@honsaifullahihassan: A giggita manasu Jagora😀 #saifullahihassan #impossibleisnothing #Kwankwaso #kwankwasiyya #onthisday #mreducation #NNPP #PoliticsToday #wemove #madugu #Leader❤️

Hon. Saifullahi Hassan
Hon. Saifullahi Hassan
Open In TikTok:
Region: NG
Sunday 10 November 2024 14:26:29 GMT
307770
20857
246
386

Music

Download

Comments

eeshasexclusivefabrics
eeshasexclusivefabrics :
wlh kallansu kadai yana sakani farin ciki da jin dadi, ubangiji ya qara kula mana daku farin cikin kanawa ❤️
2024-11-12 19:14:39
4
kai.nuwa.dashen.allah
أم الأيتام :
ni yar mutanan meduguri ina kaunar kwankwaso har zuciyat🥰🥰
2024-11-10 20:42:24
4
saratuumar0
saudat :
Allah yashiga lamarinmu yan Nigeria 🥰🥰🥰
2024-11-10 20:00:08
3
ismaildamu1
isma'il adamu :
wlh mahassada zasu mutu da bakin cikinku domin wlh Kwankwaso yayi gaba sai dai kumutu yan bakin ciki Kwankwaso ikon allah
2024-11-10 20:43:30
3
wailor53
WAILOR 🇳🇬 :
Masha Allah
2024-11-10 15:11:30
3
harunashuaibu869
SHUAIBU :
wlh bazasu iyaba jagora🥰🥰
2024-11-10 21:39:41
3
mrdee303
mrdee303 :
Kwankwasiya Amana 100%✊🇳🇬✅
2024-12-02 13:45:52
1
khadijaardo
Khadija Ardo :
A giggitamanasu 😂😂😂
2024-11-11 07:37:41
2
nerhnerhserdeeq
Nerhnerh Serdeeq :
Allah ya tarwatsa makiyan ku ameen🥰🥰🥰
2024-11-13 08:47:39
2
user1415661539060
maman noor :
ina san wannan waqar
2024-12-25 17:41:43
1
abumlfashi070
Abumlfashi :
Kano masu Governor guda Uku
2024-11-21 14:32:50
0
babu.193
Babu@1993 :
Ba karya kwankwaso duniyane
2024-11-20 15:58:46
1
minash5196070256317
MINASH 5196070256317 :
AMANA SEDAN AMANA
2024-11-10 15:45:28
2
khadysmall
khady foodies delight & :
Allah yaysare gabanka da bayamka babanmu❣️❣️❣️
2025-01-04 23:09:01
1
zankasstitches2
Aisha Humaira :
Abba bade biyayyaba ba inajin dadin ynda yake girmama Jagora ubangiji Allah yabarku tare yatsareku
2024-12-31 17:57:47
1
user25563294315522
Quneeng freety :
kai allah dai yakimu lukacin
2025-01-17 22:40:40
1
idrisaishtu0
idrisaishtu :
mash allah
2024-12-14 11:34:34
1
hafsatyu5
Hafsat graphics design :
Kai kwankwasofa duniya ne
2024-11-15 18:14:56
1
hauwauadam20
hauwauadam207 :
masha allah allah ya karya makiyyanku
2024-11-10 18:23:26
1
usershamsuddeen8971
shamsuddeen the man :
masha Allah kwankwasiyya dodar
2024-11-10 16:59:26
1
kabeer_08
陳佳怡 :
uban marar uba mahadi Mai dogon zamani kai kaɗai gayya my daddy🥰
2024-11-11 13:57:21
1
captainjalayi0
Isah Jalayi :
Allah Ya kyauta irin wannan mahaukaciyar biyayya
2024-11-10 21:11:40
1
queensmodestempire
🎀QUEEN'S MODEST EMPIRE🎀 :
Dan Allah Wani masoyin kwankwasiyya yataimaka min da kyautan 2k🙏
2026-01-26 13:11:23
0
ahmad.abdullahi.0
Ahmad Abdullahi 001 :
Masha ALLAH MADUGU
2026-01-15 13:53:27
0
user7610633277945
janar abdullahi kano :
hhhhhh
2024-11-10 21:57:47
0
To see more videos from user @honsaifullahihassan, please go to the Tikwm homepage.

Other Videos


About