kuma duk mutanen suna zaune basu tashi ba, har kaje kayi kudi ka dawo suna zaune 😂😁
2024-09-25 14:37:21
19
Mrs deen (mom nawal) :
Takalmin shi kamar jirgin kwale kwale🤣🤣🤣
2024-09-25 14:30:42
3
Haled Ali :
💋💋💋
2026-04-17 11:00:27
0
Cissé le 10 :
🥰🥰🥰
2026-01-07 08:37:56
0
Øppëçîãl ☠️Lêgéñd ⚔️🤫 :
🥰🥰🥰
2024-10-18 22:56:35
0
Amanar EL MUKHTAR OFFICIAL 🦅 :
🥰🥰🥰
2026-06-16 20:33:50
0
Zee tiger nut :
Wlh irin zuwan danakeso nayiwa kishiyar mamata kenan very soon.
2024-09-25 13:24:00
85
Umar Dikko :
Kanahawan speechless amma kanasaka takalmi saikace kifi
2024-09-25 07:22:41
22
king yahaya :
wallahi wanna yafaru dani real ba karyaba mutumin da yakoreni daga gidan sa yau gashi yana zama a gidana 👍
2024-09-25 14:03:08
21
Alhoosen_Musa :
mai moto baya shiga gaban mota ALH kuma har yanzu kana ansar kebura atom
2024-09-24 23:46:47
8
Sarkin fadan salati Nigeria :
next pls
2024-09-25 08:22:05
7
sis and sis :
Masha AIIah
2024-09-25 08:16:34
7
Rufai Idris ibrahim :
wae ko kun kula a gabansu aka jefo masa kayansa kuma agabansu yazo neman me gidan😁
2024-09-25 10:46:18
6
KHALIL MUSAB (I.M.I) :
yes wnn darasin naka yayi Wanda yabata Maka kaikuma kasaka masa da alkairi Shima gaba sena zame masa darasi
2024-09-25 10:01:12
5
Aliyu A.M.🎬 :
ga wannan ku Dan taba 😁
2024-09-24 22:10:14
4
Shafeeullah Îmam Àlqásím :
darasin Rayuwa
2024-09-25 22:48:49
4
Mai_Ta'aliki 🎤🎤🎤 :
Kuma nan gaba ka riqa amfani da Part 1 idan kasan akwai cigaban shirin sai a haɗu a Part 2 wnn shawara ce duk da kmr kayi amfani da comments ɗin mu idea muce alhmdllh
2024-09-24 23:02:14
4
Ismail G. Muhammad :
such is life
2024-09-25 19:53:03
4
uzairu muhammad :
masha allah yayi kyau sosai wajan tunani ne kawai aka nuna a waje guda ake sbd mutanan nan sunkara fita kuma basa wajan da sunan. da sun ganeshi
2024-09-25 12:23:55
4
yusuf mukhtar abdullahi 6164😃 :
kaduna ne nan amma ko
2024-09-25 14:11:10
3
user3460580216833 :
next video plz bro😆😆😆
2024-09-25 12:34:00
3
sulaiamn auwal sulaiman (sas) :
ai yaga ka bashi buhun shinkafa da mai jarka daya da dubu dari shine ka zesan kayi kudi 😂
2024-09-25 13:25:55
2
safiyaaslan146 :
mashaalla
2024-09-25 12:29:16
2
abubakarmohammads5 :
Yagama complete Hausa film in short video 😂😂😂
2024-09-28 16:14:12
2
engradamubarrister :
wow
2024-09-29 21:30:48
2
ommu imam bite's🎂🍪 :
allah ka bamu ikon kyautatawa wadan da muke tare dasu
2024-10-31 16:33:45
2
abban hanifa ✅ :
nice 🥰🥰🥰✅
2024-09-26 00:26:57
2
Hadiyyah :
Next pls
2024-09-25 19:27:03
2
Abdulraxaq :
nice one
2024-09-25 09:56:56
2
Mai_Ta'aliki 🎤🎤🎤 :
Gidan ya kamata ka siye abokina ka kwafsa min😂😂😂
2024-09-24 23:00:09
2
amiraabubakar62 :
Su kuma mutanen suna zaune kenan har aka koreshi yayi kudi yadawo 😂😂😂Rainin hankali
2024-09-26 18:19:32
2
MUHKTAR I YARI :
lallai kam megidan harya riga dan aiken fitowa
2024-09-25 20:02:11
2
Zaenabou👸 :
A samu wani ya wullomun Katifa ta waje😂😭
2024-09-25 20:37:07
2
aishsadiq :
Hmmmm 🥰🥰🥰🥰🥰
2024-10-22 13:18:23
2
💘RABILU💗🇳🇪 YAR🎒NAKOWA💍🥰 :
🙏🙏🙏
2024-09-25 10:37:48
1
A & F collection :
irin zuwan da nakeso in yiwa dangin miji na kenan
2024-09-26 09:34:26
1
yaron kirki001 :
wasu basusan mutuncin dan adam ba
2024-09-25 13:29:51
1
UMAR (ABO) :
Masha Allah
2024-10-04 19:48:39
1
Oum aryan :
Yan zaman majalisa kunganiko kunga abinda ake fada muku gashi yaje yayi kudi kuna zaune kuna kallon masu wucewa
2024-09-26 16:16:27
1
matar Aminu :
Allah gwadaman yarona yazama mutumin arziki wanda mutane da addinin musulunci zasuyi alfahari dashi
2024-09-26 16:07:35
1
abdullahi200 :
next pls
2024-10-10 09:42:54
1
Yakouba Moussa :
🥰
2024-10-15 16:37:43
1
musa :
🥰🥰🥰
2024-10-15 16:25:42
1
Hamxa yahaya giwa assalafy✅ :
sak abinda ya faru a rayuwata
2024-09-26 12:25:21
1
idris,Abdullahi :
🥰🥰🥰
2024-10-14 08:30:18
1
khadee392 :
rayuwa kenan
2024-10-13 10:57:26
1
amina.bally. 💘💘💘💘 :
🥰🥰🥰
2024-11-12 21:22:14
1
sulaiman aliyu :
💯💯💯
2024-10-10 16:58:50
1
جرحك نساني ملامحك جرحك :
♥♥♥
2024-10-13 10:39:44
1
Souleymane dit Abdoul Karim :
rayuwa kenan haka allah yake nachi tsarin
2024-11-13 02:09:23
1
user3957848158322 :
Masha Allah 💖
2024-09-25 12:34:51
1
roi 12 12 🙏🙏🤲🤲🤲 :
🥰🥰🥰
2024-10-11 21:49:09
1
saraatadamawa :
Allah yasa
2024-09-25 14:44:49
1
🌴🧃STAY AWAY FROM NETWORK 🥂 :
🥰🥰🥰
2024-11-03 14:07:20
1
To see more videos from user @el_mukhtar_officiall, please go to the Tikwm
homepage.