Wanda Ke Takaicin Irin Wannan Rayuwa Ya Min Like 😭
2024-12-07 09:41:39
32
Bola Ahmed Tinubu :
Nine na aiko mata shi my murja gobe kizo kisameni a office dina munada meeting 🌚
2024-12-07 13:25:47
31
Abubakarasi :
Ya Allah ga murja nan ka shiryeta Shirin addinin musulunci ya Allah ka ganar da ita gaskiya ka Bata ikon binta alfarmar Dan gatanka Muhammad rasulullah s a w ameen
2024-12-07 06:48:45
25
Feedyn Bash collection :
Ana gaya muku Kuna zaune a gidan iyayenku za a kawo muku taku kamar yadda aka bawa murja a cikin gidan iyayenta 😂😂sai dake
2024-12-10 00:19:58
14
ᗰEEᑎᗩᖇT_ᗯᗩᗰᗷᗩI🤍🕊️ :
Finally 😹lokaci yayi amma bana mutuwa 👏🏻🙏🏻
2024-12-07 05:49:39
9
khairert :
Masha Allah
Allah ya shiryada ka ya Allah kabama murja miji ngr
2024-12-07 18:37:01
7
gamsheka :
saura GLK
2024-12-07 10:30:34
7
babyn baby :
ma Sha Allah Allah yatsa kifi haka 🤲🤲
2024-12-07 05:34:34
6
🌹🌹🫧🫧 :
wanda yakeso tayi aure please yamin like
2024-12-09 05:21:23
6
fateema sweetie :
congratulations🎉👏uwar dakina❤️🥰
2024-12-07 06:00:07
6
Biglaw glam💄💞📌 :
Congrats murja tamu 🤸♂️🤸♂️🤸♂️🤸♂️🥰
2024-12-07 14:00:31
6
ZAINAB MUHD RABI U :
zawarawa suna sha,aninsu ubangiji kabarmu agidan mazajenmu ka qaramana haquri da juriyar bautarka