@thebest_kitchen: Hair growth oil, you can make from home, less goo💃💃💃oil that will make your hair grow super fast💯💯💯#views #foryoupage #foryourpage #foryoupageofficiall #fypage #viralvideo #thebest #fypシ゚viral #explore #arewa #arewa__tiktok #vira #viewstiktok #trendy #arewacelebrities #fyp #hair #hairstyle #hairtutorial #haircare #hairgrow #howtomakehairgrowthoil #howtomakehairgrowthproducts #howtomakeoilinlittlealchemy
next time do with coconut oil only no use cooking oil on ur hair please
2024-09-05 21:28:41
42
maman musty :
ni kawai kisiyarmin da guda daya dan girman Allah albarkan manza صلي الله عليه و سلم
2024-09-05 19:30:40
13
official-safiyyah❤️ :
Wanda yaji voice dinta iridaya Dana sahurar Dan bello yamin like😂
2024-09-05 18:47:40
280
Bintuhina shehu :
Malama shifa gashi baiwace wallahi in Baka da shi ko uwar me zaka Shafa bazai fito ba
2024-09-05 19:45:56
124
C E O ANNUR COLLECTION :
pls anty thebest Dan Allah idan ba damuwa inaso kitai maka kisiyarmin da Koda dayane Dan Alfarmar fiyayyin halitta annabi Muhammad S a w pls I need it because aurena yakusa Kuma gashi banida gashi😭🙏
2024-09-06 05:56:18
10
By unmie collection :
Duk wanda yaji tache raliya mai maikon rariya yamun like 😁😂
2024-09-05 20:11:07
5
ZEINAB🫅❤️🇳🇪 :
Huile de cuisson casse les cheveux faite attention ce mieux de mettre l huile de coco Naturel merci
2024-09-05 20:22:47
13
Deejerh 💞🎀 :
masha Allah gaskiya zan gwada 🥰dan inaso na gaya kaina, amma kafin nayi ki siyarmin da roba faya na fara dan Allah 🥰🙏
2024-09-05 23:07:41
6
Aisha sholly :
Aslm alkum
dan Allah inaso kina siyarwane? pls nawa
2024-09-06 00:02:23
7
MRS A❤️🩹 :
Zamu iya ye da man zaitun mai yakon man gyada?
2024-09-05 18:40:52
7
amber.note :
Amma de kuma shuwa dinne ko dan naga farkon videon farar fata ce 🤭
2024-09-06 00:12:23
5
Maryam M B :
zanyi anfani da main zaitun inside of normal mai?
2024-09-05 22:44:12
5
SalimatAnnuri :
Jazhakillah khairan in sha Allah ke Yar aljannace 👍🏻
2024-09-05 20:22:29
9
Hanan Musa :
nawa
2024-09-06 23:21:23
2
Shuzan collection :
Kai masha Allah
gashi duniya ne idan Allah ya bk sai dai ka gode mishi
Best kitchen komai kin hada Allah ya baki baiwa🥰🥰
insha Allah zamu gwada
2024-09-05 20:01:40
7
Jiddarh💕😘 :
Ma sha Allah ❤️
2024-09-05 21:59:59
3
A💕 :
jazakallahu khair sis dawatace zatace kuzo kusaya bata nuna ba😁kuma tace sirrin Yan shuwa ne haka za ata siya Amma gashi ke kyauta munagodiya
2024-09-05 18:57:52
6
Aysha Abbakar :
Masha Allah . wllh kina burgeni 🥰🥰 kin iya komai abinki. more blessing insha Allah
2024-09-05 19:00:06
5
Oum Amnah :
kina siyarwa dan Allah
2024-09-05 20:46:03
4
maman zuhura :
inaso🥰
2024-09-06 00:50:41
2
chuchu :
inamadashi Kuma wlh yanada Kyau gashina yadawo yaseen
2024-09-12 14:32:58
4
Hajja khalthum GHT :
Muna godiya 🥰🥰🥰
2024-09-05 20:54:35
3
Maryam Abdullahi matori :
Pls kiyi mana mu siya Dan Allah 👏👏👏
2024-09-06 08:52:15
2
Saaderh1997 :
xaa iya saka man kwakwa koh man xaitun koh dole se man girki?
2024-09-05 20:32:14
2
la cadette :
kina siyar wane
2024-09-06 10:04:21
2
To see more videos from user @thebest_kitchen, please go to the Tikwm
homepage.