anya bazan fara kaunar dariqa ba? kai wlh inason Annabi Muhammad saw 😆😅 gani dan kwankwasiyya
2024-11-26 08:25:49
46
SIDI FULANI :
gaskiya banson kwankwasiyya ada, Amma nasamu hujjar sonku, much love 💕💕💕💕💕💕💕💕💕
2024-11-25 15:24:52
45
Mai Diwani :
Ahlul faidati mai diwani group kennan🥰🥰🥰
2024-11-25 14:12:56
17
saraki ✅ :
gaskiya nishiga farin ciki da Jin wan nan karatun diwanin naku 😂😂😂
2024-11-25 21:40:45
12
ABU ABDULLAH ALQARAWI :
gaskiya duk inda ja da fari yake sai kaga yana da amfani
2024-11-25 15:20:10
51
Aliyunasiha20 :
kano ta Dabo masoya Annabi Muhammad S A W inatare daku Allah ya kara mana kusanci ga shugaba jagaba Annabi Muhammad S.A.W one video sabida Annabi rahama 🙏
2024-11-26 06:47:11
36
Abzeez :
😂😂 duk wanda yace zai ga qarshan dan kwankwasiya qarya yake, Gaskiya ne ko bama raye ku zaku gaje mu da yin gwagwarmaya, Allah ya saka da alkairi
2024-11-25 18:19:49
30
agama cheri amoutou :
Allah yakara muna son annabi s a w🥰🥰🥰
2026-02-05 08:32:14
1
youchaou :
Masha Allah
2025-12-23 15:48:39
1
Khaleed :
kai wlh anburgeni, ga dariqa ga kwankwasiyya🥰
2024-11-25 21:57:29
17
user8011447118533 :
aslm 🫶🫶🫶🫶🥀🥀🥀🥀🥀👍👍👍
2024-11-27 05:30:16
5
YAHAYA ABDULSALAM SUFI :
Ameen alfarmar shehu
2024-11-25 08:38:33
7
been sale :
Masha Allah Allah yakara kusanci
2024-11-25 14:05:39
8
Sufi provision store :
shehu kenan allh yaimuku albarka
2024-11-25 14:49:04
7
🌷SPEAKER🌷 :
Allah yaqarawa shehu karama darajan annabi da alqur ani Amina
2025-01-16 20:26:23
4
user4283978543670Baban haneef :
ma sha allah
2025-01-16 18:25:16
2
Charif Adam :
shehu mungode
2024-11-27 10:05:35
2
DR isah Raha🩺🩻 :
diwani dadi🥰🥰🥰
2024-11-26 21:17:10
3
abbaty :
masha Allah
2025-01-06 20:44:57
1
abubakarbuhari alfaidhi :
faidhatan summa faidhatan bittawali
2025-12-17 21:21:24
1
masud msd :
masha Allah
2024-11-26 08:20:03
2
saratu Bashir :
masha Allah
2024-11-27 15:08:01
2
To see more videos from user @mbtestiles, please go to the Tikwm
homepage.