abun fa biyu ya haɗu ga tsufa ga rake. don haka amata uzuri allah ya karbi ibadunmu amin yasa Annabi Sallallahu alaihi Wasallam ya ceci mu amin
2024-10-25 13:36:00
113
Rahim :
Wallahi da Only Izala basu shigo duniya ba, da tini musulunci yazama Attalili na Tamalmatu
2024-10-26 12:03:55
46
user1466674156100 :
Se daga karshe na gane Ashe rake takesha 😂😂
2024-10-26 00:06:02
72
scent_heaven_gombe :
tace ai Kaine banza 😅😅
2024-10-25 15:30:51
45
Mom nihal fabric and pcs :
Allah yasata aljanna badan halinta ba
2024-10-25 14:32:27
96
2much money💰 :
Allah ya isanmata wallahi yan tijjaniya da kadiriya sun cuci iyayen mu da kakanni😭
2024-10-27 00:28:44
9
Bro Haidar :
Kuma wanan Matar karshenta tafi mutane Dayawa tsoron Allah
2024-10-25 16:31:17
69
call me aliyu_001 :
Wanda yaji dadin a baton NANA FADIMA (a.s) Yamin liking.
I love Nana FADIMA
2024-10-28 19:46:45
22
عيسى محمد ابراهيم :
🥲🥲🥲❗️Allah sarki baba, 🤲🏻Ubangiji Allah yasa aljanna🌴 tazama makoma
2024-10-25 15:36:10
39
Ÿūšūf dãñmãkkãħ :
Kaka wllh idan kikaje a haka dakuwa zakiyi 😂
2024-10-26 02:30:26
14
saadat Ibrahim :
Allah ysa kici arziqin nana fadima er annabi sallahunalaihi wassalam😭
2024-10-26 00:24:48
29
🦂 ZINDER 🦅 RN7 🥷 :
allah sarki dan Allah
Wanda yaji taw sayin wan
nan bai War Allah 😌 Yamini like😌😭
2024-10-28 17:09:43
5
𝐀𝐥𝐞𝐞𝐲𝐨𝐮 𝐇𝐚𝐢𝐝𝐚𝐫 💫 :
kaine banza kana burma-burma gami da dirka-dirka 😂😂😂
2024-12-03 06:38:18
5
Najaatou cosmétiques :
wanda vidéo nan ya bachi nichadi yamin likes😂😂malamai take bi😅
2024-11-21 19:24:03
8
Knupda :
Kaga bambancin mutanen da dana yanzu ke nan kaga lokacinsu Ilimi be wadata ba Amma akwai Tsoron Allah ka duba maganarta dakyau zaka fahimci haka
2024-10-25 16:46:08
21
dan AJAKUTA :
yazama wajibi ka koya mata addini wlh
2024-10-26 00:36:01
5
sirajosifawa :
Only 2 minutes please read this:
3x SubhanAllah
3x Alhumdulillah
3x AstgfiruAllah
3x Lailaha ilallah
3x Allau Akbar
Good deeds for both of us❤️😭
2024-10-25 23:11:16
30
Sidi Sadauki :
Allah zuciya yake dubawa, muddin sun kyautata niyya, rahamar Allah zata cece su, domin mutanen da, suna da karancin ilimi amma suna da karfin imani da tsoron azabar Allah.
2024-10-25 19:31:56
34
Life goes on :
May Allah forgive her, and in sha Allah she is going to Jannah
2024-10-26 14:21:30
33
NB LAJAWA :
Wanda yaji dadin a baton NANA FADIMA (a.s) Yamin liking.
I love Nana FADIMA
2024-10-28 14:47:32
7
sanisco.waterproof :
Ni wallahi kallon yar alhanna nake mata sabida zuciyarta akwai son addini Allah sarki 😂
2024-10-25 14:50:55
24
To see more videos from user @yuseepher, please go to the Tikwm
homepage.