@hoai12041998: Video k có nhạc e đăq lại ạ🌷#makeup #makeupbyme #makeupartist #makeupkyanh#makeuphatinh

Hoàii Xoàii
Hoàii Xoàii
Open In TikTok:
Region: VN
Monday 25 November 2024 13:57:19 GMT
3273
52
11
7

Music

Download

Comments

bachduongkhotinh0
Bạch dương khó tính :
Giá sao ạ
2025-02-12 13:50:07
0
lunasty20
Thanh Thư :
ở đâu v ạ
2025-02-05 17:27:09
0
nlann0201
_nl. :
có tư vấn kiểu tóc kh ạ.Giá như nào vậy ạ với có nhận khách ở đức thọ kh ạ
2025-05-19 06:31:24
0
cucarotmautimm
Carrot :
tóc là kiểu gì vậy ạ
2024-11-25 15:25:00
0
nguyenmy_2901
M :
Có nhận make ở kỳ anh ht ko ạ
2025-02-12 05:36:15
0
_lyynn.dnaa_
Người iu cậu❤️ :
ở đâu hà tĩnh vạy ạ
2025-04-03 16:15:18
0
To see more videos from user @hoai12041998, please go to the Tikwm homepage.

Other Videos

SAUTIN KUKAN BULBULI IBNUL MUBAJJAL A wani zamani da murya ta adalci ta yi sanyi, kuma cutar zargi da ƙarya ta yawaita, hannuwan jahilai da hassada suka kai har ga tushe-tushen ƙauna ta gaskiya da kuma majalisun adabin Annabi (s.a.w) masu kyalli. Harsashin ƙarya ya taɓa Ubanmu Mai girma, Malam Sheikh Ibrahim Mansur, Imamin Kaduna, wanda aka san shi da tsarkin zuciya da gaskiya a soyayya, kuma yake dasawa cikin zukatan matasa ƙaunar Manzon Allah (s.a.w) dasawa mai ƙarfi wanda baya shuɗewa. Ya ku mutane! Lallai abin dariya ne kuma abin kuka ne, a zargi wanda halinsa gaba ɗaya ladabi ne, da cewa ya yi rashin ladabi! Ta yaya za a yi hukunci a kan abin da ba a fahimce shi yadda ya kamata ba? Domin hukunci kan abu ba ya tabbata sai an san hakikarsa. To, ta yaya wanda bai san gaskiya ba zai iya fahimtar sirrin malaman hakika? Saboda haka, in ba su farka daga gafalarsu ba, kuma ba su daina tsoma baki cikin abin da ba su da cikakken ilimi a kai ba, to zai karɓi cikakken martani daga gare ni, a cikin littafina mai zuwa mai suna: “Karyata Ƙaryar Masu Ƙiyayya da Wanke Sunan Masu Ƙauna.” A nan ne za su fahimci cewa kalaminsa Sheikh ba cikin sakaci aka yi su ba, a’a, asali ne mai zurfi na fasahar ilimi da tsayayyen tafarki cikin ƙaunar Annabi (s.a.w) wanda ke fitowa daga gaskiyar hali, ba daga zuba-zuba na magana ba. Wannan ƙasida da ke gabanku, na sa mata suna: “Goyon Bayan Masu Ƙauna ga Imamin Masoya daga Makircin Masu Hassada.” Wato, shaida ce ta gaskiya don wanke shi daga kowace zargi, da kuma nunin ƙauna ta gaskiya wajen kare Sheikh Ibrahim Mansur. Haka kuma tana tabbatar da saƙonsa wanda a asali yake cike da tsarkin zuciya, aminci da girmamawa, tare da kiraye-kirayen masu adalci su saurari da zuciyarsu kafin harshe ya zartar da hukunci. Ya kai mai karatun waɗannan baituka, ka sanya zuciyarka ta zama ma’auni, da basirarka ta zama harshe, ka saurari murya ta gaskiya daga cikin haruffanta, domin waɗannan baituka numfashin mai ƙauna ne na gaskiya, wanda yake kare waliyyi mai aminci, yana kuma kira zuwa adalci a wani zamani na rigima. ~ Ibnul Mubajjal At-Tijani Al-Madani 💫💙✍🏼 Fassarar muhammad yahaya awe#barhama_iniassy🌿🌿🍀🍀🌿🌿🍀🍀🍀🍁💞💞💞💞💞💞 #inyass💕rta💕 #tijjaniya📿📿islam🌹🕌🕋masoyin #alhamdulillah❤️ @MUHAMMAD YAHAYA AWE

About