@profmansurisayelwa: Zalumcii: part 1 #profmansuryelwa #nigeriantiktokers #arewaleaders #nigeriantiktok🇳🇬 #kano #bauchi #abuja

Prof. Mansur Isa Yelwa
Prof. Mansur Isa Yelwa
Open In TikTok:
Region: NG
Thursday 10 October 2024 05:46:02 GMT
284092
42573
1012
2726

Music

Download

Comments

salimzomawa
Zomawer :
Hulan nan ta cizan wlh
2024-10-10 16:16:01
140
alshakzy01
Al-Ameen👽💀 :
Hular nan tasha wanki ya malam, Allah karawa malaman mu arziki
2024-10-10 18:14:10
42
elfarooqtextile0
El-Farooq Textile :
Wlh hular kawai nake kallo 😂
2024-10-10 19:50:43
43
sanimomen1985
mohammad sani :
Amma fa malan wanka yayi
2024-10-10 14:52:34
33
gwadabe_pc
Gwadabe Pc :
Duk wanda Hular Malam ta haskewa ido ya min like 👍
2024-10-11 12:47:11
58
mngaran
Mngaran :
Malam this cap looks very good gaskiya.
2024-10-10 22:22:37
34
arewarangers
Arewa Rangers :
Wallahi wannan ba da'awar Allah da Annabi bane kawai goyon bayan zalunci da danniya da take haƙƙin talaka kukeyi. Wallahi talaka ba zai taɓa samun mafita ba muddin ana sauraron irin waɗannan mutanen.
2024-10-10 20:12:45
6
abdulmde
Abdul-MDE :
Allah ga Tinubu Yanata zaluntar bayinka Allah Mun kawo karansa wajen Allah kabi mana hakkinmu
2024-10-10 18:09:35
28
deeyas4
Deeyas kitchen :
Dan Allah asamu wanda zai kunawa mr president wannan waazin koh imani zai shigeshi
2024-10-10 16:37:51
20
spider_446
SIU :
Waye zai mun irin hular nan?
2024-10-10 22:04:07
18
tiloauta39
tiloauta :
wlh wanda ya nisanci Qur'an yy asara
2024-11-12 05:32:49
7
hamzabobow2
Hamza bobow :
gaskiya nima nataba wannan tunani wlh
2024-10-10 17:13:55
11
ibrahimoya2
IBRAHIM OYA :
Allahu Akbar Allah Yasa Bama Daga Chi Kin Wa Annan Mutanan😭😭😭
2024-10-10 19:51:54
11
mamanappern
AISHA M SULAIMAN :
ALLAH SARKI MALAN MUNAJIN DADIN WA, AZINKA ALLAH KARATSAREMAKA AHLINKA YABIYAKA DAGIDAN ALJANNAH
2024-10-10 18:57:54
10
user3961701740252
HAMDILASH :
Allahu akbar mlm Allah ya sa kama da gidan aljannah Allah ya sa ka gama lfy inason wa'azinka wlh kuma inayimaka fatan alkhairi koda yaushe
2024-11-10 15:06:41
5
ahmadmaihali
Ahmadmaihali 08167674127 :
masha allah
2024-10-10 18:04:09
5
sir_nafiu
Sir×Nafiu :
Ya Rabbi 😭 🤲🙏
2024-10-10 20:02:18
9
isahibrahim821
isahibrahim821 :
Allahu Akbar
2024-10-10 16:45:04
5
abu246850
sahabiumar :
masha Allahu 🙏🙏🙏
2024-10-10 15:09:31
5
grm710
HBB GRM :
Allah dai y biya malam wannan wankan yy m sha Allah
2024-10-10 19:25:03
6
ahmadmusa520
A.A MUSA :
Allah Yasa Mudace Duniya Da Lahiya.
2024-10-10 17:46:20
6
real.rashidu.sr.a
RASHIDUMORINIYA :
😭😭😭allah yasa mugama da duniya lpy🙏🙏🙏ya rabil alamin
2024-10-10 19:36:45
15
mijinmacef01
Young Sk✨💫 :
Allah ka bamu damar jure yanayin da muke ciki a wannan ryw
2024-10-10 14:47:51
15
sparco001
sparconation :
Allah akbar
2024-10-10 13:35:23
8
To see more videos from user @profmansurisayelwa, please go to the Tikwm homepage.

Other Videos


About