@jairus0346: WA yace kirista ko bayahude bazai shiga aljanna ba? inji Shiek Albani #muslim #muslimtiktok #muslimah #muslims

jairus
jairus
Open In TikTok:
Region: NG
Wednesday 13 November 2024 20:35:24 GMT
106560
3961
200
505

Music

Download

Comments

danhajiya100
Saleh king :
wannan karatun yafi Qarfin ka masu rabo ne kawai zasu ganeshi, fadakarwa kuma kaje kawa kiristoci 'yan uwan ka🙏
2025-07-22 12:16:00
9
auwal.bbc.investment65
Auwal Hamza :
kaje ka saurari complete
2025-08-20 20:37:35
5
dr_did07
dr_did07 :
Tauhidi shine kadaita Allah ba tare da hada shi da wani ba
2025-02-12 10:46:17
9
www.tiktok.abdulwasagu4
Abdul wasagu wasagutiktok.co :
tauhidi na musuluci shine kalman shahada, Laila ha illallahu Muhammad manzon Allah ne, shine farkwan tauhidn ko wani musulmi. Allah ya jikan mallam da rahama.
2026-08-16 23:22:44
6
naziruusmannufcyf3
NAZIRUUSMANNUFCYFDT :
𝕨𝕒𝕟𝕟𝕒𝕟 𝕞𝕒𝕘𝕒𝕟𝕒 𝕞𝕦 𝕞𝕦𝕤𝕦𝕝𝕞𝕒𝕚 𝕞𝕦𝕟 𝕗𝕒𝕙𝕚𝕞𝕥𝕒 ,𝔸𝕝𝕝𝕒𝕙 𝕪𝕒𝕛𝕚𝕜𝕒𝕟 𝕞𝕒𝕝𝕒𝕞 𝕪𝕒 𝕞𝕒𝕤𝕒 𝕣𝕒𝕙𝕒𝕞𝕒
2026-08-30 00:28:38
1
hassan.b.l.umar8
HASSAN B L umar :
Allah ya sa mudace
2026-06-28 17:53:32
1
abdallah.mahdi1
Abdallah Mahdi :
Wanda Bai San annabi Bai shiga aljanna
2025-06-07 20:07:43
6
user7076656341039
menert :
yo abinda akenufi anan shine karka hada kowa da Allah lamyalit walamyulat behaifaba Kuma bahaifeshiba basai anje danisaba kukunce yesu Allah ne Kuma kunsake cewa Dan Allah ne Kuma kunsake cewa ruhu maisarkine yowannene gaskiya
2025-06-01 14:08:42
7
shamsumuhdanaba
Shamsu :
Wannan maganan sai cikekken dalibin ilimi zai gane meyake hufi idan baka zuwa majalasin karatu wlh bazaka taɓa fahimtan malam ba
2025-09-09 20:50:41
6
kamba.14
Kamba 1 :
Abin nufi cewa baruwan Allah da sunan da kasa wa kanka, aikinka shike bayanawa Allah cewa kai wane irin mutumine kuma addinin da Allah ya aiko Annabinsa annabi Muhammad S.A.W. Wato addinin musulunci ko ko? Wani addinin da ba’asa kaba kakeyi.
2025-09-06 23:32:10
5
mustyattahiru88
musty tahir :
ka tsarkake zuciyarka kuma baka hada allah dawaniba cikin bauta shine yake nufi
2025-04-08 02:08:07
2
babangida5076
Auwal Babangida :
Duk Wanda ya ce Allah mutum ne ko Kuma Allah na da, ko Allah uku Bai da tauhidi
2025-08-25 08:12:58
1
the_phenomenal07
the_phenomenal07 :
don Allah a wane caset malam yayi karatun nan
2025-02-24 17:39:00
1
yahaya.sabo49
yahaya sabo :
_toh shin kai kana da tauhidi christen ? =tauhidi shine kadaita Allah daya (1) _san nan shi baku shirka ne ? =maana baku hada Allah da wa ni awajen bauta -malam ya na nufin mabiya isah wan da basa kafur ci maana ba wa annabi isah siffan uban giji 😂kaji baka fa hin ci manufar Malam ba . wallahi kaji
2025-07-22 19:28:07
3
abutahmeeed
abutahmeeed :
Abin da albani ke nufi don't trust Trinity Allah uku hauka neh kuma ba lissafin hankali aciki wawa jakeeee😂
2025-06-24 08:36:23
2
deenatbeautylounge1
Deenatbeautylounge :
Duk Wanda bai kama Kalman la’ila. Ba musulmu bane
2025-05-29 20:14:41
1
gachipharm
Gachipharm :
trinity shika che
2025-07-25 23:04:18
1
babankamal434
Baban~Kamal :
To ai da ka gane nufin malam da baka ɓata lokacinkaba.Malam yana nufin In ka kaɗaita Allah baka haɗashi da kowa cikin bauta ba, zaka shiga Aljanna.amma ku kuna haɗa Allah da wani acikin bauta.
2025-09-21 09:21:44
1
ellalopez253
Ella Lopez :
Indai bakasaurari malam Albany from the beginning ba har karkeba baka iya masa nakadiba.
2025-05-25 17:43:07
1
comr.kabir.cigari
Comr Kabir Cigari :
🥰❤️♥️🤲 ALLAH ya kai haske kabarin MALAM ALBANY
2025-03-15 02:10:11
1
mohammedumarali4
mohammedumarali32 :
Kai mallam kaima Albania adalci kasaurari full video
2025-07-18 02:49:18
0
al_uthmani_al_aneeq
العثماني الأنيق 🩳🎽 :
Toh ai idan har bakayi naam da kalmar shahada ba, babu tauhidin kenan
2025-10-14 09:20:58
0
kamba.14
Kamba 1 :
Saboda haka wannan shine, kenan yana nufin cewa ko kirista ne yayi haka tareda amincewa da kudircewa aransa cewa Allaj shikadaine ake bautawa acikin aiyukansa da sunayensa dakuma sifofinsa to zai shiga aljannah
2025-09-06 23:26:34
0
gachipharm
Gachipharm :
Kai baka gane chewa tunaninku Annabi isa Allah ne shirkane ba?
2025-07-25 23:02:55
0
lsaif8
£L-saif :
🤲🤲🤲 Allah yasa mudace
2025-01-13 14:29:28
0
To see more videos from user @jairus0346, please go to the Tikwm homepage.

Other Videos


About