@mr_khaleefa_shariff: Maysayin sahabbai subi ahalul bait @al_alawiy @Ahmad Shariff @SALEEM NASALIMA FARAWA @Safinatunnajati @swadik_shariff #maifadimiyya #trendingvideo #foryoupage❤️❤️ #for #fyp #ftypシ #videoviral #tik_tok #fpyyyyyyyyyyyyyyyyyyyyyy #creative #viral_video
Khaleefa_shariff
Region: NG
Monday 09 December 2024 17:19:44 GMT
Music
Download
Comments
SAYYADI MAI ASIRAI BACKUP :
guarantee 💯
2024-12-11 00:41:08
0
Oumarou samaila 94 Oumarou sam :
S❤️a ❤️w ❤️
2024-12-13 10:14:45
0
BATIJJANE :
يا احمد يا محمد
2024-12-14 09:21:21
0
rafidiydanyau :
yeah 👍 wonderful 😳😂🥰
2024-12-10 07:28:43
0
SAYYADAH :
Saw🥰🙏
2024-12-11 23:27:00
0
Hassan ibrahim 🇪🇺 :
yes thank you
👑👑👑👑👑👑👑
2024-12-09 23:54:49
0
Usamatu musa rishii :
S aw💝
2024-12-10 09:05:10
0
Ibrahim Suleiman :
ohh God bless you and your family thank you so much
2024-12-10 19:01:21
0
ashiru676 :
s.a.w
2024-12-10 20:59:54
0
Adamu Hassan :
S.A.W
2024-12-10 12:37:53
0
Ibrahim Mai fadima :
s. a. w
2024-12-10 17:42:09
0
jamilu haruna :
meyasa yan dariko basa irinwannan karatunne inkacire abduljabbar.
2024-12-10 05:09:10
17
Shabbab Sardauna :
Gaskiya naji dadi sosai yan uwa adaina yaudaranmu da shi’a wlh ahalulbaiti sune jagorori bayan manzon allah 🙏
2024-12-10 07:10:25
22
user70446113675113 :
karyane wannan masiyaci kaje kayi karatu ba labaraiba
2024-12-10 07:19:18
1
yaran baba :
Wlh gaskiya Malan bai kamata kana kore sahabban annabi ba wanda annabi yace sune ni nine su
2024-12-10 08:19:53
2
ShkhAlas :
to yanzu kenan dai shima yayiwa imamu Ali wasiyyar zama Annabi kenan? wato jahili yaji dadinsa
2024-12-10 17:37:52
0
A A Tahir :
Wannan ba dan faira bane bai san komai a faira ba
2024-12-10 22:47:24
0
abdullahimuhammad7248 :
wlh ankauce anshiga masifah sunjama aluma h Allah duk su sukajawo wanan Rarabar kawunan wlh, malam Allah ya kara hasken makaranta Ahallalbaiti a s
2024-12-10 10:02:07
0
3809112320 :
shiyasa na bar sufanci, na koma Shianci
2024-12-10 19:02:48
4
mustaph370 :
allah yara baiyana gaskiya kuwa yagane munafikan mikiya ahalil baiti as
2024-12-10 05:22:45
4
Nãjibullãhi Ãbdullãhi :
Alhamdulillah Allah ya Qara Fahimtar Damu Hanyar Ahlul Bayt A.S.
2024-12-10 11:17:48
3
abbasumarntaba :
wato wannan karatu wanda zasu fahimceshi sune masoya Allah da annabi na gaskia mukam mun fahimta sossae maulaya kuma zamu ci gaba da wannan turba🥰🥰🥰
2024-12-13 08:52:27
1
Ahmad umar :
❤❤❤ gasskiyane wallahi malam Allah yasaka
2024-12-09 19:43:35
3
YarGatar Ma'aiki 🤍 :
Maulana suna sa ne hassada ne kawai
2024-12-10 16:54:40
2
Umar Alameen :
Masha Allah
2024-12-10 04:02:52
2
To see more videos from user @mr_khaleefa_shariff, please go to the Tikwm
homepage.