@salisukasoda: justice for shafiee Ahmad tudun fulani justice for our drivers @megaskiya @Ismail Azare @Abdullahi Ahmed yola G.D.N. #truckdriver

Salisu Sabo
Salisu Sabo
Open In TikTok:
Region: NG
Saturday 21 September 2024 12:57:32 GMT
2334157
94793
6212
17934

Music

Download

Comments

nasirusman208
Mr Nass☹️😠☹️ :
Allah sarki dan uwa kayi hakuri Allah zai saka maka 😭😭ko ina ana samun bata gari acikin ma aikata toh Allah ya kiyaye gaba
2024-09-21 20:11:38
343
maryamshafiu9495
Maryam Shafiu :
aikinku yanakau maza wallahi kayikyau sosaifa sojoji duniyane
2024-09-21 18:28:10
113
aligambo143
Abuabdullah :
gaskiya ba aima adalci ba Amma Allah yasa ba kazageshi bane kayi tunanin bayajin hausa Dan halin kune Yar arewarmu wlh indai zaginsu ma aikatane kunfi kowa Allah yakyauta gaba
2024-09-21 17:34:16
29
gashinbaki2260
Mohammed@ GASHIN BAKI :
sorry guy🙏 abokina kusan Sojojin da suke Saku dole kubasu kudi meyasa zaku hanash👌kubasu mana aniyarsu Tabisu👌Amma gar kunsani zasumuku wulakanci saikudinga hana
2024-09-21 15:13:48
50
user8303162448332
bishiryakubu :
Daga yau duk sojan daya nuna zaima haka kashakeshi har saiya mutu ka kashe banza wallahi
2024-09-21 16:13:51
51
msshajjarteeh
Ussy :
gaka fa kamar mai karfi amma kabari dan yarinya yamaka haka
2024-09-21 19:47:03
21
musaaturaki5
musaaturaki7 :
😂😂😂 yayidai katon banza kawai 😂😂
2024-09-21 19:46:48
16
userkblove
fatsuma :
inva soja a hanyar zuwa kanonma bazakayiba kazo kanaso ka tozartashi akan dari biyu nosence
2024-09-21 16:26:37
27
abdullahiahmed1335
Abdullahi Ahmed yola G.D.N. :
wannan ba sabon abubaneba an dade anayi afadin kasannan indai akwai N200 abasu allah zai sakama kasan kasannan akan sharri ake tafiya sai dai muce allah ya kyauta 😭 😭😭 akwai ranar karshe
2024-09-21 13:28:51
31
galiumar5
galiumar4680 :
mai yasabaka bashi ba wawa ,hakkin sane kasani
2024-09-21 18:56:06
10
snabako
snabako :
ABOKINA KAYI HAKURI KOMAI ZAI ZO KARSHE,,DOMIN ALLAH YANA MADAKATA
2024-09-21 21:19:02
7
freedom.fighter363
freedom fighter :
Allah yabi maka haqqinka, Domin babu wani sojan da aka ajiye a checkpoint domin ya karbi kudi a hannun commuters. very painful
2024-09-21 18:43:17
5
one.way.we.go
one way we go :
ni soja ne abinda kafada indai gaskiya ne Allah sakama kaji
2024-09-21 15:24:24
8
umarrangee
umar rangee :
ubangiji Allah kaga abinda akayiwa wnn bawan naka Allah kabimasa hakinsa
2024-09-21 20:04:08
18
user3584650866730
user3584650866730 :
allah yasa bazai gama lfy ba
2024-09-21 18:22:56
11
young.daddy936
YOUNG DADDY :
Gaskiya basukyautaba amma DUK sojanda YAYIMA wannan abun Allah yahadashida sherrin bello Turji Dayaran bello Turji tundashegene😳😂💕✌️
2024-09-21 20:51:56
7
fatima_zarah58
Fatima zarah zenariya🫀 :
🤣🤣🤣🤣🤣 bari inyi dariya zandawo inyi comment
2024-09-21 17:41:57
13
0.......ib.boss
IB.Boss☠️⚡💱💰 :
Dabba 200 nawatake a kudu nawakukebawa aniska wani get din aniskan har dubu 30k kunabasu wawa
2024-09-21 21:43:56
5
user8248317997780
M A :
allah y sakamah dan uwa
2024-09-21 15:14:57
5
maman.ojo
Ojo :
Allah baka hakuri
2024-09-21 17:47:09
5
abdulkarimmaigida
abdulkarim :
y allah y sakamaka
2024-09-21 15:10:47
6
armyboiii67
𝔸𝕣𝕞𝕪𝕓𝕠𝕚𝕚☠️🪖 :
Sorry bro 😭😭❤
2024-09-21 15:10:22
10
adamsboy200
DT boy ❤️💙 :
justice for you 💪💪💪
2024-09-21 16:35:05
8
user5528779982733
Amira B :
idan bakaba soja 200 bah kaba bello turji 2million
2024-09-30 23:02:29
1
harunamusa07
Harunamusa mr,oneboss :
😎 Wawa ko deri biyar bazaka bashi kyautaba haba dan Allah
2024-09-22 10:41:21
2
To see more videos from user @salisukasoda, please go to the Tikwm homepage.

Other Videos


About