@abk_tafeeda: #viralll #albaninzariya #arewatiktok #goviral #virallll #vairal😭 #viral😭 #.#abis_fulani #arewa__tiktok #arewacelebrities #niameyniger🇳🇪 #nijeriantiktok🇳🇬 #sheikh #sheikhalbanizaria #sheikhjafarmahmudadam #hausatiktok #hausafulani

Tafida🔵
Tafida🔵
Open In TikTok:
Region: NG
Monday 14 October 2024 20:41:59 GMT
987148
130759
2708
13072

Music

Download

Comments

infantry0
SARKIYO PKM :
wlh wlh albani yafi inyass bada gudumowa a musulinci
2024-10-15 09:13:52
1024
maher_jmt_channel
@Maher jmt channel :
mlm dan aljanna ne yana chan yana hutawa 😊
2024-10-15 15:26:29
202
yaya_sadeeq_80s
YaYa_Sadeeq_80s :
NARANTSE DA ALLAH Malam Albani fa rayuwarsa da kuma mutuwarsa "Aya" ce Allah ya nuna mana. Sabida ILIMIN da ALLAH ya bashi wajen isar da sako akwai HIKIMAR da Allah ya ajiye akansa.
2024-10-15 16:52:49
155
alh.miyetti
A.muhd :
wanda yagane cewa albani yafi zazzagi taimakawa musulimci yamin like
2024-10-18 21:23:09
30
user2316395914491
ibrahim tukur d :
wllh gaskiya ne galokacin yazo allah yajikan musulmi
2024-10-18 05:15:53
12
munarh143
Ummee💕🦋✨ :
Dan Aljanna Insha Allah Allah ya gafarta mishi
2024-12-06 05:31:46
19
user3040158223238
sadeeq gn :
meso danshi yazama kamar albani yamin like
2024-10-19 18:29:03
24
elforex1
YASIR ISMAIL AHMAD :
Ai hada malam albani da inyasa kamar ba a girmama malam albani ba bro 💯
2024-10-15 20:40:17
37
tripplea300
ayshat :
wanda ya ya yarda albani waliyin allah ne yayi min like
2024-11-10 07:46:18
13
uncle_ibro05
@uncleibro :
Halama lokacin da ka fada wasu ma zaginka sukayi malam allah kai haske kabari
2024-10-24 17:53:01
11
mrbash73
Mr Bash :
idaan kana neman waliyi toh gashinan Wanda ya yarda Albany waliyine ya yimin like
2024-12-11 13:15:40
7
m.son948
m son :
kaga waliyi Na geske
2024-10-17 19:42:48
8
shamsuddiini
🫶DAN⚡BAIWA⭐💫 :
duk wanda yayarda malam waliyine yayimin following da like 💕
2024-12-05 15:38:03
6
ishakamuhammad849
Ishaka Muhammad849 :
Wlh ga wnn lokacin yazo mln allah yakai haske aqabarinka
2024-10-17 11:44:05
8
fatimudi014
user6150416973492 :
Allahu akhbar
2024-10-16 16:04:04
8
elbint_86
ELBINT B.(MAMAN SUMAYYA) :
Allah jikan malam..
2024-10-22 18:29:53
7
idrissulaiman131
idris :
Allah jikan malam
2024-12-05 11:08:33
5
ameenoullah0
AMINOU. :
Alllah ya isanmu duk wanda yake da sa hannun wajan kasheku
2024-10-18 22:30:46
9
profib
ib prof :
Allah yasani Ina son albani sbd Allah, Allah taala ya jikan sa da rahama
2024-10-16 16:23:13
27
aminuusman258
Amiusmern :
Sunnah sak
2024-10-16 22:18:11
8
bilya09390
Billy :
Allah yajikan tare da Sheikh jafar mallam.
2024-11-21 20:21:15
10
faouq03i
Farouq03i :
wlh da Albani dan Tijjaniyya ne cewa zasuyi yasan Gaibu kuma sai an bauta masa
2024-10-16 23:27:47
79
smaldoctor
small doctor :
10:koh Hakin Mallam albani da Mallam jaffar wlh dole Allah ya jarabe mu a kasan nan baza mu tabba Samu yanda mukeso ba💔
2024-10-18 20:03:01
14
jameelyakubjalo1
jameelyakubjalo :
Allah akhbar kaji bayin Allah nagari Allah ya jaddada rahma agareku, kukan muna kyautata muku zato cewa nan inda kuke kuna cikin ni'imar Allah
2024-10-26 09:44:41
7
To see more videos from user @abk_tafeeda, please go to the Tikwm homepage.

Other Videos


About