karya kakeyi dan bello wlh duk dan adamawa baze zagi fintiri ba sede ko dan siyasa amma badan baya aikiba
2024-10-26 18:16:56
27
faisaladamuparisk :
karya kake dan bello in wannane zakace Adamawa bama son fintiri saboda kabilanci amma in za a cire a dawan kabilanci fintiri ya mana komai wajen aiki
2024-10-26 15:47:51
36
MK BLESSED :
Allah ya biya mka bukatun ka Allah ya gyara mna kasarmu Ameen
2025-01-20 14:00:35
0
kadubafaitsippy :
dan bello
2024-10-26 18:43:50
95
Angon Nana :
Wai kai DAn Bello kana chaina Amman kana samun bayanai ta yy kk yin hk
2024-10-27 05:28:54
20
Prince danmoyi :
Muna jiranka zamfara
2024-10-26 15:33:21
56
REALDEEN🥰 :
Kai ba dan adamawa bane mu Yan adamawa ne muna alfahari da alkhairi da muke samu daga gurin ahmadu umaru fintiri musamman ta fanni asibitocin mu da makarantu in Kuma an biyakane kazagi yankin mu
2024-10-29 05:27:29
10
Abba :
There's no perfect Government bro Truth be told my Governor is the best so far in Nigeria. How I wish you'll compare his achievements with the challenges. You'll come to term with me.
2024-10-27 10:22:12
13
ishaqadamu906 :
dan Allah dan Bello kataimakana wlh watan mu 4 muna aiki amma haryanzu ba a biyamu Jigawa state j.teach program
2025-05-15 09:59:10
0
His Obsession 🩶 :
Wani Adamawan?
2024-10-26 18:55:02
8
barka Patrick :
Come to adamawa state and see beautiful state
2024-10-27 14:09:16
20
Comrd. Ibrahim Muhammad Ahmad :
wannan gaskiya ne ni mazaunin anguwan Damilu ne Kuma wallahi duk abunda kafada gaskiya ce.
2024-10-26 15:36:36
10
bin_ramadern :
akwai matsala a Adamawa kayi magana su saka a kamaka wlhi Dan shi governor din baya Barin gabaa Kuma zai Maka hukunci😂😂😂
2024-10-27 10:05:47
6
mairusibrahim6 :
sosai dan bello akwai ni yar adamawa ce babu wani cigaba a adamawa ga hanya babu kyau daga lafiya zuwa savanna Numan local government
2024-10-28 08:22:48
6
Victor Paul :
Idan mutum ya kamanta ka yaba masa, kaikam kullum negative side kake,
is a gradual process, bayan ya gina makarantu a kowani karamar hukuma a Adamawa,Yana biyan kudin WAEC da NECO wa yaran talakawa.
2024-10-27 01:22:00
2
GaGaRe Mubi Gida :
Allah kare Talakawan Nigeria🇳🇬 Duniya da Lahira Ameen ya Allah
2024-10-26 17:39:46
5
Muhammad Mahmud Ahmad :
Allaah ya kyauta
2024-11-24 20:05:06
2
Minishi21 :
masoyan Dan bello mutaru anan ❤️
2024-10-26 22:09:56
10
kanawa Buganisa :
yes I have some pictures please
2024-10-30 20:39:04
3
Halilu Abdullahi :
kahuta abokina
2024-12-27 13:45:46
2
@Kíng Khàbéér 💫💫 :
Taraba fa
2024-12-06 21:10:39
2
Tesla :
Ma cha allh
2025-01-18 11:44:25
0
Hussain ✌️ :
Ina tausayin kaina Ina tausayin Goben matasa Kamar mu
2024-10-26 15:48:24
7
gizomora :
Gaskiyane
2024-11-20 21:59:01
3
Ibrahim D. :
Kai dama dan ganin matsala ne, baka ganin komai sai matsala
2025-01-24 13:44:29
0
To see more videos from user @bello.galadanchi, please go to the Tikwm
homepage.