Allah ya karawa malam lafiya da arziki Dan Allah me maganin warin Baki yaro ne tun yana karami yake wari haryan zu
2024-09-07 18:09:02
22
Abdul zako Assoumana :
malam misunachi dalaraftchi
2024-09-07 13:35:56
6
Lucky Boy😎🦅 :
Malan Allah yasaka makada alheri Allah yabiya bukata.yenda kake bada magani tsakani da Allah babu ruwanka dakace ayi sharin ko lakin Allah yakara ilimi
2026-08-17 20:32:18
1
Alkalintiktok7 :
ameen malam ngd
2025-11-14 18:19:51
1
S~Umar :
Dafatan kana lapiya malam, Dan Allah Aji tsoron Allah abawa mutane shawara suje asibiti likitoti sudubasu, Gabadaya abun dakafada illa yakeyi wa hakori ba gyaraba. Ni liktan hakorine Dental surgeon