malan kache sai anyi alwala full saika fara wanka tomu gaskiya bahaka akakoya mana ba saika gama wanka zaka wanke kafafuwan ka zakayi full alwala Amma bazaka wanke kafafuwan ka ba saika kammala wanka
2024-12-09 18:05:40
759
☠️Mr bangeex🔐 :
in kaji daɗin wannan video kayi like
dan matsayin Manzon Allah Sallallahu alaihim Wasallam 💌
2024-12-10 15:45:42
543
ayshatuu10 :
Allah ya biyaka da gidan Aljanna
2024-12-09 15:43:20
1139
Aminu Ali Knk :
wannan alwalar pls yahalatta kayi sallah Da ita
2024-12-09 21:55:00
171
Fareeedah Aliyu :
@Fareeedah Aliyu: na'am Allah yasa mudace ameen 🦋:Duk wanda yakeso ya shiga Aljannah ya min like 😊
2024-12-10 20:31:55
514
Ahmed Awal Allmaster :
Pls the janaba why it's wrong if u bath it with soap?? Pls because I always want to bath it with soap
2025-01-15 19:06:15
23
KING :
Mudinga yawaita neman gafara ga Allah 🙏
2024-12-10 05:49:47
220
MOM ARIF DUNIYAR GYARA :
indai malam yayi gaskiya to amin like malam Allah yakara basira
2024-12-13 21:04:59
37
KING M,D🕺🌹 :
Mai son Annabi yamun like
2024-12-10 21:52:01
260
sir__ taheer :
wandayaji dadin wannan bayani Yamin like
2024-12-09 21:01:45
149
Mansur Sulaiman :
Alhamdulillah malam ina da tambaya duk mutumin da yake da Alwala ya taba gabansa alwalarsa ta karye, to malam idan a karshen wankan jannaba ka taba fa
2025-01-09 21:11:44
9
Yusuf_Gwaska :
naci Albarkacin Annabi Ayimin like da following Dina
2024-12-12 14:29:16
33
jibiril32 :
SAW💞♥️
2024-12-09 22:22:56
30
ashnah31 :
Amma mlm kafin kafara Saka hannunka a ruwan àisaka fara wanke hannun kafin ka tsilmiya hannu ko
2024-12-10 09:04:36
27
Mamani Dankane :
Kayi kuskure wajen siffatul (Kamala) farko ba’a tsoma hannu saidai a karkata boket kafin ka tsoma hannu. Allah ya dataddamu
2024-12-13 15:58:23
38
Yjauro :
ana iya wannan janaban da SABULU?
2024-12-11 02:04:11
14
Yusuf :
Allah yaƙara lafiya danisan cowna
2025-07-13 12:51:38
5
Abdoul @zeez Ibrahim :
Dan Allah mlm idan mutum yagama wankan janaba zai iya yin na sabolu da soso🙏
2024-12-09 16:40:27
80
Aisha borno❤ :
Kai Kai Kai wlh ni Kuma bana tsefe Kai nakeyi ya allah 🤲
2024-12-09 15:46:57
9
Hamza shuaibu Usman :
S A W❤❤❤❤
2024-12-10 08:16:21
18
jikan dan tsoho zakiru 🙏 :
Allah yasa mugane
2024-12-09 17:53:52
85
user7679538529358 :
malan tu peux prié avec l'ambition que tu as fait
2024-12-09 22:00:22
45
His Biggest problem 😂💔😂 :
May the almighty Allah show us the right path 🙏✨🙌❤
2024-12-11 10:05:36
32
To see more videos from user @albaniyassalafiy, please go to the Tikwm
homepage.