@teemahsanikmatahlyrics: Duk duniya babu kamar mahaipiya Allah kabarni da mamana wllh Ina sonta ❤️‍🩹🥹 #ALJANNA #Mamana #UWATA #Uwa tagari Allah yasaka Miki da gidan ALJANNA Mamana @Teemah Sani K Matah✍️

K____Matah Lyrics✍️
K____Matah Lyrics✍️
Open In TikTok:
Region: LY
Wednesday 23 October 2024 16:57:03 GMT
366238
17535
257
2090

Music

Download

Comments

ummee359
ummee359 :
Allah ubangiji y jaddada Rahma agareki mahaifiyata 😭😭
2024-10-27 21:05:46
6
mai_kuli7
Mie Mie Vatsa :
Wayyo Uwata,ALLAH yajikan ki 🥺
2024-10-27 10:33:22
20
dady_351
Dady :
Ameen ya Allah 🤲🤲 mudai Allah jiqan iyayanmu 🤲
2024-10-24 09:28:35
5
sumayyaabdullahi00
Sumayya Abdullahi ❤️🥰🫂 :
Wllh Allah Ina son mamana Allah ubangiji yasakawa duk wata uwa da gidan Aljanna ❤❤❤❤
2024-10-25 08:21:36
5
sadiqmaarufgorondutse
sadiqmaarufgorondutse :
Wanda iyayesu suka rasu Allah yayisu rahama mu kuma da namu suke raye allah ya kara musu lafiya ya bamu ikon yi musu biyayya🙏
2024-12-15 05:00:41
6
mukhtar.yarima
mukhtar yarima :
mommy is my life❤ Allah ya karama iyayyen mu Lafiya da Nissan kwana mai albarka ameen ya allah🥰
2024-10-24 20:37:34
3
anassani72
anas :
Allah ubangiji yajikan mamana Allah ubangiji yakai haski Kabarinta 😭😭😭😭😭😭😭😭😭
2024-10-25 14:11:25
5
abdulrazaqmuhamma8
Abdulrazaq Muhammad :
Dan Allah ya sunan wakar nan
2024-10-29 15:14:26
2
ayshataminu5
ayshataminu5 :
Allah sarki mamana 😭😭 Allah yamiki rahama 🙏Da dukkan musulmi baki daya
2024-11-10 13:57:57
1
saubefoundation00
Saubefoundation001 :
Allah ka jikan mahaifiya ta! Ka gafarta mata! Da naku iyaye baki daya!!!.
2024-12-02 14:32:57
2
emir_daughter
Zulaihat Ibrahim Fulani :
Allah jikan mahaifanmu🙏🥹🙏
2024-10-24 08:48:30
5
user1284613379054
Goldenbae :
Allah sarki uwa Mai ya ubangiji y jaddada rahma sanyin agareki uwata
2024-10-28 16:44:20
2
rabiyusuf4
aishayusuf7475 :
Allah kayi wa mahaifita Rahama😭😭😭😭😭😭😭😭
2024-10-25 15:59:37
5
user1617601359202
rzak227 :
Allah ya jikan mamata😭😭😭
2024-11-14 13:13:00
1
user4120635465344
Babaye Dogo :
uuuu
2024-10-31 10:20:46
3
mohamed.ahmed3503
Mohamed ahmed :
dan allah minene sunan waka
2024-10-24 16:21:01
2
maryambades
Maryam Yusuf zaria :
ameen ya Allah 🙏
2024-10-24 19:26:37
3
cadette711
Cadette🙂‍↕️❤️😙 :
Allah yajikanki mama😭💔
2026-01-01 22:05:19
1
habeeebahtou123
habibamustafa213 :
Wayyo Allah na 😭😭😭😭Allah kajikan mamana wllh maraici ba dadi musamman idan mutum ya hada dukka biyu 😭😭😭😭Allah ka bamu hakuri
2024-11-11 10:34:22
2
aishaadamaidris
Aisha Adam [email protected] :
Inasanki mamana Allah yakaramiki lfy da Nisan kwana mai albarka ameen y rabbi 🤲🤲
2024-10-26 06:57:23
2
haleedubuu
QueenSady :
Allah ya gafartawa mahaifiyarmu🤲🏻😭
2024-10-25 21:26:29
1
zulkifulu3
zulkifulu small nation :
hakane hajiya 👍💯 fatan Alkairi 🤲🕋🤲
2024-10-26 05:41:06
1
_hadiza_3
_hadiza_ :
Masha Allah
2024-10-29 12:43:49
2
mohammed.haruna24
ajasu me 9ja :
gaskiya ne Allah ya karawa iyayemu lfy ♥️♥️♥️♥️♥️💞💞💞💞💗💗💗💗💝💝💝🙏🙏🙏🫶🫶🫶🫶⭐⭐⭐
2024-10-24 22:17:22
1
user2708712392753
Mahammad baqir :
Allah yakara rufamana Asari yakara wa babata lafiya
2024-10-31 11:18:34
3
To see more videos from user @teemahsanikmatahlyrics, please go to the Tikwm homepage.

Other Videos


About