mu 37 ne a gidanmu kowa yayi ilimi iya gwargwado Muna alfahari da mahaifinmu Alhamdll
2024-11-14 22:17:56
1
angon aysha :
sai nayi mata hudu
2024-11-13 16:27:27
0
Abu_Uwais_Jauro_Abare :
Wannan Maganan Kuskurece.
Annabi Sallallahu Alaihi Wasallam Yace Ku Auri Mata Masu Sonku Kuma Masu Yawan Aihuwa.
Kahaifi Dubu Idan Kasamu Iko Ka Roqi Allah Yabada Ikon Tarbiyyah.
2024-11-08 13:00:07
2
@Zango jewelries :
DA NIMA TINANINA IRIN WANNAN NE AMMA WALLAH BAN IYA ZAMA DA MACE DAYA MALAM WANNAN MAGANAR KUSKURE CE YANZU HAKA XAN KARA AURE NE
2024-11-13 20:06:05
2
Civilian :
idan kasake zage na wlh Allah zan jefe ka
2024-11-09 22:24:23
1
aliwizee30 :
abun sha awa ga ilimi ga kyau kayi da ce wallahi
2024-11-08 00:17:04
1
sabiuyusuf550 :
maganar allahfa abarta ww jahini
2024-10-24 12:25:24
1
user2815372837807 :
Baka da hankali
2024-10-23 17:40:18
0
s :
Duk Wanda ya yarda ba mutum mai daraja kamar manzon Allah saw yamin like da following
2024-11-18 12:45:57
1
sadeeq1009 :
ku shekara 10, zamu dawoma da vedio nan, muce yanzu menene matsayarka daya ko biu😁😁😁
2024-11-15 15:13:12
1
Bashir mohammed :
nan de malan bamu tare Allah ya jikan Malan da rahama
2024-10-26 13:26:29
1
Dj bangis :
aini sainayi mata hudu
2024-11-20 06:16:58
0
soulPrince 🤴 :
wly malam saï mounyi hudu 4 saboda komi na Allah mace daya 1 da yara koya biyu uku soumadaï suna iya zama na banza
2024-11-19 17:59:04
0
baghitahmad :
wallahi nikam inason mata 4,dan wallahi mu a borno state bama mutuwada mace 1
2024-11-17 14:49:42
0
ITZ FR35H K11D :
Allah ya baku Camano lafiya
2024-11-15 22:12:14
0
Kabirou Ali :
ba wannan maganar ay hudu sau hudu
2024-11-14 23:15:20
0
shopvibe :
Zakagane maanan Masana wasulasa wa ruba nan gaba , amma Ubangijji yafi magana gaskiya
2024-11-14 12:30:06
0
hudu usman :
wlh
2024-11-14 10:17:05
0
øpphiciãl Ãngõñ`faiza-001💥 :
Allah yasanya Alkhairi wa aurenku dan uwa,nima Allah yanunamun tawa haka☺️☺️
2024-11-13 21:41:15
0
zaharaddeen rabi'u :
ai ilimine kowa danasa
2024-11-13 19:48:51
0
Jamilu Idris Bala :
zumudi kake tana Shekara Goma Zaka Fara Neman wata
2024-11-13 14:39:08
0
Abu fatima :
bakada kishin matark
2024-11-13 07:43:42
0
Real Ibrahim Habib :
hmm 2
2024-11-12 21:26:23
0
To see more videos from user @presdor__, please go to the Tikwm
homepage.