@tubless_media_concept: Ajiya Masu Gombe na Sarkin Gombe Duk Nigeria Babu Sarki Kamar Sarkin Gombe, Abubakar Allah ya jarrabeni da Kyaunarsa inji Ajiya Masu Gombe a cikin Shirinmu na Arewa Talents Show Zaku iya kallon cikakken shirin a YouTube Channel dinmu Tubless Media Concepts da Facebook Page dinmu Tubless Media Concepts Kokumah ku danna wannan link din https://youtu.be/APiAdN8HXdc?si=OvLKJzUeyqOIxybjKu cigaba da following din social media platform dinmu zamu cigaba da kawomu muku shirye shiryen masu kyau. #TublessMediaConcept #Rayuwata #ExclusiveInterview #arewatalentsshow #gombe #tubless_photography #laylatiktok

tubless_media_concept
tubless_media_concept
Open In TikTok:
Region: NG
Wednesday 09 October 2024 09:00:18 GMT
370509
25564
274
487

Music

Download

Comments

aliyuabdulhamid78
ALIYU :
Tsakani da Allah wannan be iya kirari ba
2024-10-09 12:16:15
44
commentt10
commentt10 :
Indai kasan hasken fadar sarkin kano toh wannan mutumin bazai taba burge ka ba😂😂😂
2024-10-09 13:30:20
38
221tomakenigeriangreatag
RT. MJ MAJOR ALMUSTAFA MOVEMNT :
Gaskiya Ina kaunar sarkin Gombe sabi da Allah
2024-10-11 21:42:41
5
www.tiktok.nabiu
Nabiu Usman Makada :
Don Allah ku zo Daura ku kalli sarauta
2024-11-10 08:38:11
2
abubakardawood4
@maidala :
Giwa
2024-10-09 17:59:12
7
hajia_reza_unusual
Iya Addini 🇳🇬 :
Qaryar banza 😝
2024-10-10 08:50:12
9
user2128_bg.kaka
BG kakamallam :
Nima masoyin sarkin gombe ne, Daga Maiduguri, bansan meyasa nakeson saba wallahi, yanaburgeni
2024-10-11 10:26:37
3
abdullahichika561
Abdullahi Chika :
Ajiyan Duniya
2024-10-09 16:18:15
2
mamagg271
mmn gg :
Ni sai nabawa sarki kudi yabani saurauta🥰🥰
2024-10-09 23:01:21
3
sunnahboyjmt
Sunnahboy jmt :
Ba mata ba yaro 🤣🤣🤣🤣🤣🤣
2024-11-10 20:38:36
2
aisahaabubakar15
AishaAbubakar749 :
Allah yakara basira
2024-10-09 13:50:12
3
abdulbakimuty10
Abdulbaki mmustapha :
kai barifa akwai kudin da in sarki yagani zaikarba
2024-10-09 17:32:36
14
realahmedbackup11
Muhammad Yusuf :
sarkin sarakuna wlh sarkjn gombe duniya ne kullum cikjn murmushj😇
2024-10-09 22:31:03
6
user7437556509885
kabiru Ismail :
Masha Allah Allah ya qaralafiya
2024-10-19 20:33:54
1
alhaji.mansur.jafa
Alhaji Mansur Jafar :
Kazo kano kai kallo
2024-10-12 20:58:10
0
elbashsokoto
elbashsokoto :
Chi gaba da kirarinka Mun gamsu. kuma muna jin dadin kira-rin ka❤️Fatan Alkhairi zuwa gare ka SARKIN GOMBE da kuma Ajiyan Gombe.❤️❤️❤️
2024-10-13 11:49:57
1
www.playground73.com
King :
haha
2024-12-22 20:38:24
1
pleasecanyouhelpmeadamu0
Adamu Abubakar933 :
Masha Allah Buba Yaro
2024-10-09 21:29:37
0
hishamaliyu20
Hisham aliyu 💥✊ :
Ba a mugun sarki se mugun bafade
2025-04-14 11:21:06
0
ummeeh30
Aisha Ahmad 🩶 :
nidai dan girma Allah kutaimaka mun kufada ma sarki ina kaunarsa sosai Daman zai aureni wllh
2025-01-01 14:00:53
0
haleemah.mohd
halimatou :
nifa nadade inasonka nemanka nake Facebook
2026-06-24 01:56:37
0
sultana.fast.food
SULTANA FAST FOOD :
EAT EAT REPEAT 🍽️
2026-05-12 18:13:11
0
shaibuyorobainusa
India one :
masha Allah
2026-06-08 00:09:24
0
user90410763665991
user90410763665991 :
yazijada sarki KaNo
2025-09-14 19:36:29
0
bgidakasimu
Bgidakasimu :
Saura yanxu kam tana gombe tabar kano alhji
2024-10-09 22:09:46
0
To see more videos from user @tubless_media_concept, please go to the Tikwm homepage.

Other Videos


About