@mr442_:

Mr442_
Mr442_
Open In TikTok:
Region: SA
Sunday 24 November 2024 16:14:17 GMT
432304
90522
5105
2173

Music

Download

Comments

fatimaaaa826
Fati🤍 :
Yan iska nata zuwa muma Allah ya kiramu 🙏
2024-11-24 17:10:15
617
dan_dada_abu_annor
🤝 :
ya Allah kakawo Wanda betaba zuwaba ya Allah 🤲😭😭😭
2024-11-24 20:02:07
258
fatimarh180
KHAUSAR❤🥀👸🏻 :
Allah yasa nazamo sanadiyar Kai iyayena alfarmar shugaban halitta saw 😭💔🙏
2024-11-24 20:19:34
14
bia_enterprises
CEO BIA_Enterprises :
Can imagine is calling Davido and wizkid name in front of Kaba 😢💔😭
2024-11-24 20:32:39
50
sadiq.vip
V.I.P :
Allah ka chanza rokon shi ruwa kamayar da shi malamin addini shibai san abinda zairokaba wanda yake bayana ya mun like
2024-11-25 07:11:14
92
callme_saleem
Callme_saleem :
Innalillahi shi wannan ta duniya ma yakeyi bata lahira ba harda su davido da wizkid a dakin Allah😂😂💔
2024-11-24 23:19:35
7
tawakkulenterprises
TAWAKKUL GENERAL ENTERPRISES✅ :
Sai naji kamar bai roke shiriya ba ko?
2024-11-24 19:48:03
45
husnah1777
Husnah :
Wlh sunanka akwai dadi mubarak
2024-11-24 17:38:15
57
official_ab_wizi
Official-Ab-wizi :
inkasan ba alkhairi zaka fadaba da kayi gaba🥰🥰
2024-11-24 18:54:20
6
salmajajere1
Salma_Jajere :
Ameen yahayyu ya qayyum
2024-11-24 17:41:54
5
fx_ahmadu
fx_Ahmad :
Maison 442 yaimin likes
2024-11-24 23:03:32
20
momah001
مريم بنت لولى(آبدة)🧕❤️ :
Allah kasa yana dawowa yabar iskanci😂😂😂😂ji nake kamar yanaso yayi rapping wata waqa 😂😂😂😂ya Allah ka hanashi zama davido 😂😂
2024-11-25 09:42:36
5
gg32104
Masari :
Ameen. But why did you only pray for yourself?😅😅😅😅😅😅😅
2024-11-24 16:31:33
80
nurarabiumaikudib
Nura Rabiu Maikudi Bichi :
wato munanan munazaginsu sunachan sunyigaba in allah yayarda daga yau nadaina zagin wani celebrity harnakoma ga allah allah natuba
2024-11-25 06:03:17
9
habibu___agyagije
habibu_Agyagije :
wai tsaya tsaya mu kake roka kokuwa ubangijin ka,abah me girma 🤔
2024-11-24 18:43:34
9
mdbinvestment
Is’haq Ahmad :
442 baka iya komai balle ayima hassada
2024-11-24 20:58:16
6
aneesaone
Khairat_Indimie_ :
Kai Dan ubanka ba waka bace addu'a kake fah😳😏
2024-11-25 09:54:34
5
aleeyusanetuleency
🆎🦅 :
Wllh saika jira baba su davido basaanninka bane
2024-11-24 16:31:25
9
hassannamiji
Hassan~namiji :
Ameen ya rabbi 442🥰
2024-11-24 20:22:21
6
official_____ahmadsrafi
official__Ahmad s rafi🇱🇾🇳🇬 :
Ameen ya Allah international is coming soon 🔜 insha Allah 🙏
2024-11-24 22:08:08
5
nazy_comms
nazir murtala usman :
😂😂wato kaiii so keke kazama wizkid koh devido
2024-11-24 17:40:18
10
fgw___jr
FGW__JR :
wlh 442 jahili ne wawa kawai agaban ka,aba kana Kiran Sunana arna in sha allah kaida daukaka har abada wawa kawai jahili
2024-11-25 00:32:23
7
surajtextilesnig.limited
surajtextile Nigerian limited :
wlh idan Allah ya soka ko cikakkiyar riga sai tayima wahala
2024-11-24 16:33:58
9
zeek_computers
Zeeknight Computers :
Ya Allah yan iska mana suna xuwa Allahka kiramu 🤲
2024-11-24 21:00:44
16
abusadiq356
LADAN SADDIQ :
are you a Muslim Mr 442
2024-11-24 16:48:36
37
To see more videos from user @mr442_, please go to the Tikwm homepage.

Other Videos


About