nayi mafarkin kada acikin wani ruwa da nashiga ina ganin kagar kawai sai nafito sai wani yake cedani kashigo babu abunda xaima sai naki shiga Allah yakara kusanci da sayyadil wujudi s a w mungode malam
2025-10-29 07:01:08
0
123aeesha
Mrs albarka :
aslm mallam dan Allah menene fassarar mafarkin ruwa ya gudu dakai
2025-01-09 23:23:22
0
user9479847497952
Boubacar Moussa :
dan Allah malam mafarki korto ya chigo gidan Na nakama chi
2024-10-19 11:49:16
0
usmanyahaya
dan nigeria :
mafarkin gidan yarifa
2024-09-03 22:22:38
0
swadeeqaaddahira
SwadeeqaAddahira :
mafarkin kwarkwatafa Allah gafarta
2024-09-05 17:46:37
0
habibati5443
habibati :
mlm fassaral mafarkin hauhuwa,ya,yabiyu daya nahaufeshi daya koma bayanzuba dasaura
2024-10-01 21:15:57
0
user1926127550956
haleema ahmad :
don Allah malam mafarkin gobara fa
2024-09-07 21:56:15
0
user6687273887124
123 :
🥰🥰🥰
2024-10-12 01:37:12
0
abdullahi09155284088
abdullahi babbanyaru :
🙏🙏🙏
2024-10-09 23:43:55
0
user8383271185706
shaibu :
👀👀👀
2024-09-03 19:34:36
0
baban_amarya
BABAN AMARYA ISLAM MEDICINE :
🥰🥰🥰
2024-10-30 13:09:50
0
razak_b16
Itz Bellö Abdül :
Muna Godia.
2024-09-04 14:26:18
1
user4435108584367
Safe mikj :
🙏🙏🙏
2024-09-30 21:30:15
1
alascobebeto3
alasco bebeto :
🥰
2024-11-23 02:07:09
0
ibrahimdahirusale786
Ibrahim dahirusale786 :
nayi mafarkin nayisata
2024-11-02 20:51:16
0
sa.ayima.mai.gida
sa ayima Mai gida :
Dan Allan mafarki Dan yadagace ki yaraka ya mutufa
2024-10-04 15:15:38
0
bulama7757
Bulama :
😂😂😂
2024-09-12 07:53:01
0
laouali.ibrahim4
ibrahim'lawali :
🥰🥰🥰
2024-09-07 11:33:29
0
amadouidrisidris
AmadouIdris Idris :
❤❤❤
2024-09-06 08:59:44
0
yahaya4539
yahaya :
🥰🥰🥰
2024-09-04 07:37:10
0
To see more videos from user @madubinarewa01, please go to the Tikwm homepage.

Other Videos


About