Hmmm ki fara gyara naki halin kafin kizo kiyi mgn tukunna
2024-10-07 01:02:14
87
Dan nura :
Don Allah ki fito ki gaya wa mata kwata kwata mun tsani a tambaye mu kudi
2024-10-07 01:41:45
270
Abu Halima :
Da mace mai yawan bani-bani
2024-10-06 11:56:22
83
🔥🖤 𝓩𝓪𝓱𝓻𝓪𝓭𝓭𝓮𝓮𝓷 🖤🔥 :
Zaki sha zagi wajen yan uwanki mata muna godiya kinji, dan Allah akawi tsayayye ko na tsaya??
2024-10-07 00:05:59
50
Adamu Maigari Mahrez :
yanzu haka inason narabu da budurwata sbd batajin magana na kuma wllh inasonta amma babu yadda na iya saidai mu rabun kawai, wai ban isa nasata abu
2024-10-06 17:55:59
31
maryamgaladima2 :
1and 2 is my character but am changing InshaAllahu
2024-10-09 12:38:06
31
@ishaqnuhu13 :
wai anya wannan bada budurwata take bah wlh bawani hali datafada wanda naja"atu batadashi shiyasa na barta
2024-10-06 21:45:45
29
Ismael A Imam :
ke dalla kidinga gaje ruwar magana mana data is too expensive pa 🥺
2024-10-06 23:27:56
10
SADIQ SENIOR :
Wllh ni na tsani naji an tambyn kudi raina saurin bachi yake
2024-10-09 04:45:03
9
realaabberh :
You said it all, wlh kinpadi gaskiya, bamason nagging bamason rashing kunya
2024-10-09 13:06:17
9
Engr Adam :
comments section fa gaba-daya maza ne😂
2024-10-07 00:41:37
16
Anji one :
ai dik mai irin wanna halin bazata saurarekiba saboda ganin take kawai ke bakisan me kikeba allah yai miki albarka☺️
2024-10-06 11:36:59
22
ibrahimshafiu682 :
Yeah is true
2024-10-08 20:56:06
6
zaramuhd699 :
wlh halina kenan wlh mijina yanzu bai damu da kuka na da bacin rainaba kinyi gaskiya
2024-10-07 11:28:01
24
queen Eshert 😘🥺😍 :
Shiyasa dazu danayi kuka bawan Allah hankalinsa ya tashi coz abinda baitaba ganiba wlh 😭 and inason abuna Allah yamaka garkuwa 🥰🦋
2024-10-07 01:07:19
20
Dan kasaTV :
Wlh matana tajiki Allah yasa tagane gaskiyane tagyara🙏
2024-10-06 21:07:26
24
mc mc :
wlh kab hakane
2024-10-07 22:52:09
7
Shazali2020💙🦅 :
Wannan yarinyar fa ta feɗe biri har wutsiya wallahi. Allah ya ƙara maki lafiya
2024-10-09 22:54:07
8
khaddujj :
nima ada nayi irin wannan tunanin ☺️ammafa yanzu nagane annabi isa bawan allah ne😌dan wlh rijalu sunfikarfin tunaninki😅kedai kawai hajiya kibi allah kuma kinemi kuɗi😅😅😅😅
2024-10-06 15:33:32
8
Daddy’s pet🫂 :
Wlh nidai ina rokon allah ya rage mun Zafin kishin danake dashi ni fah ko blood sister nane bason na ga suna magana ko fita zamuyi naga sisters dina suna mishi magana toh sai dai ya fita shi daya 😭allah dai ya yaye mun
2024-10-07 13:05:33
7
yusufmuhammad306wakili :
Gaskiya ne saura abu daya kawai yawan requesting at any situation you are 🔥🔥😎
2024-10-07 11:49:41
16
LAWIIN JAFAR :
Masha Allah,
Wadda tafahim ci nasihar Nan
Kuma taji zatayi aiki da ita, to
tazo mushiryaa kawai. 🥰
2024-10-06 15:56:59
30
MS_COLLECTION :
U look like samha m inuwa
2024-10-06 22:16:16
19
Hamza Lawan :
Allah ya saka miki da mafificin alkhairi
2024-10-07 23:14:58
5
Mohammed Ibrahim Sal :
Namiji bayason yawan a tambaye kudi fa
2024-10-06 19:44:25
18
To see more videos from user @futuredream81, please go to the Tikwm
homepage.