Ummi Nuhu.
The most classical movies actress in Hausa film industry 💯
2024-11-22 20:00:33
17
Appreciating page :
Allah SARKI lokacin harkuka nayi saboda bana shayeshaye idan abuyadameni
2024-11-22 22:53:19
18
Rabiatu🥀❤️🔐 :
Allah sarki ana wan nn film din amfara wakar nan akace naje nakai markade na tsaya kallo ina sauri nadawo markade ya kife na daku 😭😂😂😂 Allah sarki rayuwa da tafi dadi wlh Allah yajikan baba na 🥺
2024-11-28 22:52:05
14
Lady Hafsah 🫧 :
Waqar nan yana tuna min rayuwa ta da mahaifiya ta 💔😭 Allah Yasa mutuwa hutu ne a gareta da dukkan wadanda suka rasu
2024-11-27 21:15:01
15
Ishaq Asma'u Yusuf :
Allah yajiqan musulmi 🤲
2024-11-22 13:44:51
21
ajlal_muhammad3 :
Lokacin ina 3years 😢
2024-11-28 19:03:49
4
the young minds shaper :
oh yanzu ba mutum uku aciki mama daso,Ahmad s Nuhu,zainab booth😢
2024-11-22 13:53:39
17
Nanerhjurei :
Soyayya in za ka so dan uwanka samu takashin shi ka yanka ko da reza koda allura🤣🤣🤣
Yarinta dadi
2024-11-24 21:12:27
7
najaatu803 :
Kalli camera mai kyau sunyi clear sosai kamar ba tsohuwar ajiya ba
2024-11-23 20:06:49
9
al ansar mklu :
oh Allah sarki duniya abar tsoro😭😭😭😭 yau gareka gobe ga waninka. Allah ya sa muyi kyakkyawan karshe
2024-11-23 09:12:59
12
nasibasalisu335 :
Da babu wanda yakai asnanic iya wakar soyayya 🥺🥰🤭
2024-11-25 07:43:02
8
Oumar d musa🏪🏪💹😊 :
lokacin ina primary 3😂😂😂
2024-11-23 10:03:45
6
Kupcee :
Who say our king kn handsome
2024-11-23 14:16:20
5
ummu Al Amin :
soyayya inzakaso dan uwanka soshi tsakaninka da handset koda mota koda kyawunsaaaa🤣. Kai yarinta Akwai sweet 🤣 wlh mun morefa
2024-11-23 07:42:25
6
Maccudo pullo :
Allah sarki rawuya kenan😭😭😭
2024-11-22 19:21:57
5
USMAN BIN AFFAN😍🥰🤩✅️ :
Allah Sarki rayuwa Lokaci ina dan shekara uku 3 aduniya 😆😅😆😂
2024-11-22 22:43:36
5
@CartoonKhoje_lyrics :
Allay ya jikanku da rahama
2024-11-22 18:36:51
5
suree marubuciyar ZABIN ZUCI, :
allahu akbar
2024-11-27 04:40:55
3
YUSUF ALHAJI YUSUF :
Allah ya jikan musulmi
2024-12-01 23:10:17
2
@ophicial_leemat :
Allah tsarki rayuwa lokacin inada shekara biyar
2024-11-24 16:13:28
2
Arouna Aicha :
Allah ya jikanka S nuhu😭😭😭da rahama
2024-11-26 22:15:17
2
💫Mai Yarwa 💫 :
Awannan shekaranne naje j.s.s 1
2024-11-23 14:56:33
4
abubakarusman4406 :
Ummi Nuhu anci Duniya
2026-01-08 17:37:40
1
Abdullahi Isa :
Allah sarki rayuwa watarana sai lbr @
2024-11-25 19:54:25
3
itz paparazzi sky. :
ina dan shekara 2, Allah sarki.
2025-07-25 18:35:05
2
To see more videos from user @northerncelebrities, please go to the Tikwm
homepage.