@maryamaskitchen: Puff puff mai malmalelen madara✨watau de milky glazed puffs tareda spiced iced coffee with @tricks_milk_ng ❤️my tiktok family minister din ahaka takecin panke👯Alhamdulillah I am so glad danasamu madara mai dadi ,mai gardi ga auki watau madarar @tricks_milk_ng 😍a duk inda kukaga madarar @tricks_milk_ng my tiktok family ku tabbata kun siya kun gwada zakuji dadinsa💯

Maryaaamah
Maryaaamah
Open In TikTok:
Region: NG
Monday 07 October 2024 10:26:21 GMT
460484
27938
463
898

Music

Download

Comments

.ummufuad
Aurelia👑 :
Har nayi saving na koma nai deleting dan kar wataran shedan y zuga ni ince zanyi 😢
2024-10-07 12:15:59
93
saleemat002
SALMA🩶 سلمَ :
😂😂😂uban wa xe iya wannan barnar kudin 🤔aradu nàyi wannan sai na riga Rana faduwa
2024-10-07 10:52:15
98
shertu35
shatul-khair🦋❤️ :
nipha wlh before tana mugun birgeni, but since data fara wannan surutan ta fita a raina.
2024-10-07 13:29:03
20
_aimak1
_aimak1 :
zanyi saving sai nayi aure ingwada Dan ynxu nice nake sayen Madara da kudina baxan iya gwadawa da ita ba 😂
2024-10-07 16:33:00
8
yarmama_hennastickers
yarmama_hennastickers :
Ni damuwata daya shin cin kayan ministan sharholiya basa kara kiba mara lissafi ajiki ?
2024-10-07 16:04:36
4
zulaikhamukhtar
ZULAIKHA MUKHTAR :
hmm mijina kuwa zai ce na tafi gida sai nayi hankali na dawo
2024-10-07 15:41:18
11
ummi1039
ummi :
maryamakinfara alfahari dayawa, wannan ae almubazarancice madarannan ta isheni shan sha yin 1week ahamma hadin kyauri zanyi
2024-10-07 22:26:37
7
cuteemum
cute_nihad bby ❤😍 :
aiwannan harka saike ministan bakisan halin dakasakeciba
2024-10-07 14:09:36
5
herpsert88
Hafsat :
Itama campani ne suka bata tai musu tallah dole ta zabga😂ko nice haka zanyi tinda banza ta samu,😂😂bakuga kwali ta farke ba ma😂
2024-10-07 14:07:44
13
mrsmj03
mrsmj03 :
antashi kaina da puff puff dinnan😂
2024-10-07 11:09:04
6
maryammmm_06
Maryammmmm🖤 :
not just beautiful but tasty and yummy 😋
2024-10-08 22:18:56
2
zahrashijabsandmore
Zahra's hijabs and more :
Kai muyiwa Annabi Salati dan Allah🤣🥰
2024-10-07 19:27:08
5
maryam.idris4
maryam.idris4 :
wanan ba fanke bane wanan kidai saka masa suna bari naje nadawo
2024-10-07 17:35:35
6
ummurufaidahthrifnmore
premium thrift in kaduna :
Allah yakarama Annabi daraja
2024-10-07 16:14:50
2
shatouh024
Humaerah Basheer Shehu :
Allah ka daukaka mu Yanda ka daga fanke a cikin kayan fulawa🙄
2024-10-07 23:14:42
5
mimaalassane
~Mima~ :
Mai son Annabi ya dannamin like 😇
2024-10-08 10:47:48
6
user9645572228926
sambodaji :
wana kam banda talaka😅😅😅
2024-10-07 19:30:12
2
meenah550
Amina :
Wanan Wanda yake da kudi ya huta ya kamata ki dinga cewa Mun iya bamu da kudin siyan ingredients Din ne
2024-10-07 18:53:22
8
heedat__cute
heedat🕊🌸 :
Anyi sa’a nima shi nake chi a dedai wanan lokaci
2024-10-07 22:32:27
3
aishamakkah30
Aisha makka30 :
minister sharholiya anya tasan anaansar TINUBU kuwa😂 iya fanken mutum 2 an gaba da rabin kwalin madara,Allah ya kara arziki😂😂😂
2024-10-07 21:23:05
3
habibty722
Habibtykayanmata :
Oh ni habibty🥹
2024-10-08 18:57:47
2
ummurahma46
Ama & Amatou :
Da alamu dai Mariama bata san cewa Tunubu ke mulki Nigeria ba 😂😂😂😂😂😂
2024-10-07 18:28:24
1
ag7471
Algoni mukhtar caps :
Da alaman wanan company sunbaki tallan madaran nan ne in ba haka ba kam irin barnan madara haka ai sai zuciyan arrijalu ya buga 🤣
2024-10-10 22:49:33
1
beautyfabrics1
beautyfabrics1 :
wato idan kika fara mulmula fat hmmm💔😂
2024-10-07 20:27:18
1
faizasbeauty
F&S Beauty & Home ⭐ :
kayan amai ba tashin zuciya 🙄😂😂😂
2024-10-07 14:37:24
1
To see more videos from user @maryamaskitchen, please go to the Tikwm homepage.

Other Videos


About