@breketefamilyarewa: Mijina Ya Bata Sama Da Wata Biyar Bayan Jiya A Asibiti Da Karaya A kafarsa

Brekete Family Arewa
Brekete Family Arewa
Open In TikTok:
Region: NG
Friday 27 September 2024 15:30:43 GMT
2606346
83180
1477
3776

Music

Download

Comments

mainasaraadusula2
Mai nasara A Dusula :
Allah yayi wa brekete family albarkah
2024-09-27 22:21:32
160
dmillion19
Dee million19 :
Duk Mai kaunar Annabi yamin like
2024-09-29 06:52:03
134
ramlatu.abdullahi
Ramlatu Abdullahi :
Ni wlh nafi jin tausayin wanan da Usaina
2024-09-27 18:14:02
79
beelya.gentle
Beelya Gentle :
😢😢 Zamu ajje aikin soja mukama Sana,a😢😢
2024-09-29 21:23:33
62
hausa.m.c7
Hausa. MC :
Duk wanda baya son suren soja yamin like 👍
2024-09-30 04:58:34
102
yusufgenius3
🇳🇬🇳🇬Y-papi 🎠🎠🎠 :
Hmmmm ai aikin soja aikin wahala ne wlh. Ka shekara 32 kana wahala. Ka gama a baka. 2.5m
2024-09-27 23:14:17
34
bayemuhseenmkyoungalaj
MUHSEEN NA BARHAMA 📿💘 :
dole naci uwar abokina akan Neman sojan dayake
2024-09-30 17:35:30
16
silentarchiver
silent archiver :
indai sainaje soja wallahi gwara naxama ɓarawo wllh
2024-09-29 09:04:13
13
isahharuna397
ashraf isa :
toh Kuma idan Babu SOJA a kasa yaza ayi Dole muyi kadan iyanmu da kasarmu Allah ya karemu Baki Daya Kuma wannan kaddarar Bata wuce kowa
2024-10-04 05:51:48
12
user7185120947175
Afrahbby :
Hmm Nifa bazan aure force ba kuma bazan Bari yata ta aure force ba
2024-09-28 22:22:41
8
basiru.ibrahim88
basiru ibrahim :
da Auren soja gwanda Auren lebura
2024-09-28 22:00:57
11
firdausi_zerotension
Firdausi zerotension :
Allah kayiwa Yara na tsari da aikin force kowanne iri ne a Nigeria.
2024-09-30 05:39:59
8
mista_rabe
RAFSON🔵★☠️ :
kai wannan rayuwa kamar bamutuwa🥺
2024-09-29 10:17:13
7
elpharisy001
Elpharisy🦅 :
Wallahi Duk Abunda Suke Fada Gaskiya Ce
2024-09-30 09:28:12
7
userabbanzarau
abban zahara,u💞💞💞 :
gaskiya aimata adlci
2024-10-03 17:10:53
6
a_a_smart
Smart_Guy :
Kaii jama’a Gaskiya Nigeria muna cikin masifa wane irin cuta ce hakan pls,
2024-09-30 22:49:33
7
abdul_dpc
A_dpc :
Allah yakiyaye
2024-10-01 01:42:58
6
abdullahiabbamalali014
AbbaTi Malali :
meyasa, ahuce haka
2024-09-28 22:42:12
8
khairat.abdull
Khairat Abdull :
Gaskiya matasa ku Dena aikin soja
2024-09-30 06:33:55
5
keenatyola
Keenat Yola :
zanci uwar wana dayace zaje soja wallahi
2024-09-28 22:49:01
36
saadatu.muhammad28
Sa'adatu muhammad :
Allah y bayyanashi
2024-09-28 20:37:30
6
adam_m_dahiru
Adam_m_Dahiru :
gaskiya kuna cikin jarabawa wannan masifa dame tayi kama duk na saman dake taushe na kasa shima Allah ya durkusar dashi 😎
2024-09-29 08:04:05
7
pharteemahzahra1
teemarh :
Allah sarki inajin tausayin yayana shima navy ne wlh
2024-09-29 10:27:57
13
ummeesbiteandmore
✨Ummee's Bite and more 🍽️🥂 :
Auran soja akwai wahala to gaskiya 🥺🥺🥺
2024-09-28 06:18:02
33
sulaimanharuna170
sulaimanharuna :
wlh garinmu daya
2024-10-01 00:13:26
12
To see more videos from user @breketefamilyarewa, please go to the Tikwm homepage.

Other Videos


About