@m.thaheerramalan: JUSTICE FOR HAMDIYA SIDI #thaheerramalan #endbadgovernanceinnigeria #tafiyarmatasa2027 #hausatiktok #CapCut

m.thaheerramalan
m.thaheerramalan
Open In TikTok:
Region: NG
Monday 25 November 2024 20:06:12 GMT
91596
9056
869
1280

Music

Download

Comments

faisaltk006
Faisal tk :
wlh da inyi zina da uwata wlh gomma sun kasheni☝️☝️☝️
2024-11-25 23:32:21
204
maemoonatu
OumJawad❤️ :
yanzu idan mutuminnan ya rasu waye zaicigaba da taimakon Al'umma.dan Allah matasa kutashi
2024-11-26 05:51:46
72
muhammadsunnahaljosawy
MUHAMMAD_SUNNAH-ALJOSAWY NOW :
kai kai kai jama a wannan wace irin duniyace kamar ba a duniyarda annabi Muhamma rayuba muke muke
2024-11-25 21:54:16
58
amrat__saeed
Nyla🍂 :
Amma a haka sai kaji wasu dabbobi jakuna aladun cikin mu suna kare gwannati🥺kai Subhanallah Allah ya isa wlh ancucemu an gama da mutanen arewa wlh🥺
2024-11-26 04:26:42
37
auwalibrahim774
AUWAL IBRAHIM (SOBA) :
Allah ya tsine ma me garin kauyen nan tare da gwamnan sokoto😭😭😭😭😭😭😭😭😭😭😭
2024-11-26 00:29:13
21
muhammadrayyan70174
Muhammad rayyan701 :
wlh mushiga tai taiyinmu yan Arewa mu rage san zuciya mu tuna munada yara muna da iyaye wlh mutuwa koh munki ko munso sai mun mutu
2024-11-25 21:17:40
19
imam36382
Imam :
I’m In Ghana 🇬🇭 but always feel Sad 😢 about Nigeria 🇳🇬 Situation 🥺🥺
2024-11-26 09:15:41
15
turare_by_ruky
Rukayya Ado Yau :
Gara su yi masa duk abunda zasuyi masa wlh, wannan bakin ciki har ina
2024-11-26 01:48:56
13
muhammadsunnahaljosawy
MUHAMMAD_SUNNAH-ALJOSAWY NOW :
in sha allah sai sun kunyata
2024-11-25 21:55:08
13
muhammadgonimusa2
muhammadgonimusa2 :
Hamdiya Allah ubangiji yasakamiki da alkairi ya ubangiji kaceci yan kasata daga wande gurbabatu shugabani arewaci Nigeria
2024-11-25 23:05:35
12
adamadamadam4856
adamcy :
shima wawa bakinta dai idan yaqiya su kashe shi Wlh gara mutuwa suma kuma zasu mutu ahadu gaban Allah
2024-11-25 21:24:51
11
aminugiwa4
Aminu Giwa :
Lokaci alkali 2027 is coming in sha allah.
2024-11-26 07:30:47
10
babangida0420
Babanwalida04😘😘😘😘 :
we are proud of Hamdiya
2024-11-26 06:46:43
9
headmaster.auyo
Headmaster Auyo :
Wlh Babu ɗan Adam da ya isa nayi xina da mahaifiyata ba Sai mu mutu tare
2024-11-26 06:43:32
9
musabbellojega
أم محمد :
ربي جعلني هذا بلدا ءأمنا مطمئن يارب العالمين 🇳🇬🇳🇬🇳🇬🇳🇬🇳🇬🇳🇬😭😭😭😭😭😭
2024-11-25 22:57:52
9
petcrush_0
Mohd Basheir :
Allah ya yarda Allah ya shige mana gaba Allah yayi jagora ya karya Azzalumai da munafukai matsiyata
2024-11-25 22:46:31
8
zeb.ss.lv
zeb ss lv🍭 :
hmm suma mazankamar mata zaatafida matarka ae yazama abayan ranka tinda ba abin alkairiba zaai amma tsoran mutuwa yahanasu tabuka komai
2024-11-25 22:33:02
8
kabirurumah
rumah1111 :
sounds too much
2024-11-25 21:55:23
8
babaalihadejia
aliyuabbas451 :
innalillahi wallahi gwara ka mutu miye amfanin rayuwar in ka zauna
2024-11-25 21:20:14
8
jidda817ummu
ummu abeeha :
innalillahi wa'inna ilaihi raji'un😭😭😭😭😭😭
2024-11-25 21:09:27
8
abubakarmansur991
siddiku mai gaskiya 💪💪💪💪 :
Inna lillahi wa inna ilaihim raju un
2024-11-25 21:43:06
7
khadijaalasan21
khadijaalasan21 :
inalillashi wa,ina,illaishir raju un😭😭
2024-11-25 21:15:40
7
mariam_m_musarh
𝕞𝕒𝕣𝕚𝕒𝕞ꨄ💕 :
inallilayi wa'ina illahi raju'un 😭😭don girman allah ta ina duniya zata zauna lafiya ana wannan ta'asar a bayan qasa inallilayi wa'ina illahi raju'un
2024-11-26 08:27:30
5
mtggw2
user8540758849091 :
kuma abun mamaki hausawa akeyiwa duk irin zalincinnan
2024-11-26 07:11:56
5
musabbellojega
أم محمد :
اللهم حفظني بلادنا نيجيريا من كل شر و مكروه يارب العالمين 🇳🇬🇳🇬🇳🇬🇳🇬🇳🇬💔💔💔💔💔💔💔💔😭😭😭😭😭😭😭
2024-11-25 22:58:45
5
To see more videos from user @m.thaheerramalan, please go to the Tikwm homepage.

Other Videos


About