@dr.umaryamco: Replying to @ishaqtukur7 Déjà vu is a sense of having already seen something you're currently seeing or experiencing—coupled with knowing you haven't actually seen it. @Star Care Hospital #awareness #healthcareworker #dejavu #MentalHealth #hausatiktok

Dr. Umar Yamco
Dr. Umar Yamco
Open In TikTok:
Region: NG
Monday 23 September 2024 15:58:43 GMT
437023
34182
2083
447

Music

Download

Comments

zeezeee41
zeezee41 :
Ashe ina da hankali wlh na dauka kwakwalwata ta tabune 😏
2024-09-23 16:18:51
322
hussainiismail910
Hussaini Ismail :
Da mallam Albani Zaria yana raye, shi kadai zaiyi bayani gansasshe
2024-09-23 21:21:42
67
mhizterbandam99
2:30🎧🎤🦅 :
Ai na dauka ni kadai ne mahaukaci 😂masha Allah
2024-09-23 22:26:44
32
maryamsibrahim1
real_maryam :
doctor mikesa wani lokacin sai naringa jin kamar ana man yawo acikin kaina,naringa jina kamar arikice cikin wani irin mawuyacin hali,wallhi abin yana damuna
2024-09-23 22:06:07
14
khalidusmankhal51
Strong boy💪 :
na dauka ni kadai na ke yi ashe ba ni kadai bane
2024-09-23 16:49:40
21
mrssadauki02
Adama Hussaini :
nifa sai nayi mafarki in yakai shekara goma sai inga abin yafaru😭😭😭har kuka nakeyi naga mutuwar mamana bayan ahekara biyu duk abinda nagani cikin mafarkin yafaru wallahi har kayan da yake jikina
2024-09-24 10:18:53
13
yarmama.ceee
♥️♥️Salma :
the same with me wlh
2024-09-23 21:51:35
10
aminamuhammadali2
enisat2 :
wlh nikuma fargabace take damuna Kuma kwatakwata banajin dadin rayuwa yanzu haka jinake kamar zanmutu kokuma idan naji kabarin mutuwa ranar banida kwa
2024-09-23 22:24:16
4
drivingmasterhub
Fastest lap records :
Nifa Matsala ta shine wani lokacin Ina ganina a Kan kujerrar dangote Ko talauci ne oh Amin Bayani
2024-09-28 09:31:19
14
oyomee13
Zayna diversmart :
yawwa ashe Muna da hankali
2024-09-24 05:33:46
6
abrashdankabo118
A.RASHID :
Wallahi nima haka nake Sai nayi mafarkin abu sama da shekara goma Sannan sai inga abun ya faru ina shiga rudani sosai
2024-09-23 17:16:34
10
maryam_karama4
🌸Maryam karama🌸 :
Nikuma Wlh duk abinda nai mafarki seya faru Allah y sa dai lfy 🥺🥺
2024-11-09 07:57:47
5
queen_ayeeshrt
queen_ayeeshrt :
Dr kanada aure?☺️
2024-09-24 10:28:53
6
ahmatalkelou
Ahmat Alkelou :
Wlh nima sometimes ina yin wannan abun 🤦🏽‍♂️
2024-09-24 00:01:27
11
badamasi.barde
lawalinigre :
konima hakan nafaruwa dani amma ananumin amafarkine sai inganshi azahiri
2024-09-23 21:55:43
6
umarforex001
UMARVIP📊 :
wllh Dr nima abun yana faruwa da ne sometimes 🙏🙏🙏
2024-09-23 19:48:39
6
nanakhadijaskitchen
Chef nana :
Thanks God it’s not only me, I though I was going crazy 😂
2024-09-24 08:14:33
21
hajarluxe8
hajarluxe8 :
Nima wlh idan nayi mafarki yakan zama gsk wasu lokutan kuma idan naga wani Abu sai naji kamar na taba ganin shi
2024-09-23 21:47:06
5
sistanbaba
المرءةالصالحة🥀 :
Dan Allah Amin bayani idan Wani Abu zai faru inasani Kuma idan n raya Abu a raina Koh Kuma g abinda zai faru yana kasancewa Kuma sai inji inasanin abubuwa dayawa Koh mutuwa ne idan kusa Dani ne inasan
2024-11-14 19:27:49
1
ahamedjb112
Ahamed JB :
wlllhii whlllh whlllh Nima yanzu Ina Lagos State Amma sainagani Kamar nataba zuwa whillh whalllh🥰🥰🙏🙏🙏 Ina iya ganin anbinda zaifaru whlllh 🙏🙏🥰🥰🥰🥰🥰🥰🥰
2024-09-24 01:48:06
1
nourouhammma
ba maiyi saï Allah :
wllh malm ummar nikam mafarki nake sotari kafin nazo gurin
2024-09-25 12:43:57
4
gimbiyafalmata
gimbiya falmata :
Dr G~M dan Allah nayi aure yau sheka daya amma tundaniyi aure innayi fuzari yanawari harma banaso nayi fuzari meyasa yakemin naje asibita anyi min allura na inpalton amma haryanzu ina jin warin🙏🙏🙏
2025-02-02 07:21:42
0
haleeduuser384145268132
Haleedu mr cast :
wllh allha nima ina jin hakan ajikina sai ayi abu naga kaman nataba yinshi amman bantaba fadawa waniba kawai na bar abin arainane
2024-10-02 23:29:56
1
chi5480
Yaro maizamani :
wlh.nima.irinhaka.tanafaruwa.dani.lokaci.lokaci.irihaka
2024-09-28 07:10:45
1
salisuadamu06t
Sërlëéth Ædërm🔥🔥 :
wlh nima haka ko ayau nayi.haka kurin sai inga wani abu dake faruwa alokacin kamar nataba aikatashi abaya
2024-11-16 21:13:44
3
To see more videos from user @dr.umaryamco, please go to the Tikwm homepage.

Other Videos


About