eh mana kai miye amfaaninka da ace kana nemowa wlh babu yadda za'ayi tafita haba mata nada zuciya mai kyau kuma kullun cikin wahala suke yah alllah 🥺🥺🥺🥺🥺koni ce bazan bar mamata cikin wahala ba
2024-12-12 18:53:06
43
Aliyu A.M.🎬 :
Wanda yagane momsy tanaso abata wani abu yamin like
2024-12-11 23:13:01
94
Balla Niger :
next pls
2024-12-12 20:18:38
15
SANI LISKO KURA 0.8.0.38521653 :
wa'azi garemu Maza mudinga kulawa DA kannanmu Idan Sun kawo mana bukatunsu mudinga kokari Muna yimusu daidai karfinmu Allah ya karemu ya kare zuri'armu
2024-12-13 19:30:26
11
mumhaidar :
wlhy nazata ko uwar tayi nadama ne😂
2024-12-13 08:03:20
6
ABAKAR 01 :
Innalillahi karkuyi wasà da ilima kowane iri ba abun raini bane ilimi
2024-12-12 22:30:16
6
Al'ameen Shuaibu Hamza :
Wanan Gaskiya Ne Mu Banyan Yayu Muna Taka Rawan Gani Wajan Lalacewan Kannemu Bayan Rasuwan Mahaifi ALLAH Kara Rufamana Asiri
2024-12-12 12:30:10
8
Shamsu Yusuf muhammad :
ya Allah kaimana tsari da sun zuciya
2024-12-13 08:43:36
9
Oga Rabiu :
Wlh yana faruwa
2024-12-13 10:30:29
6
maman junior ❤️ :
😭😭😭😭yaya kayi hkri akwai karshen,ammn yaya fa kaje ka nimo mu ci abinci kaji ko😭😭😭😭
2024-12-13 12:48:39
5
sadiq :
agaskiya dai yayanta ma yanada laifin rashin daukan nauyin gidan
2024-12-13 13:26:37
6
paris_phones_kaduna :
Allah kasa mufi karfin zukatan mu
2024-12-13 09:54:16
5
Amas gallery furniture and dc :
manzan allah yayi gaskia inda yace ku nema wa Ya.yan ku uwa tagari
2024-12-12 17:52:06
6
CHAMBER 🗣️✅ :
Wlh iyaye Mata 90 % kebata mana Yara wlh
2024-12-13 06:51:54
5
mustaphasaleh347 :
wanda kalaman yayanta yasashi tausayi yayimin like
2024-12-12 11:33:43
9
Abdullahi AP :
pelis next
2024-12-12 16:17:06
6
user5691561952523 :
next part please
2024-12-12 05:36:55
19
Aliyyu𓆤 :
Idan kana namiji sai mahaifinku ya rasu, to ka sani in dai kana so tarbiya da kuma shi kanshi gidan ya dore sai ka tashi tsaye ka nemi abinda zaka rike yan uwan ka da iyayen ka
2024-12-12 13:37:39
12
Aleeyu :
this is exact what is happening mostly in arewa
2024-12-12 07:04:13
126
digitalequitycoach :
Alhmdllh, Allah da kayimana ni'imar iyaye nagari🥺🥺🥺
2024-12-12 07:08:21
11
Abban twins :
next
2024-12-12 11:17:32
10
Hustler :
Lallai wanna UWA bata kyauta ba 🤔
2024-12-12 09:51:44
5
ahmadsalehahmadsa8 :
the lesson is clear
2024-12-13 10:37:32
7
To see more videos from user @el_mukhtar_officiall, please go to the Tikwm
homepage.