@faruq_abuja:

Faruq_Abuja
Faruq_Abuja
Open In TikTok:
Region: NG
Monday 16 December 2024 08:06:47 GMT
8992
443
97
17

Music

Download

Comments

ycyusuf2
Yusuf, yc :
DR jaki ki nan
2024-12-16 12:50:17
0
gwanyaly73
gwanyaly :
shifa dr jaki tunda yataba janabin manxon allah yasamu matsala don haka faruoq rashin hankalin dr jaki yadaena damunka
2024-12-16 09:08:19
5
abuikram38
Shamsuddeen Muhammad salisu :
Malam faruk wannan ai Bai kamata Shima yazo ya zauna a gaba ba
2024-12-16 10:02:20
3
abuyarimaassalafy
Abu Yarima Assalafy :
Kawai Sai mutum yazo Ta cuta ya shafawa muta ne
2024-12-16 09:05:32
2
abdullahishehu1465
abdullahishehu1465 :
kai bakada ladabi, mai lalura kebanta kanshi ya kamata yayi.
2024-12-16 12:32:23
1
habeebbaturebakori
Habeeb Bature Bakori. :
Babu wasa a masallachin Dutsen tanshi,akwai dokoki kafin ka shiga,idan ka san baza kabi doka ba to babu wanda ya tilasta maka sai ka shiga🤗 Kuma ko a waje ai zaiji abin da ake Yi, 🤣
2024-12-16 13:08:22
2
user54473250162804
user54473250162804 :
lefin masuzuwa massalacin ne
2024-12-16 09:37:16
3
managerhamisu
Hamisu Manager :
uwaka ce damuwar shi, ina ruwanka??
2024-12-16 14:01:21
1
dinikatanga
Dr shamsuddeen Rabiu :
matsalarsa shine a bautawa allah shikadai yauwa
2024-12-16 13:48:03
1
user3701105272496
sagir :
tomeneatsala akam haka anadaukar lalurar tari baikamata yashigo taron kama ba
2024-12-16 13:14:05
1
habeebbaturebakori
Habeeb Bature Bakori. :
Wannan hadithin naka kuma sam ba a muhallinsa ka aje shi ba,ko kasan ana kamuwa da tarin T.B ? Sannan Qarar tarin yana dannne fitar maganar,ko kasan mutane nawa ke sauraro daga wata duniyar🤣
2024-12-16 13:11:54
1
kabirudangomna
kabiruahmed721 :
Damuwar sa Isar da sunna.
2024-12-16 13:05:47
1
amprince21
î ãm prîñçê :
to dan daudu me cin gyaran malamai
2024-12-16 12:53:51
1
realsadeeqq
honesty is the part of muslim :
kai mallam bakayi adalciba ,tarin da yakeyi yayi worst dayawa don yakamata yakillace kansa
2024-12-16 11:04:01
1
user93407608054086
zahradeen 144 :
ALE FARQ KASAN DA AKWAI JASHILAI A MALAMAI
2024-12-16 10:19:44
1
harunaaliyuningi
@harunaaliyuningi :
Haka Allah ya halicce shi,duk Wanda ya san shi tun yana Matashi,shi jarabawar da Allah ya masa ke nan
2024-12-16 10:07:29
1
user1026813220023
HAKIMI :
da awarkenan kadan kagani samada shekara jumaat sai labarin damuwarsa yakebadawa baya huduba ahaka sukebisa da sunar da awa
2024-12-16 19:06:46
0
auwaluahmad179
Maidoki Hajj camp kano :
Ai laifun masu zuwa gunsa ne 😂😂😂
2024-12-16 18:56:09
0
rabimohammed710
RABI MOHAMMED :
Dan iska ne kawai
2024-12-16 16:45:25
0
user2847025254365
Ousmane :
Dr.Jaki kenan
2024-12-16 16:36:08
0
auwaluhussainish
👑 Auwalu🇳🇬🕌🕋👑🤓 :
Kai Kai mallam
2024-12-16 16:23:49
0
mansur_m_yusuf
MANSUR ISSA :
to Kai wanne irin saqo kake son ka isar Annan 😏😜
2024-12-16 15:52:50
0
user563149978365
Muhammad :
gaskiya malam faruq ina ganin gir manka kada kataba dacta ina baka sha wara amatsayin masoyinka
2024-12-16 15:16:25
0
jaizee06
zee kitchen :
aslm shi addini mu yana nuna Jin tausayi da nuna rahama ga yan uwan mu, maybe yazo ne Dan yayi addua Allah ya bashi lfy Amma ana masa haka subhanallah 😭
2024-12-16 15:13:05
0
nuraabdullahi812
Nura Abdullahi :
ko A makka an ware wurin masu mura shashasha
2024-12-16 15:01:37
0
To see more videos from user @faruq_abuja, please go to the Tikwm homepage.

Other Videos


About