@dr.umaryamco: Replying to @princess.teema5 Breast sagging explained.. Chest muscles exercises.. #awareness #healthcareworker #healthtips #exercises #hausatiktok

Dr. Umar Yamco
Dr. Umar Yamco
Open In TikTok:
Region: NG
Friday 29 November 2024 20:21:08 GMT
2752129
74702
940
5426

Music

Download

Comments

zakiss0161
zakiss :
doctor shifa mama dakake Gani halilta ne yauwa
2024-11-30 07:32:22
65
fateema6334
official teemah :
wallahi ina da tambaya amman nakasa kunya nake ji🙈🙈🙈
2024-12-02 06:53:59
37
meenat8514
Neena✨🥀8514 :
likita wlh ni Ina dama da kaikayin gaba sosai Dan sai na Sosa sosai Kuma inajin din haka wata rana har ciwo nake jiwa kaina Mai zanyi amfani dashi
2024-11-30 18:05:25
15
zaituna361
Zinariya❤️ :
Yan comment kunada abun dariya mutun yana tanbaya kafun Dr yabada amsa wani zaiyi shishigin shiga zance🤣🤣🤣koda besan abunba
2024-12-05 18:31:41
6
ameerah6803
Ameeratou💔💞🦋 :
Dr idan kuma anaso suyi girma fah
2024-12-01 09:45:35
21
user776616yardad
@(Yar babanta) :
dan Allah meye matsalar supplement maganin sa haske
2024-12-01 17:21:38
6
jannartee
Jäŋŋärt_Ábdüll🔒🩶 :
Gaskia kana burgeni sosai Allah yakara daukaka ameen 🙏🏻
2024-11-30 07:08:57
21
user6098306834818
minat beauty :
doctor dan Allah idan mace ta budu me zatai ya rufu
2024-12-12 22:50:33
6
husainiabdulla1
hussaini :
Dr ni tabbayata itace innasha ruwa Sena dinga yawan fitari inkuma banshaba se gefen cikina daga saman kirjina yadibga rikewa musamman In zanyi gudu kamar ball
2024-11-29 21:35:36
7
fatima.usman.hdj
Fatima Usman hdj :
dan Allah doctor maganin ni imar gaske nakeso
2024-12-02 10:54:36
13
khidir.k.master
Khidir K master :
kai...... me maza sukayi a coment secton......?
2024-11-30 09:26:48
5
user60615061063321
saadatu :
dan Allah doctor lnafama da matsanancin lnfection ,gabana nazafi ,ga kaikayi ,kuma lna yawan tiyon mara,
2024-11-29 20:40:27
9
user6110845854463
mimi :
munagodiya
2024-11-29 22:13:44
9
hajarahassan63
الإسلام🥰🥰 :
dan Allah dacta firtar ruwa a nonon budurwa fa. meke kawo shi kuma ya za a magance shi.
2024-11-30 14:16:55
5
suleimanproxy
Comrd Suleiman Proxy :
shiyasa bana son mai lafta laftan nono wlh
2024-11-30 15:28:58
19
gentlesouls0
Gentle Soul :
Dan Allah Dr akwai maganin rage girman alkalami?
2024-12-04 21:40:53
5
user74066122928714
oumtwins :
Dan Allah Dr ya mace xata gane tanada ciki na Kamar Santi uku
2024-12-20 08:34:18
6
futuremidwife45
Daddies little gurl❤️🦋 :
dr inaso nonona suyi girma
2025-01-20 12:51:09
7
kamshee10
K~💋🩵 :
Plz jika kananfari asha yanada side effects ne dan Allah ko baida
2024-11-30 09:21:59
17
chefbalalie
chefbalalie :
Dan allah Dr meyakesah in anhaifi maceh jaririyah gabanta wani Abu me yaukih Yana fita farih
2024-12-04 19:49:56
6
user73428104.bashe
user73428104 Basheeru usman :
slm Dr kabani shawara inajin shaawa kodayaushe
2024-11-29 21:33:09
7
muhammad_ibn_muhammad
Muhammad Ibn Muhammad :
Dr dan Allah ya akeyin exercise in the other room😁
2024-11-30 00:51:19
5
rukayyaameenu2
rukeey baby :
dr mekesa idan angama saduwa sparm keda wowa za a iya samun ciki
2024-11-30 14:39:30
8
aboubakar_umar_dbm
Aboubakar Umar Abbah :
kamanta yawan tabasu fa
2024-11-29 22:05:30
9
clinical_ustaz
Clinical Ustaz :
Physiotherapy in action🔥
2024-11-30 06:56:30
8
To see more videos from user @dr.umaryamco, please go to the Tikwm homepage.

Other Videos


About