Language
English
عربي
Tiếng Việt
русский
français
español
日本語
한글
Deutsch
हिन्दी
简体中文
繁體中文
API
Home
How To Use
Language
English
عربي
Tiếng Việt
русский
français
español
日本語
한글
Deutsch
हिन्दी
简体中文
繁體中文
Home
Detail
@yagamen11:
Yagamen☠️💀
Open In TikTok:
Region: NG
Saturday 07 December 2024 20:33:44 GMT
283225
9412
800
226
Music
Download
No Watermark .mp4 (
5.05MB
)
No Watermark(HD) .mp4 (
5.05MB
)
Watermark .mp4 (
5.05MB
)
Music .mp3
Comments
nusaiba Hasheem :
duk Wanda ya yarda Wanda ya auri murja xesha jagwalgwalon girki yamin like 😅😅
2024-12-07 21:06:37
743
hauwauadam207 :
wanda bazai iyacin wannan dan wakenba yayimin lakes😂😂
2024-12-08 10:25:58
350
@maryamjibril00 :
kazamar banza bata iya Komai ba sai hau
2024-12-07 20:51:28
103
Boxesbyesha 🛍🎀 :
Abar xancen rashin tsafta,shi kansa danwaken yayi ruwa a wahale yke sakawa 🥺
2024-12-07 22:13:07
52
Mubeenerh 🌏✨ :
gaskiya mu Yan comment section munyi alawadai da wannan Danwaken 😂😂😂😂💔
2024-12-08 02:16:51
40
Mu’afees Luxury Deco :
Abis fulani ma yafiki iya danwake gaskiya
2024-12-07 21:03:02
38
Sadiyanoor ⫷⭕❥⫸ :
wanda yaji yana kyamar dan wanke nan yamin like
2024-12-07 21:28:11
19
softheartnurse :
Kinbiye jahilcii ko danwake ma ba kii iyaba 😏Wlh Allah wadaran naka ya lalace
2024-12-07 20:56:28
15
mansir :
gaskiya mu Yan comment section munyi alawadai da wannan Danwaken 😂😂😂😂
2024-12-07 21:15:38
15
maryam :
wlh bazan iya ciba nashiga 3 taf kinada aiki agabanki
2024-12-08 10:58:42
13
فاطمة زهراء 🦋🤍🌸 :
Murja and sense 🫲🏻………..🫱🏻
2024-12-07 21:17:12
9
Pretty baby🦋❤️ :
jagwalgwale phone store 😂😂😂
2024-12-08 03:07:07
9
R🎀 :
Wanda ya gane danwakin garine Yamin like
2024-12-07 20:49:12
8
Dantsoho_collection :
kazama
2024-12-07 21:32:43
7
Yoghurt in Nasarawa :
Wai babu yan wive connect ne anan😂😂
2024-12-10 13:12:49
7
hasseenabby64 :
To ai gwabin yayi ruwa
2024-12-07 20:45:26
7
MARYAM M BELLO :
Duk wanda bazai iya chiba ya dannamin like❤️😃
2024-12-10 18:40:32
6
akdelight :
Wlh tunda na kalla zuciyans yake tashi 🥺🤮🤮
2024-12-07 23:35:54
5
maryamlailah3 :
Da ganninki za ayi babbar qazama 🤣🤣🤣
2024-12-07 21:16:50
5
Young Dr taraba :
wannan dan wake naki Akwai tsinannen rashin kyan gani 😂😂
2024-12-08 11:04:22
5
Huzaifa Inusa :
Tabbb yau za aci jagwal gwale kenn😂
2024-12-07 21:21:11
5
Aysham :
😩😩Cha gwagwa tsula sunan wata dan Allah kisaman results mugani🤮🤮
2024-12-08 09:32:34
4
MARRUK EXCLUSIVE ITEMS :
Ballagaza babu abinda ta iya sai shashanci da hauka
2024-12-08 15:48:14
4
hussaini infancy :
mata nah girki😂
2024-12-08 03:27:59
4
khadeejatwaziri :
Azo aci hauka dai 😂 a garin wa kika ga Ana dan wake haka yagamen kawai
2024-12-07 21:44:40
3
⫷⭕❥⫸Jigawa Scents seller ⫷⭕❥⫸ :
yunwar duniya akaina amman wlh bazanci wannan jagwalgwalon ba😂😂😂
2024-12-07 21:25:58
3
zeeyanat-oum-abdul3 :
tsakani da ALLAH bakida tsapta daga gani, ji hannu jage jage haba mana
2024-12-07 21:48:53
3
💞ummeeadamu💞 :
murja kamar baki iya girkiba nake gani
2024-12-07 21:31:22
2
Triple A snacks&more :
Dan wake a 😭😭ina 😳😳😭
2024-12-07 21:37:31
2
yar mummy :
kaxanta phone store😊
2024-12-08 11:35:44
2
HAUSA GIRL💯💯💚💚 :
murja kanawa na nemanki
2024-12-07 21:31:49
2
md muttaqa :
qazama
2024-12-07 21:09:28
2
KHADY JEWELRY'S AND MORE 🏷️ :
kazamar banza
2024-12-07 21:31:45
2
khairy suleim😍🥰 :
haba shiyasa mijina yace baison danwake yoo indai mutum na ganin wannan jagwalgwalon ya zaayi yaci shi
2024-12-08 11:21:07
2
Tafisu :
Gaskiya ta Kare Miki 😅
2024-12-07 21:27:37
2
zainababdullahi735 :
dik masoyin danwake Amma ba yagamen ba ya min like
2024-12-09 19:56:55
2
jiddahsani1 :
Wannan dan waken amma dai ba ci zaki yi ba koh
2024-12-07 21:31:20
2
Nana Fhateemah :
Wallahi Duk sona d danwake bxan iyacin wannan ba 🥺🥺🥺
2024-12-08 11:33:48
2
Suby__Radda💧 :
Kyaf
2024-12-07 21:21:52
2
Muhammad Saminu Ibrahim :
Waye zaiciwanan kasan tar
2024-12-07 23:15:48
2
alisto--mai barca :
kazama
2024-12-08 00:36:09
2
umee ilham :
murja nayimuku bisimila zakuci kuwa
2024-12-07 21:51:48
2
HajjakakaMustapha :
Lalle cool ya fadi gaskiya 😂😂😂😂
2024-12-07 21:50:05
2
ALHAYAT :
kai murja nimazanci
2024-12-08 18:39:50
2
Umar Gainako :
dama fura ne
2024-12-07 20:40:59
2
ANAS PRINCE :
zance nima
2024-12-07 20:41:00
2
wazbiee :
Please Murjees ina zansamu codiene Abuja anche dani gwarinpa Tifa garage amma bansamu ba
2024-12-07 22:45:57
2
aysha humayra :
duk wanda ya yaga kaxanta da jagolgolon dana gani yamin like
2024-12-08 18:46:42
2
fatima auta :
Duk wanda yagane dan wankenma yer iskace yamin like😉
2024-12-08 08:03:38
2
hawa bb :
Allah kiyayi kazanta
2024-12-08 08:26:23
2
To see more videos from user @yagamen11, please go to the Tikwm homepage.
Other Videos
#fyppppppppppppppppppppppp #foryoupageofficiall❤️❤️tiktok #foryouvideo💯☺
কাপ্তাই হ্রদ, বরকল উপজেলা, রাঙ্গামাটি #creatorsearchinsights
Happy national His excellency Bobi Wine's Day.🫡@Bobi Wine @king_saha256 @National Unity Platform
#isllamicvideo #viraltiktok #foryoupage #viral #fypシ゚viral
白狐传2至死之地White Fox 2: To the Land of Death P1#zako #gunfun #短片
About
Robot
API
Legal
Privacy Policy