@alameentriple_original: Replying to @balkissa Zaki @ALPHA CHARLES BORNO #iloveu #babiana #loveyou #ghanatiktok🇬🇭 #sauthafrica #kanawandabo_tiktok🔥 #kanotiktokers #abujatiktokers #abujatiktokers #lagostiktok #anamawatoyota #southafricatiktok🇿🇦 #topcomedy #usa🇺🇸 #london #adamawa_tiktok✅ #lagostiktok #weedin
alameentriple_original
Region: NG
Friday 06 December 2024 17:48:59 GMT
Music
Download
Comments
khadija_mainumfashi :
Allah ya sasanta gaba bata dadi wlh 🙏
2024-12-06 18:46:41
683
A B K :
Mai zuciyar sahabbai
2024-12-06 17:52:05
302
Hameedaa :
Allah ka bani irin zuciyar G fresh😢
2024-12-06 22:26:12
134
realsultan00 :
Wanda yagane garba yafara hankali Yayi min like 🤔
2024-12-06 18:00:00
247
️ :
Who is here on July 6th😅
2025-07-06 16:27:11
8
farida Nasir :
insha Allah g fresh zaishiga aljanna tasanadiyar zuciya mekyau
2024-12-07 12:22:20
76
UMMATA GLOBAL FOUNDATION :
wllh tallahi g fresh dinnan zuciyarsa tana da kyau karfa kuga mutum haka bakusan wayeshi awajan allah ba
2024-12-25 23:05:37
10
His G 🩵✨♾️ :
December da sulhu tazo Alhmdllh 😂
2024-12-06 21:32:27
56
HusnahArah🦋💞 :
Ashe kanada hankali
2024-12-06 21:23:41
7
husnaizge10 :
kayi gaskiya wallahi
2024-12-06 20:17:11
13
Ay-abdulone1 :
Wanda yayarda garba yakusa mutuwa yayi mun like 😅
2024-12-06 22:34:20
12
OUM FAROUQ 😍 :
bayan gwagwar Maya December tazo mana da qarshen film😭😭😭 Allah ya kawo January da Alkhairi
2024-12-07 09:55:10
40
Dr. Aisha Rijau :
Allah sarki 😭😭 wallahi naji Dadi
2024-12-06 19:07:02
8
MARYAM @@MOKWA :
mai zuciyar zinari❤❤💕💕💕💝💝💝
2024-12-06 20:28:16
12
ummata :
gaskiya
2024-12-07 09:03:52
7
Sajida 🥀 :
G fresh akwae kissa kmr tsohuwar karuwa😅
2024-12-06 22:07:31
7
@Mjcollections_5 :
gaskiya g fresh mutumin kirki ne
2024-12-06 21:30:48
7
OFFICIAL ALJANNATU UMMI ATIKU :
Sulhu ai alkhairi neh
2024-12-07 07:35:06
47
maryamsarkeee :
gasky g fresh bakataba burgeni ba irin yau gara hakan ba abinda yafi zaman lfy
2024-12-06 19:41:25
8
mudassirkabiru921 :
Garba bakada Matsala Wlh Allah Yayi maka sakamako Na Alkhairi
2024-12-06 17:58:44
22
Ummiterh :
Garba kodai lokaci ne yakusu 😂🤭💔
2024-12-06 21:34:35
8
🇨🇲🅘🅢🅐🇳🇬 :
kaman Garba yakusan mutuwa wallahi
2024-12-06 18:49:12
11
MustyDanMaMa :
let peace begin
Wannan aikin dakakeyi ALLAH ya sakama da Alkhairi
2024-12-06 18:50:46
12
almansurdanshwa95 :
Inkazo duba comment kamun like
2024-12-06 21:45:26
7
hadjo :
gaskiya g fresh in sha Allah zaka gama da duniya lafiya baka rike mutun a zuciyarka sam ONE lOVE💕💕💕
2024-12-06 18:23:42
17
To see more videos from user @alameentriple_original, please go to the Tikwm
homepage.