@bbacktothe_ent: 으른이들의 빙고 게임 #SBS #예능 #불타는청춘 #김국진 #강수지 #최성국 #이연수 #빽능 #옛능

SBS 빽능
SBS 빽능
Open In TikTok:
Region: KR
Tuesday 17 September 2024 07:30:00 GMT
31688
102
2
4

Music

Download

Comments

qkqhdhsekf
GOGO유통(식자재 납품) :
목욕
2024-09-17 19:46:13
0
user93628112427987
이인용 :
😁😁😁
2024-10-16 14:17:57
0
To see more videos from user @bbacktothe_ent, please go to the Tikwm homepage.

Other Videos

1. Baka da kudi. 2. Babu natsuwa a ranka. 3. Komai ya tsaye maka cak, tamkar dukkan kofofin duniya sun rufe. 4. Babu maganar mace ko budurwa. 5. Abokan arziki sun yi karanci, kowa ya kama gabansa. Kai kadai ne da gumi kana fafutukar neman na kai, babu mai ceto sai Allah sannan addu'ar iyayenka... Wannan mawuyacin halin da kake ciki, a lissafin maza ana kiransa Ghost Mode. Kuma anan ne zaka iya gina mafi girman tarihin nasararka, wanda zai wanke wulakancin da ka sha gaba daya. Ga yadda zaka sarrafa wannan lokacin don ka dawo duniya da sabon tsari da kuma Nasara: 1. Ka Karbi Shirun Da Wuri: Makonnin farko a wannan yanayin zasu yi maka zafi sosai. Babu wanda zai kira ka ko ya turo maka sako. Anan ne zaka gane ashe kai din 'yar kallo ne kawai ga masu son debe kewa. Wannan shirun ba hukunci bane; magani ne da zai ba ka damar gane asalin wanene kai a lokacin da babu kowa. 2. Ka Tsara Dabarun Yaki: Baka boye ba ne don ka rika kallon fina-finai ko kuka a daki ba. Ka buya ne don ka gina sabuwar rayuwa. Kafa takamaiman buri: Wane aiki zaka fara? Wadanne halaye marasa kyau zaka kashe? Dole ka fuskanci lissafin nan da zafi-zafi tamkar Janar din soja da yake shirin shiga filin daga. Duniya ba ta biyan kuɗi don kana yin ƙoƙari; tana biyan waɗanda suka kawo sakamako ne kawai. 3. Horo Kamar Zaki: A wannan lokacin, motsa jiki ya zama dole. Ba don ka burge kowa ba, sai don ka hukunta raunin dake jikinka da zuciyarka. Ka Canza yanayin cin abincinka, ka sha ruwa, ka rinka yin baccin da zai hutar da kwakwalwarka. Idan kana son makiyanka su sake lissafi, gina jikin da zai ce:
1. Baka da kudi. 2. Babu natsuwa a ranka. 3. Komai ya tsaye maka cak, tamkar dukkan kofofin duniya sun rufe. 4. Babu maganar mace ko budurwa. 5. Abokan arziki sun yi karanci, kowa ya kama gabansa. Kai kadai ne da gumi kana fafutukar neman na kai, babu mai ceto sai Allah sannan addu'ar iyayenka... Wannan mawuyacin halin da kake ciki, a lissafin maza ana kiransa Ghost Mode. Kuma anan ne zaka iya gina mafi girman tarihin nasararka, wanda zai wanke wulakancin da ka sha gaba daya. Ga yadda zaka sarrafa wannan lokacin don ka dawo duniya da sabon tsari da kuma Nasara: 1. Ka Karbi Shirun Da Wuri: Makonnin farko a wannan yanayin zasu yi maka zafi sosai. Babu wanda zai kira ka ko ya turo maka sako. Anan ne zaka gane ashe kai din 'yar kallo ne kawai ga masu son debe kewa. Wannan shirun ba hukunci bane; magani ne da zai ba ka damar gane asalin wanene kai a lokacin da babu kowa. 2. Ka Tsara Dabarun Yaki: Baka boye ba ne don ka rika kallon fina-finai ko kuka a daki ba. Ka buya ne don ka gina sabuwar rayuwa. Kafa takamaiman buri: Wane aiki zaka fara? Wadanne halaye marasa kyau zaka kashe? Dole ka fuskanci lissafin nan da zafi-zafi tamkar Janar din soja da yake shirin shiga filin daga. Duniya ba ta biyan kuɗi don kana yin ƙoƙari; tana biyan waɗanda suka kawo sakamako ne kawai. 3. Horo Kamar Zaki: A wannan lokacin, motsa jiki ya zama dole. Ba don ka burge kowa ba, sai don ka hukunta raunin dake jikinka da zuciyarka. Ka Canza yanayin cin abincinka, ka sha ruwa, ka rinka yin baccin da zai hutar da kwakwalwarka. Idan kana son makiyanka su sake lissafi, gina jikin da zai ce: "Ba na neman a bani girma, tilasta mutane nake yi su bani." 4. Ka Yanke Dukkanin Kofofin Mata: Kuskure ne babba ka bar kofofin mata a bude a lokacin da kake gina kanka. Kowane sakon hira a social media, bam ne dake tarwatsa natsuwarka. Ka Goge lissafin Simp, ka zama namiji mai manufa. Su neme ka su rasa; lokacin da zaka dawo, ba kai zaka bi su ba, su zasu kawo bukatarsu kuma kai zaka zaba ko zaka amsa. 5. Ka Gina Aljihunka A Boye : Anan ne Ghost Mode yake zama mai guba. Ka daina kalle-kallen banza, ka fara karatun neman halak. Idan ka dawo da kauri da kudi, zasu ce ka sauya, kuma zaka yi musu murmushi domin tabbas hakan ne. 6. Kaifafa Kwakwalwarka Kullum: A wannan lokacin, karanta littattafai masu amfani tamkar kana jin yunwar ilimi. Saurari wa'azi ko bayanan da zasu koya maka yadda rayuwa take tafiya. Ka Raba kanka da intanet, gulma, da kukan shafukan sada zumunta. Zaka fito da kwakwalwa da zuciyar da babu wata mace ko makiya da zasu iya fasa ta. 7. Ka Bace Daga Hayaniyar Duniya: dole ka Bace daga dukkan wata husuma ko gasa a rayuwa. Ba ka da lokacin yin fada da yara a kafar sada zumunta, ko bin mutane don suna. Mute din kowa; ka toshe duk wani mai kawo hayaniya kamar yadda zaka toshe makiyin da yake kiranka a waya. IDAN KA TASHI DAWOWA ... ka Dawo Duniya Da Sakamako Mafi dadi. Wataran zaka shiga wani waje kowa ya rasa bakin magana. Makiyanka zasu yi kamar basu taba yi maka wulakanci ba, tsoffin abokai zasu fara kiranka. Kada ka yi musu bayani. Kada ka yi zargin kowa. Kada ka cika intanet da hotunan nasararka. Ka Ci gaba da tafiyarka a natsatse kamar baka bukatar tabbatar musu da komai. Domin idan ka dawo cikin natsuwa, da kudi, lafiya, kuma baka damu da surutunsu ba, wannan shine asalin cin mutuncin da yafi kowane zafi. #GhostMode #Fafutuka #NemanArziki #CiGabanKai #iambashirsabo

About