wallahi ya rasu sunyi hatsarin mota hanyarsa ta dawowa daga katsina
2024-09-17 11:32:31
5
yusuf.odi1 :
Kai duniya ba gurin xama bane
2024-09-17 12:12:34
5
halimatu :
allah yaji kansa da rahama
2024-09-17 12:35:27
5
user sayeedabukar :
ya rasu wlhi ba wajen xama bace ai Kuma kowa na can ne dama mun kula da dunia wlhi ba wajen xama bace wlhi 😭💔
2024-09-17 11:26:50
5
Mubarak Dan Albarka :
Allah ya jikanshi da Rahman 😭
2024-09-17 12:26:57
5
Dagus :
saura kai
2024-09-17 12:02:11
5
shugaba🥰🥰 :
Allah yajikansa da rahama
2024-09-17 12:19:10
5
PRESSURE2017 :
walh nima yanxu nake ganin labari amma ban tabbatar ba
2024-09-17 11:24:21
5
Nuri daura 001 :
Wlh Ba Wasa A Cikin Mutuwar Shi Sunje Kallon Sallah Daura Jiya Daga Daura Zuwa Katsina Sukayi Accident Shida Ɗawisun Ƙasar Hausa Da Yaran Sa BIYU Allah Musu rahama Kawai😭