@official_sarauta1: #amaryartiktok #amarya #kawayenamarya #amarya_ta_iso #angodaamarya #aurandole #zabiniyaye #kaijamaa😂😂😂 #abokanangoo #angwaye #arewa__tiktok #arewapeople #arewa__tiktokers #🤣🤣🤣 @nacybaby7 @siyamahs6 @aisha @_baby_gala @@aishaaringim @@maryam sal lau @@fadeematuh @@miss_aisha umar musa @Johar👑 @ameeraahmad323 @FATIMA BELLO 🔘 @fatima.d.isa @Hafsat S Marafa
Sarauta
Region: NG
Monday 18 November 2024 08:38:17 GMT
Music
Download
Comments
muhseen8008 :
duk wadda ya yadda wannan yarin yar zata iya kashe ango yamin like😅😂😅
2024-11-18 10:55:01
1833
Ego :
Wallahi nasanta ba'a kyautamata ba Yayarta akace za'ayiwa aure harsaida aka daura sannan aka gayamata itace amaryar😂😂😂
2024-11-18 18:40:37
696
rukayya s Tahir :
Dn Allah idan ta haihu ayi tagging dinmu😂
2024-11-18 11:04:45
494
Abusufyansurajo😎 :
to wanne dan ku2mar Uban yamiki wanka ya baki farin leshi kika sa😂😂😂
2024-11-18 09:11:48
86
Abbakar :
Kusaka mana ango acikin wanda zasuyi shahada acikin wannan week din 😂😂
2024-11-18 20:13:15
197
Hbzango :
Duk wanda yakalla sama da biyu yai follow dina zanyi follow back😂😂😂😂
2024-11-18 21:23:09
261
Zaynab Aliyu :
Wlhy tabani Tausayi Allah y Baki dangana Nima nace durin uwar angwayen😂😂
2024-11-18 17:10:47
107
Ali :
Kuma yanzu idan ta kashe miji sai ace tayi laifi
2024-11-19 05:22:44
80
nunu's glam &hennah design :
Sainaga kamar tayi lalle harda eyelashes 😂😂
2024-11-18 11:42:34
47
🦋meryermerh🦋 :
durun uwarka angwaye Kuma🤔
Kuma kikayi qunshin bikin😂😂
2024-11-18 14:55:23
19
khaddujj :
bawanda zaifahimchi yarinyannan face wanda yaɗandani auren wanda bakaso wlh muddin sunayare har abada bazatayi farinchikiba🥺
2024-11-18 18:02:13
26
Leemarh luxe🎀🛍️ :
ni wolh zaginne ma yake ban dari😂😂
2024-11-19 14:11:31
20
HALIFA SK DORAYI :
Wallahi iyaye suna tafka kuskure 🥺🥺
2024-11-18 13:14:35
26
mohammed ____ grema :
😂😂😂 ke kidena xaginmu fa sabida mune abokan ango
2024-11-18 10:49:10
10
r___events :
Wannan me Bata hqrn ma Munafuka ce😂😂Daria fah take😂😂
2024-11-19 11:49:30
21
girl :
auntu sakinatu kizo inji baba,"kutumar ubanki kicemai bazanzo ba "🥹🥹🥹😭😭😭
2024-11-20 07:47:51
6
MUHAMMAD_SUNNAH-ALJOSAWY A.M.V :
amma shima mijin Dan magaukaciyane irin wannan ne take kashe miji
2024-11-18 13:18:01
10
hannahsadeek :
To shine har kkyi kunshi harda sa eyelashes
2024-11-19 14:05:56
5
salisuabdullahi741 :
Wasu iyayen tsinan nu ne yaseen Kiyi masa sabuwar kaciya dan uwarsa
2024-11-18 19:08:17
34
Nusaybah Tsaure❤️🦋 :
Nanda 1week tsit zaka jitaa 😂💔🤌🏻
2024-11-18 11:55:23
108
I'm nazeer Ibrahim Dan baba :
dan allah yarinyar nan idan tahaihu kuyi tagin dina zan kira musu maidawayya mu ci uwar sabada
2024-11-18 11:29:34
19
Amsy_duhu :
Nanda 3months Zakaga Tana laulayin ciki, Dan Allah kudena bata hakuri 😂
2024-11-18 13:49:39
13
Dan alkali caps :
idan ALLH yasa ta haihu ayi tagging dina please
2024-11-18 13:12:53
22
user80245286622 :
Wallahi haka akamun lkcn aurena banasonshi tunda na aureshi bansake farinciki ba harseda muka rabu
2024-11-19 08:12:26
15
hafsatabubakar675 :
wayyo Allah babata😂😂 wato durin uwarsu angwayen 😅
2024-11-19 18:14:29
7
To see more videos from user @official_sarauta1, please go to the Tikwm
homepage.