@skinzersoap: FARKON YIN KUDI #matasatiktok #tafiyarmatasa #siyasarnigeria #cigabannigeria #sharfaddenbature #Kanny #kannywood_exclusive #kannywoodcelebrities #kasuwanci #kasuwarmawaka #kasuwancikawai #arewa__tiktok #kasuwancinaabinalfaharina #matasatiktok #kudi #Kannywoodactress #hausacomedy
SKINZER SOAP
Region: NG
Sunday 17 November 2024 16:45:38 GMT
Music
Download
Comments
salim gombe :
bawanda zaigane maganar mutuminnan saimai neman arziki
2024-11-17 20:49:37
426
matashiyar yarinya ce :
ubangiji Allah kanuna min jarina ya kai miliyan don alfarmar ANNABI Muhammad 🤲 Duk Wani masoyi annabi yace Amin 🤲
2024-11-17 18:26:12
162
🇳🇬🇳🇬NAKOW🇸🇦🇸🇦🇸🇦 :
to ta uawarkace😏
2024-11-18 11:48:08
64
user3815558086993 :
wllh ko yanxu nasamu 1milion sai nayi gini
2024-11-17 18:14:02
46
MD Amana :
wannan maganar kamar dani kake wlh , this your advice it's accepted
2024-11-17 21:25:07
48
haleepha Magawata :
allh kabiyaka
2026-03-13 23:26:00
1
Aminuote :
and no matter what don't allow that 1millon ta dawo 990k
2024-11-17 17:23:37
15
Jnr_kamal :
🥹🥹wlh sai da naci dubu dari tara a ciki naga video dinnan!! Yanzu mene mafuta dan Allah
2024-11-18 20:12:57
7
abubakarhussainka :
wlh saida na kashe dubu 700k na gane hakan_ sai ga video ka ya bullo
2024-11-18 10:21:16
21
Dr Amb Mubarak dbt :
wallahi ko zata Kare saina fara Neman aure
2024-11-17 21:58:43
8
Wheels of Time☠️👑 :
Thank you brother
2024-11-18 01:13:58
6
dan sadau :
bame gane maganarka se wanda yasan meye kasuwanci,
2024-11-18 08:51:37
9
sunshine :
Allah ya saka da alkhair
2024-11-18 00:12:54
6
anwarabdulmumini :
wlh 10mil ma bata fara gini bace
2024-11-18 07:04:52
10
masaudu Garba442 :
manomi kuma fa zai iya sayen gona
2024-11-18 09:50:47
5
sharifaisah :
Wlh shawara mai KYAU ga me hnkl
2024-11-18 19:56:18
5
Doshiro🇳🇬🇲🇾 :
Kai Nifa Ticket Na Siya Inaso Indawo Nigeria Kafin Tinibu Ya Gama Mulki Kuma Yafi Wannan Kudin Da Kake Magana Akan Kada A Kashe 🤣🤣
2024-11-18 00:54:10
1
Ibrahim Muhammad :
😂kowa fa yanzu ya zama motivational speaker
2024-11-18 11:28:09
6
Ruby 💕 :
Ina da tanbaya amma nafi so iya mubiyu nafahimchi maganar ka babu karya
2024-11-25 09:34:30
0
Hassan Mustapha :
gaskiya ne
2024-11-19 12:18:27
1
freedom fighter 🥷✌️🫶🫂🌍 :
Wallahi
2024-11-17 21:05:00
1
✨ 𝒁𝒊𝒏𝒅𝒆𝒓 𝒈𝒊𝒅𝒂 ✨ :
wannan haka yake 😏wanda baiyadda ba yatafi kotu😏
2024-11-18 12:55:56
3
YAHAYA.M.BALA 🦅💚🤍 :
gaskiya ne
2024-11-20 01:22:50
2
Action money,FX :
wannan gaskiya ne
2024-11-20 08:30:42
1
HAMBAL :
walai
2024-11-20 04:34:16
1
To see more videos from user @skinzersoap, please go to the Tikwm
homepage.