Nima shedace sbd kamar kwadayine but ko da na afama nayi kiba mutane basu mah yada sunacewa wani abu nasha kuma so daya nakesha idan zanyi bachi wlh zakisha mamaki
2024-11-19 12:42:22
3
safnarh :
toh mude da alama bamudajikin kiba🥺
2024-11-11 12:12:56
2
hafsat :
duk wanda yayimin like ya Allah ka ya yemai damuwa tai
2024-12-11 13:02:11
6
Neehal :
wazai baka kudin shan wnnn safe da rana da dare🤣
2024-12-08 19:04:21
4
ℍ𝕒𝕟𝕒𝕝.𝐂𝐞🇳🇬🤍🇸🇦 :
Ai kwa mu sirara😌da muke san kara kibaa muna godiya Allah yakara basira😍
2024-11-13 13:45:23
2
oum=ayman :
wannan maganace tsakananin masu kudi
2024-11-11 18:10:56
0
FuazcakesNmore :
Nace please zaa iya busarda ayaban sai a markada yazama powder, so that anytime mutum ya tashi sai yadama yasha
2024-11-11 12:15:57
0
💙MINAH'S COLLECTION KT💙SNG💙 :
Masha ALLAH ance Yana maganin ulse ubangiji Allah yakuma baki kasuwa Mai albarka yabamu damar shiga ajinki
2024-11-11 18:48:31
0
Rofia Maryam Ibrahim :
pls can we preserve this for a week
2025-01-09 13:21:04
0
mie_mie300 :
Zan iya yinshi da plantain instead of ayaba?
2025-01-09 19:09:20
0
👑 :
kullum zan kwana zawo kenan 😂😂😂
2025-01-15 00:16:30
0
🎀miemie🎀🥰 :
wlh Ina ta gwadawa Kuma baya yi min aiki 🥺
2024-12-12 13:07:29
0
khalifa :
dan Allah na rage kiba
2024-11-11 12:04:39
1
murjanatumar :
Masha Allah
2024-11-11 11:09:10
3
musty__vibes__clothingco :
Toh Yasin kullum saina sha Amma in kinganni yanda ki kasan igiyar shanya
2025-10-05 02:00:24
0
Malan Souley :
😂
2025-12-30 14:06:20
0
mamu_businesshub001 :
😂
2026-06-30 20:41:53
0
nussy babe :
🥰🥰🥰
2024-11-27 06:40:55
0
Badains :
👍👍👍
2025-12-20 18:59:56
0
Mary Ebubeogu :
🥰
2025-02-15 02:14:03
0
Yusuf s gaussy Funtua 001 :
🥰🥰🥰
2026-02-10 10:56:49
0
zeevibe60 :
🥰
2026-02-09 19:41:25
0
Mariam :
🥰🥰🥰🥰
2024-12-17 18:31:33
0
hamdala :
🥰
2026-08-09 22:09:45
0
H&H multi business ventures :
❤️❤️❤️
2024-11-13 18:43:03
0
To see more videos from user @khadijasanidankarami, please go to the Tikwm
homepage.