@juniorjiddan: #foryou #kosawa2 #arewa__tiktok #arewa24 #arewa__tiktokers👳 #ummikarama0

WARAKA THE PHILANTHROPIST
WARAKA THE PHILANTHROPIST
Open In TikTok:
Region: NG
Monday 09 September 2024 08:45:34 GMT
41864
2742
156
69

Music

Download

Comments

sboy483
abu safiyan :
Wawa
2024-09-09 14:40:06
2
auwalzzzzz
auwal ishaq zuga :
in sha allah saikayi governor tiga state
2024-09-10 19:49:08
2
buhariabdullahi123
@Gama1993 :
mayau dari
2024-09-10 04:56:41
3
rabyui
Rabiu :
Allah ya sawwake maka kawu kaji kunya wallahi
2024-09-09 21:04:34
3
amadumohammed95
amadumohammed95 :
masha Allah sir 🙏
2024-09-09 21:39:42
2
user416870938560
user416870938560 :
zakin baki phone store
2024-09-10 19:22:05
1
bulayamim
Ibrahim Usman geidam :
Masha AIIah 👏🥰🥰🙏
2024-09-10 08:30:17
1
itzbigbg
Umar fresh :
Masha Allah
2024-09-09 19:54:40
2
aminubala1c
Aminu bala :
tiga takace
2024-09-12 01:39:09
0
auwal_mohammed33
user1307831047805 :
Gaskiya kawu wlh kabani kunya matuka Ashe kaima mayaudarine bamu saniba
2024-09-09 21:19:20
8
honmusanayari1199
Hon Musa Nayari Dambatta :
dan iya kabarai uban surutu falle daya zakayi in sha Allahu dan kwankwasiyya na zahirri jini da tsoka shi zamu tura 2027 biizinillahi kai kuma Kaci taliyar karshe
2024-09-10 00:21:56
9
dan.qatar
Dan Qatar :
Wlh wllh wllh Allah ya isa zabarka danayi kawu Nidan kwankwaso nazabeka amma akwai lokaci wllh bazaka zarceba alfarmar manzan Allah s a w
2024-09-10 12:07:52
10
jajimaji7
Jajimaji :
Ashe kawu dan Munafuka ne Amma 2027 you go see shege wlh
2024-09-10 11:10:44
6
mosagdata
SIR LK :
kubarsa iya rabonsa 4 ne xamu hadu a Next election no going back mumuke da Governor sede ya. koma inda suka koresa su bashi yakara 🥺
2024-09-11 06:19:28
5
mubarakmuhd257
NA MANZON ALLAH :
ko yakoma ko kar yakoma lokaci zaiyi , shi munafiki a ko ina munafiki ne baya chanzawa, shiyisa in kaga mutum a rana kafin kadauko shi zuwa inuwa kayi istihara saboda Allah shi kadai yasan dalili zmns
2024-09-10 12:32:13
7
user3258680803379
user3258680803379 :
insha allahu kaci taliyar karshe mayaudarin banza. wai tunubu yake yabawa sbd bugaggene
2024-09-10 09:01:09
6
alhassanbalamuhammad
alhassanbalamuhammad :
wannan yakuma APC kawai
2024-09-09 13:43:25
5
user19234505
Bash. Yakasai :
Ka koma apc kawai kaima
2024-09-09 15:55:18
7
rabyui
Rabiu :
wallahi kawu ba dan Halak bane
2024-09-09 21:04:12
6
abdoul_kharems
Headskareems :
Hhh shegiya siyasa watou buqatarka tabiya kawuu😂😂😂 dole kakoma gidan jiya
2024-09-09 13:35:56
5
yusufyahmed8
Nabahani :
Kaga gwamnan mu na gobe
2024-09-09 14:11:32
3
aminullh77
aminu :
Inde kakoma Apc Allah ya isana zabarka da nayi wallahi
2024-09-09 19:51:16
4
aburaudhat
Abu~Raudhat :
Kaga Gwabnan Tiga State na farko In sha Allahu
2024-09-10 09:12:53
1
user9880347323667
Ibraheem :
sanatan alummah Allah ya Kareka
2024-09-10 22:26:37
3
alkasimhudu5
hudualkasim :
kawuu
2024-09-13 08:32:21
2
To see more videos from user @juniorjiddan, please go to the Tikwm homepage.

Other Videos


About