Language
English
عربي
Tiếng Việt
русский
français
español
日本語
한글
Deutsch
हिन्दी
简体中文
繁體中文
API
Home
How To Use
Language
English
عربي
Tiếng Việt
русский
français
español
日本語
한글
Deutsch
हिन्दी
简体中文
繁體中文
Home
Detail
@alameentriple_original: #abujatiktokers #TikTokLIVE #londonlife #LIVEhighlights #kanada🇨🇦 #chinaa #londonlife #LIVEhighlights #sbujabodetabek #moots? #lagostiktok
alameentriple_original
Open In TikTok:
Region: NG
Sunday 29 September 2024 21:15:41 GMT
672426
50042
2104
887
Music
Download
No Watermark .mp4 (
7.22MB
)
No Watermark(HD) .mp4 (
7.22MB
)
Watermark .mp4 (
13.76MB
)
Music .mp3
Comments
mamuda :
innalillahi dole mukoyi addu,ar saduwa da iya domin gujewa haihuwar irinsu g fresh🤣
2024-09-29 21:20:17
74
wasilayakubuayk31 :
matsalana dakai baka da kamun kai
2024-09-29 21:33:26
2
faizah abdul :
Allah ga bawankanan kafimu sanin abinda ke damunsa Allah ka yaye masa
2024-09-29 21:26:42
15
ayshatu442 :
kutaimaka min da number g fresh nayi masa rukiyya😂😂.
2024-09-30 19:48:16
4
Hadiza Umar :
Wllh daka rasa hankali gara karasa gadon gidanku😂
2024-09-30 16:49:26
4
Usman :
🥰🥰🥰🥰🥰🥰
2024-10-01 19:31:44
0
Zedkumar Multipurpose Ltd :
September taci uwar August a update 🤣😂🤣
2024-09-30 00:20:32
1
nazifi Abdullahi diplomacy :
nonsense
2024-10-18 15:34:25
0
aminu :
Duk wanda yakejin aransa iyayensa ko suna lahira zasuyi alfahari dashi yamin like
2024-09-30 08:37:56
782
@smart :
wanda yai saar iyaye yamin like
2024-09-29 23:12:30
127
AUWAL DAN AMUTUN RARARA2 BUGAU :
😂😂😂😂 Kai Jama'a 😂 You Are The King Of Joy An Happiness
2024-09-29 21:56:21
35
001blackstone :
gsky Duk wata Alama ta nuna Ba zarmalulunnan😁😁
2024-09-29 22:26:13
24
zakiyatu :
Wlhy duk dan da ya taso yaga kune iyayen shi bazai taba yafe muku ba 💔
2024-09-29 23:14:37
14
Champion :
Wlh Wlh Samha tayi Gsky
2024-09-29 21:57:09
13
Elco jewlleries💎💍 :
Shysa nakeyinka dan gidana kaikadai nake following 😂❤️
2024-09-29 21:30:51
12
😍 PRETTY 😍 💓 💖 💗 ✨️ :
Man Sagir ita mace yar bariki ko a kyauta aka baka an cuce ka🤔🤔🤔
2024-10-01 09:19:41
11
🌸HAIBAT ME KYAU 🌸 :
Kai duniya 😂😂😂wanna abu haka
2024-09-29 21:33:35
10
FANTAMI 88 :
kaide bazakai hankali wlh
2024-09-29 21:20:21
9
umool hnf&afnan :
wayyo Allah wanda yayi alawaidai yamun like
2024-10-01 19:50:29
8
Rabiu fkd :
Allah da irin haihuwar irin wannan gwara barin su
2024-09-29 23:28:12
8
King Maryam backup :
backup:😂😂 delu Mai Shan roci tayi mun liking
2024-09-29 22:02:27
7
Aleeyou ❤️🩹 :
duk Wanda ya yarda G fresh na da bakin uwa ya min like
2024-10-01 18:08:02
7
user79676260776325 :
Ya Allah kasakawa Iyayena da gidan aljannah bisa kyak kyawan Tarbiya dasuka bani
2024-09-30 13:40:51
7
🦋 Mamie🥀 :
Zero tension 🥴🥴🥴
2024-09-29 21:37:20
6
Dan mama :
wlh wlh duk wani musulmi yarike addu,ar saduwa da iyali domun kaucewa haihuwar irin wayannan mutanen
2024-10-02 13:15:44
5
dan_mai_yadi_ :
wai baza ku nema mai maganiba
2024-09-29 21:38:18
5
Jameelah yar'adua :
Allah yasa ko iyayen mu sun mutu kada muyi abinda za'a tashe su ace tashi kuga abinda danku keyi subhanallah
2024-09-30 12:41:42
5
Ali shehu :
Dan Allah meye abin burgewa anan in banda dinbin jahilchi da rashin tarbiya Allah ya shirya wadanda yake birgewa
2024-09-30 21:34:41
5
jamilu shaibu :
Dan shegiya
2024-09-29 21:37:18
4
Yhy Abk :
Alhamdullah dukwanda yasan iyayansa sunbasa tarbiya maikyau yayimini like
2024-09-30 13:25:23
4
Tahansy :
@KANO STATE HISBAH BOARD idan har wannan dabi'un Abubuwan koyi ne ku bari ya cigaba da faruwa, idan Kuma a kwai kuskure ku tsawatar gaskiya
2024-09-30 10:33:38
4
Asma'u Auwal Ali :
Kuma a haka wai kai uba ne🥺 kaico😢
2024-09-30 10:46:12
4
alhajizayyanu02 :
WAI KO BAKIN UWA GARESHI WAI😂😂
2024-09-30 22:06:05
3
Engr.AbkRurum :
duk duniya kai kadai aka taɓa waƙewa zarmalulu sa 😂😂
2024-09-30 22:08:55
3
Bature :
Gfresh na Billy 🥰
2024-09-29 22:16:38
3
alhaji ABBA Aliyu :
good 😃😃
2024-09-29 22:03:50
3
hanan :
wai kunmanta da mutuwanw
2024-09-30 21:02:41
3
💫Sai-Salati💫 :
Gaskiya sai yau nakara tabbatar da cewa bilkisu billy karamar mara kunya ce wllh 🤣
2024-09-29 22:30:47
3
️UTHMAN TEACHER ☪️ :
Allah yaci gaba da kaskantar daku yan wahala
2024-09-30 19:14:46
3
I.A.A GIWA ABAYA :
As long as you're happy no one else's opinions should matter✌️👍🤣💯😂
2024-09-29 22:47:37
3
HAFFA’s STITCHES :
Shifa gani yake burgewa yake yi ko?
2024-09-30 12:23:26
3
Shamsu Danlami Dausayi :
Happiness is free
2024-09-29 21:32:03
3
Dija jigawa 😍 :
Uban yan kwalta da uwar yan balaja’u suna hauka a comment section 😆😆
2024-09-29 23:32:27
3
𝓗𝓪𝔀𝔀𝓪 𝓣𝓾𝓻𝓪𝓴𝓲𝓮 :
Tab sayyada dole ta fece wlh🤔🤣
2024-09-30 00:23:06
3
teemahumarusman :
my love allah yakara basira
2024-09-30 09:21:05
3
Alyakeen general interprices :
allah kaimana kyakyawan karshe
2024-10-01 08:24:25
3
triple_cgallery :
Man sagir wato shi g fresh baze gane illar abunda yake ba sai ya fara tara ya’ya😥
2024-10-01 23:25:16
3
its meekiya01 :
Sako ya isa Lergant kano state material 🙈🙈
2024-09-29 21:43:50
3
SYMONE___________🇬🇲🇳🇬 :
one video blessing for me
2024-09-29 21:22:37
3
Maryam ishaq sulaiman :
Allah yajikan iyayen mu ubangiji yakara kulawa da rayuwar mu amma duk wanda yarasa wanda zai fada masa yaji ya shiga uku aduniya
2024-10-02 12:50:08
3
Muhammad :
Allah ya sa muyi kyawun qarshe, Allah ya shirya mu baki daya.
2024-10-01 14:31:48
3
alameendesignn :
gaskiya ban taba ganin sauna irin gfresh ba bakayi ma danka adalci ba
2024-10-03 15:59:43
3
AHMAD NAMODA :
Allah Ka shirya
2024-09-29 21:23:22
3
Ibrahim mu'azzam :
Amma kaidai kayi asara wlh
2024-09-30 22:21:29
3
To see more videos from user @alameentriple_original, please go to the Tikwm homepage.
Other Videos
hijab segiempat syar'i jumbo,ukuran 130 x 130 cm. #hijabsegiempat #hijabpremium #hijabterlariskekinian #hijabmurah #
Rue d'Isly, Alger centre, la nuit. 🌃 ✨️❤️🇩🇿 #algeria #tiktok #viral #CapCut #fyp
#creatorsearchinsights #createsightinsight 🥺🥺❤️❤️سبحان الله
Как я скучаю по ним💔 #seyranferit #yalicapkini #turkishseries #seyfer #seyrankorhan
Vòi tưới cây tưới rau 10000 lỗ
About
Robot
API
Legal
Privacy Policy