@mdalaprestige: #creatorsearchinsights #voiceofsheikhjaafar #jibwisnigeria #tijjaniyyaworldwide #malamazainabjaafarmahmud #kano #nigeriantiktok🇳🇬 #sheikhtijjaniguruntum #tijjaniyyaworldwide

salihu ali dala
salihu ali dala
Open In TikTok:
Region: NG
Saturday 12 October 2024 10:43:00 GMT
202954
10715
1324
3042

Music

Download

Comments

2007h621
Muhammad Hassan Bauchi :
In Sha Allah nabar Tijjaniya. Saura ma Allah ya cecesu.
2024-10-13 21:09:39
86
usmanlimanabdulra
kid :
wallahi tallahi daga yau na rabu da Dariqa nima, damn abun da ake koya mana kenan
2024-11-14 23:02:54
51
naseerlawal737
naseer lawal :
mahaifina yabar tafiyar dariqa ya zama ahalin sunnah
2024-11-16 22:18:55
61
justice12th6
justice :
wannan fa sun kafirta saboda wannan shirka ce me matuqar girma
2024-10-12 15:43:50
61
faiza.muhammad29
MF fabrics :
Shi shehun rigiyar mai gareshi🤔🤔
2024-10-12 16:52:40
28
smithrodr6
Smith Rodri :
Addinimu dabam na yan darika dabam🥺
2024-10-12 17:12:04
47
aliyusufadamu4
ABU KHAIRAT :
nabar darika daga yau nakoma salab insha Allah
2024-10-13 21:09:14
32
khadijadahir234
KHADIJA DAHIR :
SHIFA ME TALLAN TIJJANIYYA KAMAN ME TALLAN SIGARI NE YASAN GUBA CE AMMA SABODA SON ABIN DUNIYA BA ZAI DAINABA
2024-10-12 18:34:01
31
user9403619449120
Muktar Dogara Giwa :
To wai dama Shehu na da gidan mai ne ?
2024-10-17 21:14:44
5
.yababa
ABDUOL🇳🇬🕊️ :
wallahi kullum burina Allah ya nunamin gaskiya ya kuma bani ikon bint yau dai Allah ya ciremin kaunar darika a cikin zuciyata duk gaba daya
2024-10-13 10:48:30
22
saleem__bebeji
saleem__bebeji :
wlh duk wanda yake jira sai anfada masa tijjaniya kafurcice, to wllh munafikine, babu abunda ake koyarwa atijjaniya sai shirka
2024-10-12 19:09:46
6
bishiranu
Bishir Sanusi Anu :
lokacin da Dr yche baa neman taemakon Kowa sae Allah,har ya ambchi sunan su tijjani hr ya kai ya ambachi manzon Allah, sae sukayi masa chaaa,matsalar dan ya ambachi shehunnansu ne. Allah ya shryr dsu
2024-10-12 21:25:26
22
umarbello54
baba bz :
wlh nima nabar darika daga yau wannan aishirkane wlh
2024-11-21 09:02:32
16
yusuf.salafy
Yusuf Salafy :
Allah yajaddada rahama... Wlh sunnah itace tafarkin gsky
2024-10-12 18:57:17
20
sharifabdoulaziza
Mai POS :
Wallahi Wan nan Video Yasa Na kara Son Sunnar Annabi Muhammadu 🥰
2024-10-12 13:44:10
19
bariraumar29
Rahab💞 :
innalillahi wa inna ilaihi rajiun 😭😭😭 Astagfirullah wannan tsadar rayuwar da ake ciki kake so akaramana😭😭
2024-10-12 15:26:46
12
musbahu.ahmadu.usman
Mr. C.E.O 🇳🇬💯 :
duk wanda ya yarda wannan mutumen mushirikine yamin like
2024-11-20 00:57:34
8
mr.muhd7
𝓜𝓤𝓗𝓐𝓜𝓜𝓐𝓓💨 :
Allah yajiqan Babana Sheihk ja'afar
2024-10-13 21:11:13
8
hannycool33
user5971957025486 :
Shehu yayi tusa a comment section
2024-10-13 17:45:54
11
rambooo550
Ismo :
allah katabbatar damu akan sunnan manzon allah s,a,w kasa mu mutu muna musulmi
2025-02-11 23:57:31
5
realzeenairah3
Zeenairah💔 :
wanda yaga hancin mecewa amin yamin like ina zuwa💃💃
2024-10-12 18:08:53
18
bb.ahmaad
bb.ahmaad :
Manyan mutane amma babu hankali
2024-10-13 05:39:43
6
aliyudahmad
Aliyu D Ahmad :
Alhamdlillah bi ni'imatul islam alas sunah. alhamdlillah.
2024-10-12 19:41:50
6
ishaqyusif585
ishaqyusif585 :
tamkar yana rokon tsumma ne yadda tsumma bai amfana masaba haka shehu bazai amfana masa Allah kadai nufa da bukata ba musheba
2024-10-12 21:26:33
6
sunnagidangaskiya
yunusa isah Ismail :
🥰Allah ya tsinema bidia, bidia zalunci صلى الله عليه وسلم Allah ya Saka da alkhairi,ya jikan shiekh jaafar😭😭
2024-10-12 18:28:52
9
To see more videos from user @mdalaprestige, please go to the Tikwm homepage.

Other Videos


About