@readabookislamiyakaduna: ##CapCut #readabookwithmalamakubra #malamansunnah #kabirgombe #arewaviral @READ A BOOK ABUJA @ام الشهداء @AMANAR SHEIKH ARRASHEED @SunnahRasul @JAMEEL_ƊAN_AHLUSSUNNAH🕋

readabookislamiyakaduna
readabookislamiyakaduna
Open In TikTok:
Region: NG
Thursday 19 September 2024 15:36:54 GMT
1304189
74865
1706
8546

Music

Download

Comments

yusrah3377
👑baby gurl 🎀🎀🧚‍♀️ :
Wace ta keso Allah ya bata mujina gari tayi mun Like
2024-09-19 22:47:00
835
feenatou
Nafeesat Umar😍😍 :
Allah ka aurar damu ga mazaje na gari salihai Wanda zasu tausaya mana suji kanmu Dan fiyayyen halitta Annabin Rahama 🙏🏼
2024-09-19 20:56:42
140
realzeenairah3
Zeenairah💔 :
wallahi yataba kamani atsugunne inaci a kicin amma fa naji kunya bansan zedawo ba🤣🤣kai💃💃
2024-09-19 19:39:08
203
ep_ahmad
A.m communications :
malama in anzama daya fah kawai duk Abubuwan nan ana ajiyesu a gefe😂
2024-09-19 18:01:52
186
quench_mocktails_abuja
Quench_Mocktails_Abuja :
Malama idan zama yayi zama wadannan salon mantawa ake dasu 😂 da hannu ma muke cin abinci😂
2024-09-19 20:31:13
75
soum_soum7
Layaan💞 :
Allah ka bamu Miji nagari mu buga capacity soyayya da biyayya🥰
2024-09-19 19:40:27
55
muhammadalqurashi
Muhammad ridwan :
shi malama mache zata iyayin tusa agaban mijinta
2024-09-19 20:12:58
18
nanafareedahamza
Tiktok❤️‍🔥 :
🤣🤣🤣Wlh bazan taba bari kaina yy murfi ba🤣🤣a wannan zamanin zaka tsaya wani iya hege idan kaga abinci
2024-09-19 21:08:00
9
nusy2001
nusy💞 :
@nusy💞:2 minutes please say this: 3x SubhanAllah 3x Alhumdulillah 3x AstgfiruAllah 3x Lailaha ilallah 3x Allau Akbar Good deeds for both of us
2024-10-28 21:19:13
10
yusufularabi
Yusuf said :
kar amanta da yiwa annabi salati yawan yiwa annabi salati yana yaye da muwa kuma yana jawo yalwatar arziki musamman ranar juma, a
2024-09-20 10:08:22
17
abdoulking269
Abdoul king.0808👑 :
Muyiwa annabi salati s a w
2024-10-12 23:14:45
8
le_gend_ameer
Le Gend :
wlh wanna maganan akwai hikima da darasi aciki
2024-09-19 22:54:03
8
maryama01745
Maryama :
Nikam dai wlh ci zanyi a gabansa yaga iya yawan cina, koya zage ya nemi kudi😂
2024-09-19 21:48:29
10
oumjawaad2
yasmeen :
Dan allah atafawa mlm😂
2024-12-07 12:11:53
5
110richexcellency1
Rich Excellency ✅ :
Allah ya Saka miki Mommy 🙏🏻🙏🏻🙏🏻
2024-09-20 21:43:07
5
tanimublkahamet
NA SUMAYYA :
Masha allah
2024-09-20 21:35:33
5
abubakarmagidadi
Abubakarmagidadi :
malam to aikin bamu satar amsa sai ina binta kichin din muna girkin tare
2024-09-19 22:54:12
5
alkausar_babankanwa
Alkausar_Babankanwa :
Allahumma Salli Wa Salim Ala Nabiyuna Muhammad ❤️
2024-10-17 22:05:07
6
sheszaynerb
Zainab Asil🤍 :
Dan Allah wan I yamin like anjima zansake zuwa 🙏🏻
2024-09-19 20:22:38
15
mimaalassane
~Mima~ :
Allah ya kara lafiya da nisan kwana malamar mu🥰
2024-09-19 20:23:35
11
hassankilgori
Hassan Kilgori :
Wallahi abun farin ciki ne in ga wife ina tana ciki fountain of food.
2024-09-19 22:36:43
5
khadijayusuf25
khadijayusuf671 :
maxa kuje ku kashe kanku wllh ci xeyi ya barki anan
2024-09-19 19:45:12
13
onemansquad0210
🌹 One Man Squad 🌹 :
Malama. Ina yinki.💯💯💯💯 Haka yayi, yes of course 💯💯💯💯
2024-09-19 21:57:09
5
mi_abdull
Ⓜ️ühammad :
Haba malama æ kawai ta bude cikinta taci iya cinta shine kawai’ shikuma 0ga kullum yasiyo mata kayan ddi
2024-09-19 19:49:56
5
maikarofi
BAHADEJE🦅😎 :
Gsky ne wannan malamar ta iya isar da sako
2024-09-19 19:00:52
14
To see more videos from user @readabookislamiyakaduna, please go to the Tikwm homepage.

Other Videos


About