abin mamaki idan Mallam ya magana ta ilimi sai su kama zage zage ko basu da ilimin da zasu kare kansu sai dai zagin kawai😂😂
2024-09-11 08:29:39
37
Jameel Bala Koko :
Wallahi kumfar baki da duk wani zagi bai canza zahirin Ilimi. kawai jama'a a je zuwa neman ilimi.
wai meye laifi don an ce ka saki komai ka kama abinda Annabi ya zo da shi.
2024-09-11 16:41:58
11
Nuraddeen Rafukka :
Baka sani bane? Morocco tafi ko Ina yawan Dariku. Da malam ya daina fadar Abinda bayada masaniya akansa da yafi zaman lfy. ku karantar da mutane abunda zasu Karu.
2024-09-11 09:08:03
11
sadik s musa :
Allah ya qaramaka lafia malam
2024-09-11 04:18:09
9
ukasha umar :
wannan shine karatu tsantsa
2024-09-11 07:31:51
8
jamilbubagarba :
Kafi karfin munafukai sai ta Allah” sheikh Lawan 🙏
2024-09-22 21:08:50
7
dan alaji :
Dama malan yace wasu zasu fara zaginsa sbd sunfi son shehu da manzon Allah s a w 😭😭
2024-10-02 00:38:04
6
Lukman Musa Abdullah Mlk. :
Allah biya DA aljannah
2024-09-13 09:20:38
6
ni yar musulma ce :
ai mlm dakaji zagi aikin gausi ne😂😂😂
2024-09-12 18:08:18
6
najib dayyab 8 :
wannan mlm yana burgeni wllhi
Allah ya kara hazaka🥰🙏
2024-09-12 22:26:05
5
FaNNah :
maqaryacin banza dan iska kawo goma daga ciki sekaita sakin baki a gaban jahilai kana wawanci
2024-09-11 11:38:47
5
OgaYY6195 :
In dai an kauCe wa Qurani, haka yake faruwa.
2024-09-11 05:47:18
5
Muhaysin Iddris :
Walaahi mallam lawal kanaa waayar dakanmu 😭 Allah yabiiyaka da aljanna
2024-09-11 02:52:32
5
Idris :
Lallai munyi sa’a a nigeria da zuwan izala
2024-09-11 02:01:28
5
user9239565274055 :
Allah ya kara Maka Lafiya, Allah ya fahimtar da mu Ilimi
2024-10-06 08:05:31
4
abdullahimusa8004 :
Allah yakara basira
2024-09-18 16:48:32
4
Abu Abdallah :
allah yakarawa rayuwa albarka malam
2024-09-11 11:29:12
4
Musa umar :
malam inasonka dan Allah
2024-10-13 20:48:40
3
Triple J :
Allah yasaka da Alkhairi, Wallahi munganosu yan cuwa cuwa ne
2024-10-06 13:08:24
3
Yusuf Gwamba :
Allah ubangiji yakareka Malam
2024-10-06 06:42:02
3
ummulrijaal :
wai jama'a me malaminnan yayiwa mutanene haka
2024-10-05 08:13:08
3
dan alaji :
Malan Allah yakara lpy da ilimi mai Albarka 🙏
2024-10-02 00:38:30
3
k3 :
Allah ya saka da Allhairi mlm
2024-09-26 19:34:22
3
auwal sani :
Allah ya saka da alkairi mlm
2024-09-13 22:45:12
3
To see more videos from user @taskarmalanlawantriumph, please go to the Tikwm
homepage.