na kakkaranta comment amma abinda nafahimta ankasa fadar wanene shi wasu sunche almajirin shehu ne wasu kuma sunche jikan shehu ne yanxu wanne xan dauka?
2024-12-03 05:30:24
5
MARAINIYAH💯🥺💔 :
wai Kuma ahaka wasu jahilai suke xagin shehunai Kai jama a Allah yasa mudache duniya da lahira yasa muchika da Imani alfarmar annabi s a w ❤️🙏🤝
2024-11-22 03:12:22
37
jamilaumar347 :
RTA🥰🥰 wlh inasonku Cisse🥰
2024-11-24 09:28:57
16
Masoyin Nana Aishan Annabi SAW :
Allah Yasa Kagama Lafiya Saboda Kakanka Annabi Muhammadu S.a.w
2024-11-22 06:49:49
20
Zainab0307 :
mashallah allah ya Kara lafia ya imamu cisse
2024-11-22 18:19:05
5
Adamshoww :
kai kanaganin wannan kasan yafi uban mai hassada balle hhii🥰
2024-11-22 06:47:05
25
Mr capoa :
@Mr capoa:ni cikakken Dan amutun izale ne Amma daga ganin kamalar bawan Allahnan kasan mutumin kirki ne Allah ya tsare yaja da nisan kwana
2024-12-03 05:28:35
5
Babanta :
cisse family masu company gizna kenan ga kudi ga darika jikoki gurin shehu Ibrahim inyass 🥰🥰🥰
2024-11-25 07:58:31
6
suhaema8 :
wai Dan Allah waye wanan cisse ne ni ayimu bayani please 😏
2024-12-03 09:33:55
4
To see more videos from user @ahmadcisse5, please go to the Tikwm
homepage.