Language
English
عربي
Tiếng Việt
русский
français
español
日本語
한글
Deutsch
हिन्दी
简体中文
繁體中文
API
Home
How To Use
Language
English
عربي
Tiếng Việt
русский
français
español
日本語
한글
Deutsch
हिन्दी
简体中文
繁體中文
Home
Detail
@aishamaikano977: #sahura #danbello #aishamaikano@Dan Bello @fatima maikano #arewa #hausa#nigeria #kano #katsina #kaduna #abuja #beijing #foodblogger #FoodLover #chinafood #china🇨🇳
AISHA MAIKANO
Open In TikTok:
Region: NG
Tuesday 01 October 2024 07:11:20 GMT
1873385
99806
1643
1941
Music
Download
No Watermark .mp4 (
26.74MB
)
No Watermark(HD) .mp4 (
23.24MB
)
Watermark .mp4 (
0MB
)
Music .mp3
Comments
DAN MURTALA VENTURES :
Nan ae Nazata kasuwar Rimi ce 😂😂😂
2024-10-01 08:19:53
38
🤝 :
Dan Allah masoyin Annabi Yamun like sannan Yayi following Dina 🤲🤲😭😭😭😭😭😭😭😭😭😭😭😭😭😭😭😭😭😭😭😭😭😭😭😭😭😭😭
2024-12-04 19:42:38
24
hafsatakilu6 :
please aunty aisha 20k please
2024-10-02 08:58:35
9
Lawal umar wali :
banga dawa ba
2024-10-01 07:45:09
2
A V O R D 👾 :
Banga garin dan wake da garin kwaki baa
2024-10-01 10:52:47
1
🇵🇸Muhammad 🇷🇺🇰🇵🇨🇳 :
China
2024-10-01 14:33:19
1
GMY :
nawa Ake sayar da kwanon shinkafa afafata
2024-10-01 20:52:36
6
Nafisat Adam :
wanda yaga samfulawa yadannamun like😅
2024-10-02 06:23:45
209
Asiwaju Bola Ahmed tinubu :
kice ma mai gidan ki Dan bello yazo villa zan bashi mukamin EFCC chairman
2024-10-01 10:59:23
150
Fashin Baki. :
Dan Wahke da Mai da yaji
2024-10-01 07:31:45
30
user8520360924955 :
banga daddawa, maggi star, da manja ba🤗
2024-10-01 12:59:09
22
Fatimabamai :
Gwaza ce takoma makani🤣🤣🤣
2024-10-01 19:29:42
20
FAMNASH BABYSHOP KANO :
naga sun flower ma
2024-10-01 10:52:07
18
LEGENDARY H|WOMEN & KIDS STORE :
Har na gama ganina ina Tuwon Masara da Miyar Kubewa 😂😂😂
2024-10-01 20:16:39
11
muhammad Ishaq Rabiu :
Aisha Banga ganyan Ayayo ba
2024-10-01 15:41:38
10
khairullahamatul8 :
banga daddawa ba
2024-10-01 10:27:31
10
Nasir senator :
bakar shinka da bakin wake
2024-10-07 07:46:08
9
Dan Medeela♥️ :
kiji Wai Yalo😂
2024-10-01 08:02:44
9
Fatima Ahmad :
banga manja ba da zanci taliya da maida yaji😂😂😂
2024-10-13 23:50:11
6
ummis hair care :
miyar taushe
2024-10-01 07:24:37
6
RASSI METURARE KASUWAN BACCI :
banga fara shinkafa ba
2024-10-01 10:15:05
5
Abdou rahamane :
Macha alahou
2024-10-02 16:45:08
5
Bayoimage :
Amma wlh duk nasu balagaggu ne😭
2024-10-03 23:57:30
4
SULFAT :
Banga KUKA ba toh.. Indai babu kuka kam bazan iya zama ba acen
2024-10-02 13:58:47
3
Kb Ibrahim :
Allahu Akbar Al'Amarin Allah yawuce wasa
2024-10-02 20:38:41
3
Abdulhameed Lawal Go :
Sunada ɗan wake?
2024-10-01 08:41:24
3
Manager :
menene kuma Malami? Gwaza zakice Kawai dashi Kowa yasan shi
2024-10-10 16:52:07
3
ANDAHA GIDA ✊🥰 :
banga kuka da garin kwaki help me ask 🙏🤣😂🤣😭
2024-10-02 19:33:05
2
mrs mm tukur :
wayyo har garaw garaw zanye, tunda Yanzu a 9ja, an raba zumuncin da ke tsakanin shinkafa da wake 💔🥱
2024-10-01 10:04:39
2
Kitabut’tauhid 📚🕋📿 :
🥰🥰🥰
2024-10-01 08:39:17
2
farouq :
Mtssssw suna da geroo kokuma sonayin tuwon dawa?? 😂😂
2024-10-03 00:12:15
2
Kingsadeq🫅👑 :
Banga garin kuka bah😅
2024-10-05 23:32:52
2
shuaibusalehganji :
wlh zan'iya rayiwa a chana
2024-10-05 19:52:42
2
@Deyujs89 :
Banga zaka ba banga kaza ba, Hm mutum mai iya mashi sai Allah ina laifi at list kunga abunda zaku iya ci bazaka mutuba☺️
2024-10-02 23:26:20
2
Rabiu ismail :
shiyasa idan sunzo Nigeria sukecin abincinmu akwai mastern dayake aikawa asuyomai awara
2024-10-01 07:14:14
2
Rukayya wasagu :
Wlh har da sanfilawa na gani😂😂😂
2024-10-01 13:43:15
2
mrsidrees28💕 :
banga daddawa da kuka ba😂
2024-10-01 13:43:33
2
lamari danmalam :
ok 😆😆
2024-10-01 14:23:46
2
💦 Muaysh cuisine 💦 :
tuwon shinkafa da miyar kubewa
2024-10-01 17:25:46
2
hon isah Muhammad :
ina kuka
2024-10-13 16:29:20
2
hallirualiyu603 :
sai dai ba kuka
2024-10-01 17:16:32
2
soufia souley Aminou :
gaskia ne yayi kyau sosai
2024-10-13 00:43:18
2
Michael :
Ya babu lalo karkashi kuka da kuma goruba saboda yin shayi sannan ya labarin tsamiyan buri 😂😅sannan banga karasuba
2024-11-12 00:02:29
2
Ismail Azare :
Dan wake tuwon shinkafa miyar kubewa Awara Alale
2024-10-03 22:25:41
2
Boutique Masha Allah Mme sani :
Masha allah !!! yayi
2024-10-07 22:39:00
2
RODRI :
nifa duk inda akwai jan wake da shinkafa angama
2024-10-01 08:25:08
2
Hussain :
irin wannan dimemen yalo haka nidai bantaba ganinsa ba😂
2024-10-01 08:19:08
2
PRINCE AUTAH👑✅ :
masha Allah 🥰🥰🥰
2024-10-01 14:49:16
1
LIYE M.G.M :
Jama. a kun taba ganin bakin wake
2024-10-21 12:51:57
1
cofs :
ban taba gani kin maimaita sutura bh😳
2024-10-01 14:27:28
1
U M Collection-SNG002-KAD :
suna da maggi star😊
2024-12-06 18:29:17
1
khadijatou808 :
towan shinkafa meyar taushe ae sungama hadawa a kantyn nama ne kawai bbu😅😅😅
2024-10-16 08:46:14
1
To see more videos from user @aishamaikano977, please go to the Tikwm homepage.
Other Videos
#malitiktok🇲🇱 #اسبانيا🇪🇸_ايطاليا🇮🇹_البرتغال🇵🇹 #الشعب_الصيني_ماله_حل😂😂 #españa🇪🇸 #maroc المخـ….زن منزعج من عودة العلاقات الجـ…..زائرية المالي
film paket santet tayang 27 Agustus 2026 di bioskop 🔥 #dikiriminpaketsantet #paketsantet #filmpaketsantet #fyppppppppppppppppppppppp #viral
مقاصد سورة الزلزلة حول إثبات البعث والنشور، وتصوير أهوال يوم القيامة لتنبيه الغافلين، والتأكيد على دقة الحساب والجزاء على أعمال الخير والشر مهما صغرت. #عبدالرحمن_السديس #سورة_الزلزلة #قران #quran
Gemini Hùng Huỳnh - 'Đẹp Mã' | OPENVERSE #GeminiHungHuynh #DepMa #Tiemgaudepmachallenge
#viralvideotiktok💔💯🥀2mellean🙏💯😭😭😭😭😭😭kenyantiktok🇰🇪tanzania
About
Robot
API
Legal
Privacy Policy