@surajo_zubairu_kiru: #foryou shin zaki iya fadawa mijin ki wannan kalmar amatsayin ka na namiji zaka iya yadda afada maka ka share? #foryou #trendingsong #trend #foryoufage #fyp #Viral #Trending #trendingvideo

Surajo Zubairu kiru
Surajo Zubairu kiru
Open In TikTok:
Region: NG
Friday 08 November 2024 20:31:29 GMT
19255
301
26
15

Music

Download

Comments

nashaatukabir
Nashaatu ayuba kabir :
Kai dan ALLAH jida talaucin dake damunka ka kyale masu kuɗi suhuta,shiwanda tafaɗama baidameshiba saikai ɗan iya 😏😏
2024-11-09 19:45:57
0
zuhrafashionhouse
Zuhra couture :
Zakahada Rigima 😂😂
2024-11-08 20:41:37
2
user8848297435269
تسنيم ابوبكر نجم البنات🥰 :
💃🏻💃🏻aibiyayya yazama wajibi 🙈
2024-12-14 22:05:25
0
ummunfadila
umman fadila$nabila :
ji dan Allah har wani huci yake cemaka akai ita ba Tagari bace mtwwwai make damun talakan.nigeria ne kakama kan ka dan Allah
2024-11-09 14:31:45
2
uszaraborno
zaraBoRNO :
aa
2024-12-09 18:31:12
0
1kingetuttu
Kingetuttu :
idan dakudi zanfada Amma idan talakane bazan fadaba nasan kafin talauci zaisa yamin duka
2024-11-09 15:57:35
0
kalthoomahmad
kalthoomahmad :
to ina ruwanka kunaso hardasa fitina
2024-11-09 11:28:14
0
fatimamusa006
fateema musa :
Aa
2024-11-09 23:33:58
0
so__ma11
سوما حبيبي 💍💍🩹🩹 :
لالالالالا 🥺🥺
2024-12-01 19:23:19
0
bangis748
BANGIS :
aslm lgrn mine achikkin wanna bakomi aganinafa
2024-11-09 21:07:22
0
user8709229461704
baban ummulkaeyri :
tokai inaruwanka meyenaka aciki
2024-12-01 12:29:20
0
nuraeedeeris
user1666512145345 :
Ai wasa sukeyi
2024-11-09 13:18:46
0
lail5550
lail5550 :
Waiku ina ruwan ku kuyi abinda yake gaban ku
2024-11-09 11:49:29
0
aisha.amanar.didib
Aisha yar baba :
gaskiyane nidai aa bazan iyaba wllh kuwa 😭😭😭😭 allah ya shiryamu
2024-11-09 09:47:19
0
hammmaduser9701404501081
Yusuf 125 :
😏😏😏😏😏😏😏
2024-11-09 15:13:37
1
mousafa.9
Mousafa 9 :
🥰🥰🥰
2025-01-19 13:42:26
0
508432mairama
mrs liman :
😂😂😂
2025-01-02 11:26:03
0
alhassanemohamed20
alhassanemohamed9 :
😂😂
2024-11-13 15:33:43
0
utfutruhgfut
utfutruhgfut :
🥰🥰🥰
2024-11-08 20:41:33
0
gdoki01
gdoki01 :
To ina ruwanka
2024-11-13 17:49:16
0
zeeemama6
Xee xee :
Ikon Allah
2024-11-09 06:37:12
0
presdor37
Musa D Yusuf389 :
kuskure ne ko wanne Dan Adam yanayi lokacin da tayi wannan maganar idan daga baya ta gene ba dai-dai bane ta bashi khr shikkenan fa.
2024-11-14 08:09:07
0
abdulisahadam5
abdul isah adam :
wai dole sai kun tayar da hankalin mutane
2024-11-12 09:54:30
0
rahilasaniyusuf2
rahilasaniyusuf :
Talauci kedamunka wasa tsakanin miji d mata ba yanda baya zuwa wawa kawai kaji d kanka
2024-11-10 15:43:32
0
To see more videos from user @surajo_zubairu_kiru, please go to the Tikwm homepage.

Other Videos


About