@albaniyassalafiy: #muslim #ghanatiktok #nigeriantiktok🇳🇬 #TikTokLIVE #foryoupage❤️❤️ #LIVE

ALBANIY ASSALAFIY TV
ALBANIY ASSALAFIY TV
Open In TikTok:
Region: NG
Sunday 08 December 2024 09:36:39 GMT
1641164
103698
3756
24650

Music

Download

Comments

silandi.guy.oo1
Silandi guy oo1 :
mai San annabi yamin like
2024-12-08 11:03:26
633
adobayerocentre
Ado Bayero :
tambaya
2025-02-03 09:58:30
1
aliyu.gano2
✍️ ALIYU GANO ✍️ :
wanna alwalar taka bakalar ta Manzon Allah bace wlh
2024-12-08 16:18:17
85
user9127579130657
عسوله ♥🍯 :
?ga tambaya sawnawa ake wanke kafa
2024-12-08 21:01:55
13
zi.ke.abass
Zi. .Ke. abass :
masha Allah managed godiya🥰🙏
2025-02-16 12:07:55
1
ummuadnan09
🌹Asiya🌹 :
Mudinga yawan neman gafara ga Allah 🙏
2024-12-08 12:56:32
192
nusaibasalisu07
nuscy001 :
mai so annabin s a w yaman like zan dawo na kallo
2024-12-09 07:55:43
171
oumtasleem
oumtasleem :
Dan Allah mene hukuncin Wanda yake yin shafar Kai da kunne sau daya?
2024-12-08 14:58:19
29
babakhalifakn
BABAKHALIFA :
kaji tsoron Allah! wannan alolar ta sabawa yadda Allah ya ce. suratul Ma'ida aya ta shida (6)
2024-12-08 11:58:30
35
u.s.a_parouq
OUMAR_PHAROUQ🇳🇬🌍🇳🇬 :
😂😂😂😂 nifa irin wayannan suna mugun bani dariya wllh idan suna fadakarwa ji suke kowama jahili ne sukadaine masu ilimi Allah yasa mudade
2024-12-08 23:47:33
19
yauku70
yauku :
S❤️A❤️W❤️🤲🤲🤲🤲🤲
2024-12-08 16:52:51
41
mbizzaabubakar
m biza :
mai San annabi yamin like
2024-12-23 07:19:12
16
121adamumusa
Adamu Musa Captain :
malam dan Allah ka kara bayani kan shafar kai sau nawa mutum zaiyi, domin mafi yawan mutane sunayi sau dayane
2024-12-08 13:55:36
22
alameensarkii8
Al ameen Sarkii :
Kai mahaukaci ne wlh
2024-12-08 14:52:16
11
yunus.ahmad59
Yunus Ahmad :
don Allah malam shafar kai shin sau ɗayane Ko sau uku ida akayi..........
2024-12-08 11:43:53
18
smallreckzy
small reckzy :
mai son Annabi. gather here
2025-01-23 15:33:59
7
abdulmaleek454
It's ABDULMALIK :
mala dan ALLAH meye banba cin tayyana farko danna karshe
2024-12-08 14:04:24
10
sunnagidansauki
yunusa isah :
صلى الله عليه وسلم 🥰
2024-12-08 13:39:19
29
abdul.aziz.ibrahi93
Abdul Aziz Ibrahim :
macha allah
2024-12-08 09:55:50
15
banijareh
(GB at Banijareh) :
Amma ba wanke Kai akeyiba a a shafa ne akeyi.
2024-12-09 07:12:18
7
habilasunusi2222
habila sunusi :
karyakake wa annai wllh bahaka yayiba
2024-12-08 14:01:05
11
hassanehassane9556
super :
Allah ya gafantama Mallam anayi alwala so Day day ko anayi so uku uku
2024-12-09 18:49:02
8
user8301605361293
Yusuf :
good work
2024-12-08 16:45:37
19
user7758843823152
Amina skin beutie💅 :
Allah yasa mudace
2024-12-08 16:31:11
24
muhammad.ibrahim98450
Muhammad Ibrahim :
Allah yabiya ka da alkhairi
2024-12-08 20:06:03
10
To see more videos from user @albaniyassalafiy, please go to the Tikwm homepage.

Other Videos


About