Ban taba ganin dakikin gwamna irin wannan ba. Mai gyaran borehole 100 akan 1 Billion
2024-11-28 22:14:11
18
user084 :
bakunata Kiran tafiyar matasaba matashin kenan duk Nigeria Babu dakiki irin governor sokoto wlh Allah yakawo sojan da zai kwace kasarmu ya allah
2024-11-28 21:25:09
6
Ibrahim Sani Lawal :
exactly 💯
2024-12-21 07:56:29
0
Hajiya halima Ali :
Ashe akwai masoya manzon Allah irinka mefadan gaskiya Allah ya sakamaka da Alkairi 😭😭
2024-11-29 05:35:12
69
mai,nasara :
Allah sarki modibbo Allah yasaka maka da mafificin alkhairi Dan mutuncin manzon allah s a w
2024-11-29 05:49:46
12
meramu43 :
Wlh ina jin haushi inwasu n kare gwamnati 😰baku damu d hakkin yan uwanku b 😭😭
2024-11-29 08:53:31
24
Sarauniyar_matan_tiktok👸🏻 :
Se 17 January zanshiga 17 years anma naje prison Tswanan wata uku d kwana uku akan nafita zanga zanga 🥺wlh tallahi ba abinda sukakamani dashi hasalima randa nafita aranar farkonebaayi hayaniyan komeb
2024-11-28 22:00:02
44
user8597693289338 :
May God bless you
2024-11-29 08:50:05
7
Falmata Bukar Liman :
Thank you Sir for speaking up!
2024-12-01 13:24:27
0
Abdurrahman Aliyu Tilde :
May Allah Bless You Alh Gabam
You are Indeed A Great Leader Also A Father to the Nation.
2024-11-28 19:52:04
34
Rukky2424 :
gaskiya Kai mutumin kirkine kuma ubane Allah ya albarkaci rayuwar ka ashima Kai Dan bauchi ne
2024-11-28 19:48:22
247
Nabilakader :
har naji ina sonka
2024-11-28 22:04:43
1
Aminu Aliyu Yaro :
MashaAllah kafadi gaskiya Amman akwai jahillai da bazasu ji dadin wannan maganar ba Kuma wadanda basa da ilmi wllh sai sun zageka Allah yayi ma albark
2024-11-29 08:25:53
5
Fadila Muhammad :
Gaskia gov Bauchi na shan zagi amma ba'a taba kama wani ba.
2024-11-29 05:47:28
20
user3189207016231 :
Masu hankali kenan
2024-11-30 11:07:08
2
RTD. HAMZA ALMUSTAPHA MOVEMENT :
Illar zaban jahili matsayin shugaba kenan
2024-11-29 05:38:33
45
To see more videos from user @shehugabam, please go to the Tikwm
homepage.