@avdoolmaje: #TikTokLIVE #LIVEhighlights #LIVE #goviral #WeekendVibes #Nazakiyya #weekendvibes #nigeria #sunday #hashtag #mostviralvideo #saturday #sunday

Malam Abdul Maje
Malam Abdul Maje
Open In TikTok:
Region: NG
Sunday 24 November 2024 13:01:46 GMT
309079
20628
358
1240

Music

Download

Comments

yusufmuhammadjajere
J BOY :
Kaima aikin Gwamnatin ya kai ka Gwamna ai...sururtun banza kawai
2024-11-24 16:59:46
92
aminualiyugireda
Aminu Aliyu Gireda :
toh dan Allah ku bamu jari muyi kasuwa
2024-11-25 08:24:36
0
abest488
Abba Nasidi 2 :
Kaji maganar gsky wllh jama,a kudena dogara da aikin government wllh ne a cikin rayuwa kuyi tinani🤗
2024-11-25 05:13:06
1
ango.luxury.wears
Ango Abdullahi :
Duk wanda ya yarda Dikko makaryaci ne yamin like😂
2024-11-25 05:56:16
99
user3967163371321
khaleepha :
kuhana yan arewa aikin gwamnatin yan kudu su cika wajen, duk kudinka saika jira wani emeka yasamaka hannu sannan kasaki kayanka
2024-11-24 22:45:11
18
maryamdanhausa2
Danhausa collection and more :
Wllh abunda ya fada gsky ne, kowa yaje yyi kasuwanci abar dogara da aikin gwamnati
2024-11-24 16:17:55
15
danmaigoro67
Dan-maigoro Raddah :
yan garin nakama basu aiki kuma kakasa taimakonsu da jarri sai labari
2024-11-24 13:13:13
2
ashantynmu
Ayush’s collection :
Kullum yana fada mana gaskiya amma wasu na zaginsa
2024-11-24 14:05:50
12
tawajenshi
matar nawajenta :
Gwamnan gwamnoni
2024-12-03 17:15:16
1
sulaiman_yarsanta
sulaiman yusuf yarsanta :
wallahi abunda ya fada gaskiya ne, kowa yaje yayi kasuwanci abar dogara da aikin gwamnati...
2024-11-24 18:51:57
2
aminafaringani8
amina faringani 🥰 :
mu yan Nigeria mukasa gane mukanmu kadarane base munyi Aikin gwamnaty ba. kusuwanci yafi Albarka da noma dakiwo
2024-11-24 18:42:09
1
icanhelp200
TIME :
shi talanka aiki uwarka zaiyi ubanwa zai bashi aikin akampanin
2024-11-24 21:17:25
2
abubakarmansur115
Abubakar Mansur115 :
Excellency, aikin albashi fa daban, kuma neman kudin kasuwancin shima daban ne. Allah Ya tsara kowa da inda za ya ci abincinsa.
2024-11-25 21:10:33
0
altonia33
Altoos :
gaskiya aikin gwamnati Kam waste of time ne 😏
2024-11-24 20:46:00
1
abubar.bala
Abubar Bala :
Kai wllh gsky ya fada aikin gwamnati lalurane wllh matasa muruke kasuwanci da sana un hannu donni ayanzu in za,abiyani 200k wllh bazan iya aikin gwamnati ba
2024-11-29 17:59:25
0
hayatudeenshuaibu
hayatudeenshuaibu :
shima ya bar aikin da yakeyi yaje yayi kasuwan cin mana
2024-11-24 20:31:19
2
nura.ule
@Nura ule :
mayaudari gwamnan LABARAI NA AREWA BAKI😂😂😂😂
2024-11-24 14:27:57
5
isyaku.mashi
isyaku mashi :
kasuwa tafi gonar gado tafi digry
2024-11-24 18:46:31
0
ahmady069
Ahmady :
Allah wadaran naka ya lalace yanzu ko kunya basaji suna shuwagabanni Kuma suna zagin Aikin da akewa gwanmati a taqaice dai basu da niyyar Samarda a Aikin sannan Kuma basu da niyyar gyarawa ma'aikatan Nigeria rayuwa Mai kyau. to Allah ya kyauta
2024-11-24 22:46:51
1
salahu_1995
SALAHUDDEEN ABDULLAHI KT BOY :
Wlh wanna gaskiya ne dikko yafada nima ma aikaci ne Amma Ina kasuwa Amma kasuwa tafi aikin govnati
2024-11-24 16:48:24
7
saurayin_aljannah
Mal_benzy :
painful truth
2024-11-24 20:57:17
1
khaleed_rumah
khaleed_rumah :
Daman tunda ka samo masu kudin para business din ae dole kce hka
2024-11-24 16:59:04
3
abubakaribrahimt
ABU TYRE 🇳🇬🇳🇬💖 :
🤔 wai kiriri kaga mutum ya garma cikin aikin government amman yanzu wai yan kushe aikin sai ka bari kakoma gona.
2024-11-24 19:14:39
1
garatau1
adamrabiu69 :
ko kadan ba abinda ya hada zancenka da misalin daka bada malam.
2024-11-24 16:05:12
2
muhdbello234
Muhammed Bello :
Wannan shine gaskiyar magana daga bakin Mai girma Gwamnan Jihar Katsina
2024-11-28 16:38:19
1
To see more videos from user @avdoolmaje, please go to the Tikwm homepage.

Other Videos


About