ya Allah ya karemanah Kai kana taimakon talakawa da marassa galihu Allah ya stare ka
2024-12-17 21:14:43
1
KING BANGI§~1 :
duk Wanda ya taba mai barkete family sai munci uwarsa ko waye
2024-11-20 06:40:45
28
Deejaaaamah❤ :
Allah ya tsare mana Ahmad Isah Allah ya kareka Allah ya Kara shiga Lamarin ka Ahmad Isah 🙏🏼
2024-11-20 00:12:34
7
Ahmad :
Allah ya karama ahmad isah lafiya da nisan kwana
2024-11-20 12:48:03
7
basma-tically🎈💕🥳 :
Berekete family may Allah bless you Sir 🥰
2024-11-20 13:15:27
6
umarjafarjirgi635 :
kaji maganar hankali ya allah kana ganin zaluncin da akeyi ma bayinka allah kayi mana sakayyah.
2024-11-20 22:47:29
5
Michael :
Wai Ordinary President Wace Sana'ar Yake Har Yake Da Kudi Haka please?
2024-11-21 10:12:23
4
SHAMSU RK MAI YABO :
in sha Allahu Ahmad isa zan dinga yi maka addu'a duk sanda naje harami Allah ya tsare maka kai
2024-11-20 08:04:33
3
Official_deen_GURUNTUM :
Allah ya kara maka lafiya da nisan kwana Mr. president Ahmed isa Allah ya tsare gabanka da bayanka
2024-11-20 13:10:05
3
AMMU GLOBAL NETWORK :
the only freedom fighter in nigeria
2024-11-21 04:59:45
3
Umar Bala Matawalleee :
Magana ta domin Allah ana xalintar talaka aksar nan,Allah yasa Alhaji masari yagirbi abun da yayi cikin karamin lkc
2024-11-20 04:26:14
3
Himairah 6672 :
Slm Ina muku fatan Alkairi Dan Allah ina bukatan taimakohku kanwata ne mijinta yasaketa sojane da ciki tin yana wata biyu yanzun ta haihu Amma be taba zuwa yagan taba bare yadau nauyin ta mun kaishi
2024-11-20 07:50:34
2
mansursanii :
Allah ya karama lfy ORDINARY PRESIDENT
2024-11-20 14:13:50
2
ABBAN ALUWA :
My mentor Go for glory
2024-11-20 09:07:58
2
Nura. Labour. 001✅✅🤝 :
ubangiji allah yaqaramaka lpy danisan kwana Dr ahamad isha wllh munagodiya sosai allah yabiya ka yasakamaka da gidan aljannah [smile]🙏🙏🙏
2024-11-20 15:13:32
2
Smart_Guy :
Very good ordinary God bless you sir 🤲
2024-12-17 11:29:00
2
A5 PLUS :
Masha Allahu Allah ya taimaki mai taimakon gaskiya, Allah ya kawo mana karshen azzulumai duk inda suke a duniya, ameen ya hayyou ya qayyum.
2024-11-20 10:44:32
2
DANKASUWA 500🇳🇬 :
fatan alheri
2024-11-20 15:28:48
1
lawal Nasiru :
allah ya saka maku da alheri
2024-11-20 17:03:09
1
Fauziyya Usman :
Allah ubangiji ya kyauta
2024-11-20 17:08:32
1
safwan :
Allah yakarawa rayuwarka albarka kuma Allah yasa kagama lafiya
2024-11-20 18:03:50
1
farhaneramatou :
dan Allah na gaba
2024-11-20 13:40:38
1
shamsudeen :
Allah yakara rufamaka asiri duniya da lahora
2024-11-20 15:00:20
1
MUHAMMAD BADAMASI001 GHAR :
Allah yakareka
2024-11-20 14:04:46
1
its_jboy_one_man_faro :
Ameen yarabbi
2024-11-20 13:48:55
1
Fatima Husaini :
😰😓😥
2024-11-20 19:53:08
1
kabiruaminu20 :
Allah yakara lpy da nisan kwana ameen ya Allah
2024-11-20 12:31:09
1
Yusuf A.Y :
Allah yakara Lafiya isah ahmad na tsanseda Allah ina kaunarka fiyeda kaina wallahi ina maka addu'a dare da rana safe da yamma Allah ya ƙare gabanka da
2024-11-20 12:16:35
1
aliabubakarusman :
allah yatemakeku allah yakara daukakaku
2024-11-20 12:04:42
1
Dantabawa ne :
Allah yakai matsayi gaba
2024-11-20 11:27:02
1
Nura Nazifi :
🥰🥰🥰
2024-11-20 23:10:07
1
Maryam Ibrahim :
In sha Allah Allah zai kareka in sha Allah
2024-11-21 22:47:13
1
INDIA-HAUSA-TV :
I like your courage Sir
2024-11-21 22:15:30
1
Path finder :
Protect ordinary president at all cost
2024-11-25 09:26:29
1
Al-madniy :
wallahi hakan yayi daidai Allah yataimakeku yabaku nasara akansa.
2024-11-21 16:56:02
1
Al-madniy :
Allah yakyauta wannan zalunci yayi yawa wallahi.
2024-11-21 16:55:00
1
mariahayisat :
allah yakaremana ahamed isa yakaramaka lafiya
2024-11-21 13:50:26
1
Bâby mûhãïméèñ❤️♥️ :
allah yajazamaninka
2024-12-16 07:18:03
1
kalan kudi :
Allah yasaita da alkairi Kuna kokari wallahi Allah yabiyah
2024-11-21 10:02:44
1
Zainab Nuhu :
Allah yakare ka shugaba me gaskiya yaja kwana
2024-11-20 18:11:50
1
labusannine zancen kasane 🇳🇪 :
🥰🥰🥰
2024-11-20 22:09:02
1
Musabmasallah :
🥰
2024-11-20 20:27:11
1
umarcitizen5 :
🥰🥰🥰
2024-11-20 20:16:32
1
sagir :
🥰🥰🥰
2024-11-20 20:05:01
1
RT. MJ MAJOR ALMUSTAFA MOVEMNT :
Allah ya Saka da Alkairi
2024-11-20 00:00:40
1
aaronyakubu191 :
kwarai kuwa💯💪💪
2024-11-20 19:35:25
1
BelloAbubakar651 :
🥰🥰🥰
2024-11-20 19:07:37
1
BelloAbubakar651 :
😳😳😳
2024-11-20 19:07:00
1
S man zamani :
Allah yasaka muku da alkairi Berkele fami🥰🥰🥰
2024-11-20 00:16:49
1
Dmaleek01 :
Allah i daukaka brekete family
2024-11-20 01:09:01
1
To see more videos from user @official_anointed01, please go to the Tikwm
homepage.